Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bana son aure a cikin familly dina, irin auren nan yawanci wahalarsa ta fi dadinsa yawa, zama ne na tauye junna, zama ne na mulkin junna, bale gidanmu ina gannin yadda ake so a yi da mahaifina danma shi din jajirtace ne wajen neman kariya a wajen Allah, ai da tuni an fi karfinsa an saka mu a uku" Sudais ya fada a nutse yana sake gyara zamansa a saman kujerar da yake zaune SHUWWAR ta sauke ajiyar zuciya, tana sanye da jar riga doguwa mai dogayen hannaye , kanta yafe da dan kwalin rigar ja, ta sake bin dakinsu da kallo wanda yanzu auntynta ta dawo tun fitar sasafe da ta yi a gidan sai yanzu ta dawo daga yawonta kusan karfe takwas na dare kennan Wata ajiyar zuciyar ta sauke a sanyaye ta ce" In sha Allah zan yi mata magana" Murmushi ya yi yana fadin" To menene na yin sanyin kuma? Ko dai na bata maki rai ne?" Da sauri ta girgiza kanta tana danne abinda take ji ta ce" Kaina ke dan ciwo ne SUDAIS" Da kulawa, da tarin soyayarta, kamar yadda ya saba yi mata ya ringa yi mata sannu yana mikewa hadi da fadin bara ya je ya siyo mata magani, sai dai ta dakatar da shi tana fada masa tana da magani a daki ba sai ya wahalar da kansa ba, kasancewar dama karfe takwas ta yi a haka sukai salama ya tafi da damuwar gannin damuwa a fuskarta Da ido ta raka bayan motarsa har ya bacewa ganninta kafin ta sauke ajiyar zuciya Ji ta yi idannuwanta na cicikowa da kwallah, ta afka a tunanin ta yaya zata iya fada masa aurenta uku, a auren uku babu wanda ta tare ake yanka mata tikitin saki? A yanzu da ya kwatanta mata cewa ahalinsa rufe suke da tashin hankali a tare da su sai ta karra jin tsoron fada masa magana makamanciyar wannan, ita da kanta takan tambayi kanta wai anya bata dauke da bakin aljanni da ake fadin yana lalatawa mutun aure? Anya dalilin yayarta na bariki kawai zai hannata auruwa ne? Jiki a mace ta koma ciki Tana shiga ta dauko wayarta ta dawo ta zauna ta shiga doka number Malan ba ruwanta da lokaciN da ya ja NAHIDT dai ta kalleta sau daya ta maida dubanta kan series din da ake haskawa suke kallo a tare A sanyyaye ta amsa salamar da ya yi mata sannan ta ce" Aba, Sudais din ne ya ce maganar turowar saura kwana uku na tuna maka , shine nace to zan tuna maka, Aba na masa maganar na fi so su zo da shirin yin komai harda daurin aure, bana son harkar bikin nan Aba domin idan na ce a yi biki ina iya janyowa kaina wata fitinar, shine ya ce Shima gidansu yan sunnah ne basa bidia, basa irin haka basa bukukuwan nan hakan ta fi gyara su" Malan ya amsata a nutse yana adu'ar Allah ya sa alkhairi ne Ta amsa da " Amen Aba alkhairin nema in sha Allah, Aba ka ga ya fara ankara da halayan aunty ko? Domin ya ce na yi mata maganar shigarta da yawan yawonta, Aba shin idan na kaita wajen yan Hizba ba zasu nutsar da ita ta daina wannan halaya ba?" Da sauri NAHIDT ta juyo tana kallon SHUWWAR tare da zarro Idannuwanta, Fauziya kam ta mike tsagal ta yi ciki dan ta san ba za'a wanye lafiya ba A sanyaye ya mike daga falonsa ya nufi hanyar waje Ba dan yana jin tsoron iyalinsa ba, aa, sai dan kauce bacin ransu a irin wannan lokacin da suke karatu baki dayansu a falon nasa, duba da sun kulafurci alakarsa da yan matan, fitowa ne basa yi su zuba masa rashin da'a dan alfarmar lazumin dake bakinsa dake sakawa kowama shayinsa A sanyaye yake sauraron muryar NAHIDT din dake fadin" Da kike hadani da shi kin ga na shiga harkarsa ne ko kawai ki sa ya tardoni nan ya min abinda ba shi ba? Da kika fada masa har ya yanke lokacin aurenki ubankine shi? to bari ki ji ban yarda ba, babu mai daura maki aure nan da kwana uku sai kace marar gata marar galihu, sai an yi biki irin na kowace y'a, ba wani yan sunna yan izala ne su masu tsirfa , to kaniyarsa shi da sirfarshi, dama ni sam bai wani yi min ba, sai na yi biki! Kuma so kike ki hadani da yan Hizba? To dan Allah ki kaini idan sunna so su bani sana'a mana, yau na ga jaraba daga ke har masu daure maki an je an yin!" Murmushi ya yi yana girgiza kansa sannan ya daga idannuwansa yana kallon sararin samaniya A hankali ya ce" Allah ya shirye ki, in Sha Allah sai na daura mata aure jibi, ki kaini kotu idan baki yarda ba, kinga ta nan sai mu samu mu mikaki hannun yan hizban idan ya so sai mu ga fitsara shin zaki kalle su ki tata masu ne ko zaki yi laushi? NAHIDT ALLAH ya shirye ki" Wayar ta warta a hannun SHUWWAR dake girgiza kafafuwanta tana ingoying da fadan su domin idan sunna yi abin haka kawai yake sakata a shauki ta maka mata harara sannan tana hararar wayar ta ce" Malan, na ce SHUWWAR din nan kanwarka ce ko tawa? Ina ce kanwata ce, uwarmu daya ubanmu daya da ita, wace aya kake tofa mata da take jin maganarka sama da tawa? Na ce ba zaka daura mata aure ba ka ji?" Muryarta cikin fada take yi masa magana, sannan da take yi masa maganar sama sama abinta, aman kalkala irin ta wanda larabci yake yarensa, wadda ta tashi a cikin larabawa na yiwa harshen nata linzami, haka kuma da take yin ihun tana hadawa da larabcin ne har idannuwanta na rufewa, hakan sai ya saka shi sauke ajiyar zuciya a sanyaye ya ce" NAHIDT ?" Kin yin shiru ta yi da farko ta ci gaba da maganarta har sai da ya sake furta sunnanta a sanyayen sannan ta ringa inda inda kafin ta ce" MeMeMeye?" Idannuwansa ya bude yana fadin" Ki yi magana kasa kasa ta yadda muryarki zata yi kasa da tawa kin ji?" Haushi ne ya kamata ta kankance idannuwanta, sai dai a rashin sanninta muryar tata fa ta yi kasan ta ce" Kana nufin ga abinda nake yi maka magana a kai cewar ba zaka daurawa kanwata aure ba shine a gabanka ba ta matsalar da kai ka gabu cewar muryata na sama da taka shine ka dakatar da furucina ne ya fi mahinmanci a kan maganar nan? Malan fa.....Malan fa?" Har ga Allah yar dariya ya yi na karashen maganarta da ta ce Malan fa, irin idan kana yiwa d'anka fadan nan da zaka ce wane fa din nan? A sanyayensa ya ce" Eh haka na ce jibi zan daura mata aure kuma bana son ki yi taro kin ji?" Ido ta kifta tana kallon yadda Shuwwar ke sake daura kafa daya kan daya a saman kujera ta ce" Idan na ki me zaka yi?" Lebensa ya cije yana jin irin balakin dake kunnun masa a kan lamarin yayar SHUWWAR , yakan fadawa Allah cewar

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});