Chapter 152
Chapter 152
ya so tuna mata cewar a maganar da ta yi fa kamar shine mai gidan, yama taba fada mata cewar ta daina cewa gidansa gidanta dan ba gidanta bane, sai gashi yau ta ce gidan nan nata ne, Ido ta kikifta tana shagwabe fuska irin na jariri dan shagwaba, hakan ya saka shi saurin nunota da yatsa ya ce" Kar ki saki, kar ki saki ki min kallon nan dan ko kin yi sai na fada maki!" Bakin ta idasa shagwabewa hakan ya saka shi zubawa fuskar tata ido yana kallonta har na tsayin minti daya da sekwani kafin ya sake gimshe fuskarsa yana fadin" Ba zai yiwu da gidana ace za'a bani karamin daki maimakun wannan, sannan da kike cewa wandona ni dan kampai ba dan kampai bane ba!, Kuma yanzu na fara cire wando na yar a inda na ga dama ai ban ce ki dauken abina ba! Ke ke tsayama ki ji......." Sai kuma ya yi tsittt kamar redio ce ke yi kuma aka kashe, da sauri ya sake kallonta sannan ya kalli kansa, wani iri ya ji na kunya na son lulubeshi da takaicin kansa, yanzu wannan yar kucik din yarinyar ce ya tsaya yake kirtawa kashedi? Wannan har jaririyar ce ya yiwa kashedi? Juyawa ya yi yana tafiyar nan ta gagawa sanann wace ake jefa kafa hakan ya sa ta bi bayansa da kallo har ya bacewa ganninta kafin ta sauke nanauyan ajiyar zuciya ta janye wandin daga kafafuwanta ta mike ta karasa ta duka ta dauke gajeran ta nufi bayinta a bayane tana fadin" Gidana ne ba naki ba....yenyenyenyen, gidana ne ba naka ba malan, sai ka daukeni daga nan din na gani mana!" Ko da dare ya yi bayan ya dawo daga sallar isha'i ya gama salama da masu gadi ya shigo falon ya samu falon ba kowa , hakan ya sa ya nufi dakinsa yana cire doguwar rigarsa hadi da shafa cikinsa yana jinsa a cike har yanzun domin dazu ya shaki girkin da ya tarar sosai, ya ci girkin nan sosai da sosai har sai da ya ji zai yi amai, a gaskiya ya san yarinyar koda ba hankali akoy iya girki Yana bude dakin ya ji wani sabon kanshin turaran wutar mai dadi A hankali ya samu kansa da sakin lalausan murmushi yana kunna fitilar dakin, domin kanshin ya masa dadi a hancinsa Idannuwansa yake warawa sosai a saman kanta A kwonce take saman gadonsa ta dukunkunne ga dukan alamu barci ta fara Idannuwansa ya kankance ya nufi gadon ya saka hannunsa yana jan bargon hadi da fadin" Ke ke sauko min a gado meye haka?" A zabure ta farka tana kallonsa, sai kuma ta rintse ido tana sakin dan karamin kukan tabara ta ce" Walahi na gwada kwana a dakina ba zan iya ba, tsoratani ake yi har ce kin ake yi wai ke fita, ka ga ban saba kwana ni kadai ba domin tsoratani ake yi ......." Ido ya sake zuba mata yana tunanin shin me ya aikata na laifi da horonsa ya kasance da wannan yarinyar ne? Hasbunnalahu wani'imal wakim shi kam yaya zai yi da yarinyar nan ne? Ya san ai tana da aljannu aman kuma har su hannata kwana ita kadai yanzun a dakinsa zata kwanan masa ne? A yana kwana davan dabanma yaya suka karata balle a sunna barci daki daya? Bargon ya idasa janyewa ya sauke shi kasa ya shinfida da kansa sannan ya dauki matashin kai ya jefa sama da idannuwansa ya mata nunin ta sauka kasan Shinfidar ta hanga , ta kuma kalle shi, wai tsakaninsa da Allah kasa zai sauketa ne? Gannin yadda ya tsaya mata kerere ya sakata ziro kafafuwanta tana jan dogon wandonta mai santsi ta sauke kafafuwan nata kasa tana sake binsa da maraitacen kallo irin na a ji tausayin mutun din nan, har ta idasa sauka yana tsaye yana kallonta ta hau saman shinfidar tana kallonsa shi kuma ya ka ya haye saman gadon yana sake hade fuska da tunanin haka kawai ya gaji za'a wani hau masa gadonsa shi a hada shi da kwonciyar kasa? Tana kallon ikon Allah ya yi kwoncinsa yana bata baya hadi da jan dan karamin tsaki ya yi takuraren kwonci kafin ta yi zuru zuru tana tunanin kwonciya a kasan nan , ba dan komai ba sai dan sanyin da ta tabata sai ya kusan halakata Tana zaunen nan har ta kusan minti talatin, kuma shi kuma tunda ya yi kwoncin nan bai motsa ba, asalima rigarsa ya maida tunda ya ganta a kwonce a saman gadonsa, kar tai masa kallon nan da take masa kamar ta ga kwarto (🙄) A hankali ta cire ribom din kanta tana tunanin yadda za'a yi ya sauka daga gadon nan ita ta haye A hankali ta barbaza gashin kam nata sannan ta koma ta kwonta Ai kam sanyin ne ya fara ratsata da gasken gaske, gashi kayan barcin nata riga da wando ne sakaku masu santsi ba masu kauri ba, hakan ya sa suka lalafe mata da sakata rawar dari A hankali ta aniya fitar da nishin da gangan tana gantsarewa Sai ta ja iska sai ta saki nishi mai karfin gaske hadi da yar shashekar kukan da gangan tamkar tana cikin barcin nan, sai ta juya kwoncinta ta kaiwa gadon duka da kafarta har sai ya bada dan sauki dam sai ta janye ta dukunkune Ido yake karra rintsewa yana rige abin rufar dan kar ta saka shi a uku, aman sai da ta gama fahimtar da shi cewa ita din tashin hankalinsa ce, idan kuma ya hadu da ita ko ma second daya ne sai ta birkita masa lisafi bayan babu abinda yai mata? Ita bata san hakin dan Adam da ake kiyayewa bane? Da karfi ya mike zaune yana sasautowa yana kallonta Irin yadda take abin kamar wace take bori, Sai kuma ya ji tausayinta ya tsirga masa a zuciya, sai ya ji yana neman yiwa kansa fada kan ya fa ringa yiwa yarinyar nan uzuri duba da wani abin aljannu na iya sakata aikatawa Ajiyar zuciya ya sauke a hankali ya sauko ya duka ya cicibeta, hakan ya sa ta bude idannuwanta a zabure gabanta na kwonci kwonci ya fadi ta yi kiri kiri Saman gadon ya dorata aman cen kusa da garu sannan ya sake dukawa ya dauke bargon ya maida shi ya ciro wasu biyu da fillow ya dawo saman gadon A yadda ya ajiyeta ya sameta dam ta yo tsitttt kamar ba ita ke doke doke ba Sake jin tausayinta ya yi a ransa , ya fan girgiza kai ya shiga jera filow din a tsakaninsu sannan ya ware bargon daya mai laushi ya rufa mata kafin ya cire rigar tasa ya kwonta yana rufa bargon daya a jikinsa hadi da lumshe idannuwansa yana sauke ajiyar zuciya sanann ya kai hannunsa wajen gajeran wandonsa ya dan danna yana girgiza kansa a ransa yana ayana' kai kuma ka kama kanka domin sam bata da tausayi!' (😂 kashhhh) Sai da ta ji an jima ba'a rideta ba sannan ta ringa sauke ajiyar zuciya kafin ta dan saki jikinta tana dan yin murmushi ta ja bargon ta rufe jikinta tana tunanin ashema yana da dan tausayi gayen sannan ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188