Chapter 146
Chapter 146
mafi munin da dan Adam ba zai taba tunanin ana iya hakurinsa ba.......... Son Allah ya maka albarka ya karra kiyayemin kai" Kansa ya sada yana amsawa da kan nasa , ya kalli Mama dake murmushi ta dora hannunta saman nasa a hankali ta dan dadaba kafin ta lumshe idannuwanta tana share hawayenta itama Murmushi ya yi bayan Dad ya sake shi yana jin zuciyarsa na samun wani gurbi na farin ciki a cikinta A hankali ya ce" Ya dace ku shirya ku fita ku huta Dad, ya dace ku fita ku yi hutun ajiye aiki Abanah" Dad ya ringa yar dariya yana kallonsa ya ce" Ban ki ba, aman kafin nan gaskiya sai ka tare a gidanka da iyalinka, ka ga daurin auren yayarta saura sati daya yau, ina so kafin nan ka tare a gidanka da matarka gararambar ya isheni haka" Kansa ya sada kasa yana sake sauke ajiyar zuciya na jin abinda Dad ya fada, balema da ya ji gaba daya ana dafa maganar ta Dad wace ba yau ba yake so ya ce a yi haka din aman kuma baya fada dan kar su ce ya yi wani hali daban Kansa a sade yana tunanin lamarin yarinyar a ransa ya ji kamilaliyar muryar Sultan dake murmushi yana kallonsa yana fadin" *TUN DAGA TAUSHE KA SAN CEWA NINE SULTAN UMAR ABDULAHI BINE MUTALAB?* " DAM DAM DAM DARAM DADARAM, DARAM DAM🥰🥰🥰🥰🥰 Kun san halina idan kuka wankeni da commentma ana iya karowa na wknd din gaskiya, 😂😂😂😂😂 da yawa fa ba wai an tsugul ba🥺🥺🥺💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 6️⃣1️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A Wajen Maman MUHAY da matarsa ne suka samu kansu da zuba masa ido da ayar tambaya a kansa MUHYIDEEN ya yi dan murmushi yana sake sada kansa kasa sosai a nutse ya furta" Bincike na yi da magangannun Mama na sake yarda da hakan ne kuma da na bi tsohon tarihin dake birne" A hankali Tinana ta sake kallon MUHAY, ta juya wajen Maman MUHAY mamakin wani abin kuma , kai gaba daya sai ta fara tunanin wannan rana wace irin rana ce haka mai dauke da abubuwan mamaki ne?, Wai ana so ace da su Wannan shine sarkin........? Da sauri ta sake fuskantar mijinta da ya yi dan murmushi yana girgiza kansa a sanyaye ya ce" Allah mai iko........., Me ka fahimta a binciken naka ne ?" Matarsa ta sake kafeshi da ido, aman gaba daya sai ya ki yarda su yi ido hudun da ita domin ya sani sarai in dai hakan ta faru to fa zai bude bakinsa ne ya yi ta bayani ba ji ba gani, yar budurwar tasa ta iya saka shi doguwar magana koda bai shirya ba Dad ya sauke ajiyar zuciya yana fuskantar Aba ya ce" Allah ya taimakeka, aman baka gane ni ba ko?" Aba ya yi murmushi yana kallonsa ya ce" Tunda na ganka a cikin hayacina nake son sannin ina na taba sannin mutun mai kama da kai? Aman abin ya shige min" Yar dariya Aba ya yi ya ce" Dole ya shige maka, ga yannayin girma ya kamani, ga cenjin yannayi, aman nine fa........................" Nan Dad ya bashi sani, ai kam ya sha mamaki matuka har ya kasa boye farin cikinsa ya juyar da kansa ya ce" Allah sarki, ka yi zama na shekara biyu zuwa uku a tare da mu kafin Aba ke shaida mana zaka tafi makarantar sojoji, na ji wahalar rabuwa da kai sosai fa, kawai dai gimbiya ce bata yarda cewar a wahalce nake da rabuwa da kai ba har take cewa wai anya ina son kani kuwa? Bayan nima burina na ga inada yan kanai a gidanmu ba wai ni daya jal uwa rai ba, du inda na motsa idannuwansu a kaina dan an ce abu daya da tsoron bari" Yar dariya shima Dad din ya yi a sanyaye ya ce" ALLAH ya karra maka lafiya, shin me ya faru da kai ne?, Me ya faru da kai haka? Na samu kaina a cikin hali na tashin hankali da mamakin yadda du muka manta da kai da lamarinka, shin me ya faru da kai ne?" Sai a yanzu ne ya sauke dubansa a saman fuskar matarsa Irin yadda ya karanci abinda ke cikin zuciyarta saura kiris ya saka dariyar dake cikin zuciyarsa, watau ita dai bata kama da IBTISAM dinsa aman dabi'unsu daya, tai wata kala da ita kamar wata yar 22 yrs A hankali ya sauke ajiyar zuciya ya ce" Kamar yadda ka sani a zamantakewarka da mu a cikin baban gida shine ni daya Allah ya ba Mahaifina a duniya , watau sarki ABDULAHI dan MUTALAB, a sanina suma a wajen nasu iyayen y'aya hudu suka zo duniya, uku sunna uwa daya uba daya da mahaifina, dayan yana dan uwansu aman wanda suka hada uba daya da junna, a cikinsu daya ya koma ga mahalicinsa, saura kwara uku wa'inda biyu ke bima mahaifina , hakan ya sa a lokacin da mahaifinsa ya zo tsufa ya nada mahaifina a masarautar garinmu........" Sasautawa ya yi yana kallonsu ya ce" na zo a tsakankannin soyaya da soyaya ne, du inda na waiga nine dai, a bayana mahaifina ya sake aure aure ko za'a dace? Amaj cikin ikon Allah ba'a samu ba, harma aka fara tunanin anya mahaifin nan nawa yana haihuwa kuwa? A wani dare da kanninsa wanda suke uwa daya uba daya ya jefe shi da wannan maganar cewa anya kuwa ni din nan nasa ne? Hankalin kowa ya tashi domin dai lamarin da mamaki sosai ga jahili mai karamin tunani, ai kam aka fatsama yin gwaje gwaje duba da ci gaba da yake samuwa na rayuwa, aka kuma tabatar cewa ni din kwonsa ne jinninsa ne........" Ya sake fuskantarsu yana fadin" ku gane, ni ban taba gannin kiyaya daga wajen uncles dina biyu ba, hasalima rige rigen nunan soyaya ake yi a tsakaninsu , hakama matayensu da y'ayansu muna da kyakyawar fahimta a tsakaninmu,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188