Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,232 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mata kai ta ce"💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* ‍💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥💔❤‍🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 3️⃣3️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 Dan ihu NAHIDT ta yi ta nemi yaye Nikaf dinta da kokarin kwaso shoki, da sauri SHUWWAR ta tareta tana girgiza mata kai da yaren larabci ta ce" Kar ki yi irin haka a gaban yarensa mana kar su raina mana wayau" Nahidt ta yi murmushi tana mayar da Nikaf dinta ta hade irin kar a ga damartan nan ta bi bayan SHUWWA da tuni ta sauka ta nufi wajen shiga mota Budewa suka yi suka shige Direban ya ja su Sai da ya hau bakin titi ya tambayi wajen da suka nufa Nahidt ta ce" Wajen Masalacin Malan zamu tafi?" Shuwwar ta kalleta tana girgiza kanta ta yi murmushi ta ce" Kennanma ba karuwan muke ba ko?, " Ta fuskanci Direban a nutse ta fada masa kwatancen gidan malan da hausa sannan ta sake hade fuska tana tunanin wannan amarya ta malan mai kananun iskanci! Tunda suka nufo gidan ake raka motocin biyu dake dauke da su da kallo har suka karaso kofar gidan malan Makotan gidan Malan du sunna lekowa dan kallon farar motar da kuma motar dake dauke da sojoji a bayan farar motar wadda sunna tsayawa sojojin suka didiro daga bayan motar suka shiga gabatar da aiyukansu na tsaro Sai da suka bada damar cewa tana iya fitowa daga motar sannan direban da soja daya dake gaba suka basu damar fita Murmushi Shuwwa ta yi tana girgiza kanta a ranta kuwa ayanawa take yi' Rayuwa mai abin mamaki' A nutse suka nufi karamin get din sukaiwa mai gadi salama Sarai ya gane su domin ba zai iya kasa gane y'ar Malan da yayunta ba hakan ya sa da fara'a yakr masu barka da zuwa cike da murnar gannin a motar alfarmar da aka kawota harma ya ce" Aaa su y'ar gidan Alama ce?, To ku shigo da motar mana?" SHUWWA ta yi murmushi tana girgiza kanta ta ce" gani na yi da maza , ba'a shedawa matan gidan da baki ba shi yasa baba" Shima murmushin ya yi yana bude masu da kyau yana fadin masha Allah ai ga kayama ana saukewa Gaba dayansu suka juya sunnan kallon ikon Allah ana sauke kayan abincin, ai yanzun ba yadda Shuwwa ta iya da Nahidt sai da ta saka buda tana fadin" Duniya labari, ga Shuwwa ta zo gaishe da ubanta an zo da kayan cima, kai Allah mai iko wuce mu je an fara leke" Itama shuwwar din sai ta ringa jin wani farin ciki daban a zuciyarta ta yi gaba tana salama a bayane ta nufi direct baban falon matan gidan Uwar gidan Malan ce ta fara fitowa da hijab dinta da carbinta tana amsa salamar Gannin fuskokin su Shuwwa a lokacin da suka cire Nikaf din sai ta ringa sakar masu murmushi tana fadin" Marhababiku" Shuwwa ta zauna dangalgal saman kujera tana fadin" Barka da safia Hajia " Da murmushi wadace a saman fuskarta ta amsa gaisuwarta ta juya wajen da NAHIDT ke tsaye bata idasa shigowa da kyau ba ta ce" Yau kuma kece a tsayes a bakin kofa?" Nahidt ta yi dan murmushi tana fadin" Ai dama rakiya na yi Hajia, shi yasa na tsaya daga nan" Yar dariya ta yi ta nufi kofar ta kamo hannunta tana fadin" Ki shigo, ko kar ki shigo, ki sani zan je ne da kaina na rarasheki, na duka na baki hakuri sannan na fada maki cewar dakinki ya fara dati, dakinki dake gidan nan yana son fara tara yana, shin yaushe zaki gane ki tataro ki dawo tun kafin Aban Shuwwar ya fara fada ne?" Da dan mamaki tana kallonta ta budi baki zata yi magana suka ji shewa da tafa hannu sannan ta ce" Ikon Allah, wannan shi ake kira munafurci, ke yanzu Malama kece da budar baki da yiwa wannan matar sannu a cikin gidanki harda tsohon munafurci kike budar baki kika ce ta yi ta zo dakinta na jiranta?, Wani dakin kike bayani a cikin gidan nan? Inace a bangaren nan dakunnan biyar ne daya naki, daya nawa, daya na bakinmu, daya na masu aikinmu, dayan kuma na wada Malan ke kira y'arsa ce, a ciki ba'a ginna dakin kilaki ba ko kin manta?" Malama ta girgiza kanta tana kallonta bayan ta zaunar da Nahidht dake tsaye da farko ta ce" Ke dai Furera ina so ki koyi iya bakinki, ki kiyaye rayuwa, Furera shin ba'a aurowa ke aka auro min ke kike zaune? Da kike zannen dakin waye, da waye da waye ba shi zai hanna Malan aurar biyu ya cikashe da mu ya jera hudu reras abinsa ya zamo sarki cikaken mutun mu kuwa mu share masa fadarsa ya yada zango, ki kiyayi yowa lamarin ubangiji shishigi na kula Furera idan kina magana kikan yi kokarin nuna kin isa da yannayin rayuwarki!" Furera ta idasa shigowa tana cire hijabinta taa ajiye saman kujerar tana kallonta ta ce" Ganewa ne baki yi ba, ko da aka auroni aka kawoni gidan nan dama dan kin gaza na zo, a yanzu kuma da ke kike hada mijina da wannan da babu wanda bai bude ya dana ba ina so ki fahimci cewar ni ban gajiya ba, ba kuma zan yarda mijina ya auri sauran gayu ba salon in da wani boyayen lamari a maka mana kau? Ba zai yiwu ba" Idannuwanta take karra rintsewa da karfi tana cije lebenta sannan ta bude ta kalli Furera ta maida dubanta kan Malama Malama kam mamakin furera ya kasa barinta, ita takamarta da an yi magana ta ringa hoboro ita ga matar so matar da aka auro mai ganihar kuruciya menene menene, a rayuwarta wannan din shine abinda ta fi kwarewa a shi, domin ko matsalar mijin nata ta kasa fahimta bale har ta yi yaki da son kanta da zuciyarta ta taya shi neman abinda ke kayar masa da gaba, ta kasa fahimtar nacin Malan a kan Nahidt, ta kasa gane

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});