Chapter 55
Chapter 55
cewar zuciya mai bata hadin kai a dukan soyayar da zata nemi hadawa da kowani irin namiji cewar zuciyarta ba zata taba bata kunya ko ta bada mata kasa a ido ba itace a yau tana ganninsa tsanarsa ce ta shiga ruhinta fakat daya? "Ki gane, Allah baya abu irin na mutun kai sake, ki gane tsanarsa da kike ta bayanawa a bayane babu alkhairi a haka, ba kyau tsananta tsana ko soyaya, IBTISAM ke baiwa ce ta Allah, ubangijin da ya halice ki ya baki rai da lafia yana iya amsarsu a dukan lokacin da ya ga dama, shin zaki ce min ne gwara ki mutu ki je ga ubangijinki dan zafin kunnar ya sako MUHYIDEEN a matsayin miji a cikin zanen kyakyawar kadararki ko akasinta ko kina so ki kwatanta min cewar kina da wayon da zaki zagaye wannan dan bau maki ba ki samo daidai da ke dan ke kin isa da wani isa naki wanda ke kika santa, SHUWWA ko so kike ki ce min na maki shishigi da na yarda da kirana da kike Abanki har na mika ki ga auren da na ga ya dace da ke ne? Shuwwa ko.............." Sai shiru ya dauki wajen, Muryar Malan ta yi kasa sosai da yadda take a da Shirun da ya yi yawa ya saka SHUWWA dago kanta a sanyaye da hawayen dake zuba a saman fuskarta dan gannin ko ya ji haushinta ya fita ne? Domin shirun ya yi yawa sosai Sai dai abinda ta gani sai da ya saka gabanta faduwa Da sauri ya saka hannunsa yana share hawayensa ya ce" Kowani bawa da kika gani a gidan duniya yakan hadu da jarabawar da Allah ya daidaita ya bashi daidai da kansa wada kansa zai iya dauka ne SHUWWA, kin ga ni.....nima ina cike da zulunmin rashin mai kirana da Aba a dubiya, sai aka wayi gari wata rana kina kuka kika ce min Abah..........Shuwwa, da kin san irin farin cikin da na yi a ranar nan da kin yi mamaki, haka na zo na ringa sadaka da kyauta ina fadawa matana cewar nima an ce Abah, abah ba na tsokana ba, Aba aka ce min da zuciya daya, da soyaya irin ta haihuwa, Allah nima ya bani Y'a, kin ga Ibti da kika ce bakya son sunnan IBTISAM sai na goya baya duba da ba haramun bane na zaba maki sunnan da bake mangari muka yanka muka dayiba, na jima ban ji abu irin na rashi d'a irin na yau ba, SHUWWA da ace Aban naki ne umarni ne zan baki ki kuma cika dan na isa da ke, sai gashi.........." Ya sake sada kansa alamu na wani kukan na son tiko sh💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣1️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Bata taba tunanin hankalinta zai tashi da tashin hankalin wani dan adam a duniya dan kawai ya shiga hali na tashin hankali irin haka ba sai yau Da rarafe ta karasa gabansa tana karra dukawa ta hade hannayenta tana girgiza kanta tana fadin" Walahi ka isa da ni, kuma kai, kai Abana ne, dan Allah ka yi hakuri, ban yi haka dan na saka ka kuka ba ko kadan, walahi nima a Abana na daukeka kaf duniya bani da wani uban da ya daraka, Abahna me ka rage min na uba da dansa? Kana tare da ni dukan abinda na kwaso ina zubewa a kanka kai kuma kana amsa kana kuma tarairayata da zuciya daya, Aba ban ce bana sonsa dan na saka ka kuka ba, iya gaskiyata ce na fada, aman ka yi hakuri walahi zan je, zan tafi bana so ka yi kukan". Gaba daya rikicewar da ta yi ya sake saka masa farin ciki da godiya ga ubangijinsa Walahi ba dan ya sakata ta amince da auren nan ya saka shi kuka ba, har zuciyarsa ya ji ba dadi da take son bijire masa a yau da ya yi bugun kirji ba tare da ya nemi shawararta ba ya daura mata auren nan, aman a yanzu da ta nuna cewar eh shima uba ne sai ya ji farin ciki da sanyi a cikin zuciyarsa Yana godewa Allah har wani takama yake idan ta ce da shi ABAHNA din nan, shi dai ya san yana iya haihuwarta da cikinsa idan ya yi auren shekara ashirin da uku, dan ya amsa idan ta kireshi da Aba ai ba laifi ya aikata ba ba kuma abin kunya bane, SHUWWA y'arsa ce , yana farin ciki da haka, ba sai ya nakuda ya haifa ba zai ce ga d'ansa tunda Allah ya bashi mai yi masa biyaya ya rasa mikin dake damunsa na rashin d'a a duniya A sanyaye yana murmushi ya furta" Allah ya yi miki albarka SHUWWA, Allah ya faranta maki yadda kika faranta min, Allah ya sa alkalamin kadararki daga yanzu ya tashi daga rayuwa mai gigitarwa ya mayar da ke rayuwa mai saka shauki da farin ciki da kwonciyar hankalin zuciya, ki gane sai ka zauna fa mutun kake iya gane wanenen shi, ni gani nake shi din zai so iyalinsa sosai , kingama abokiyar zamankima a cen babar kasa take zaune, a nan ke kadai ce kuma in sha Allah ba zaki samu bacin ran zama da su baki daya ba" 'kuturu, harda mata gareshi? Koda yake ai da ganninsa zai yi hali na mai maimaita Ubaiiii yana barbara da zarar ya ga mace, hm, zama da shi? Abah zan dai je na dawo ka sama min miji , zan tafi ne dan na ga ka fara kuka, aman zan dawo maka ne da shokiiiina na mika maka takardar sakina ka sama min miji, kai auren kansa sai na hakura da shi dan na kula gigitani yake yi, rayuwa ai yar sanyi ce sosai' wannan abubuwa shine Shuwwa ke ayanawa a cen kasan zuciyarta "Shuwwa?" Ya fada a sanyaye yana kallonta dan ta afka tunanin da har bata ji salamar gwogonsu dake fada masa cewa yan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188