Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 122

Chapter 122

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,193 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tashemu lafiya Mamahnah" Mama ta amsa shi itama tana kallonsa har ya fita kafin ta mike jiki a mace ta shiga bayi ta yi wanka hadi da dauro alwallah ta dawo falonta ta cenza tufafinta hadi da daukan dardumarta ta fuskanci gabas ta shiga kai kukanta wajen ubangijinta tun yanzu, domin ita gyara da sauki take nema a wajensa, ta san cewa shine kadai ya isa ya sanyaya mata halin da ta tsinci kanta a ciki, ta kuma san cewa idan kana da damuwa ko baka da damuwa ka kasance mai kai kukanka a wajensa sannan mai gode masa a kowani irin lokaci, shine baya gajiya da baka, baya gajiya da rokonka a gareshi, shine mai mayar da baki fari, ta kuma yarda cewa shi zai mata. ______________________________________ Kofar ya kama ya bude ya shiga ba tare da ya yi salama ba, to koda dai ya yin gaskiya kunnayensu basu jiye masu ba sam sam A hankali Nahidt ta ajiye man dake hannunta a ranta tana ayana' Toh fa, me muka masa kuma ya shigo ya bamu daidai da kugunmu? Ni fa har ga Allah Tsoron mutumen nan nake shi yasa bana haye masa, Allah dai ya raba mu lafiya' Mikewa ta yi tana ajiye man a nan ta dauki hijab dinta ta kalli wajen da Shuwwa ke zaune saman madubi tana fesa turare a jikinta su bayan kunnenta ne, au hamatarta ne, da dai sauronsu ta ce" Bara na ga ko zan samu netwrk din nan a waje " Sai da ta zo fita sai kuma ta ja ta tsaya tana dan kallonsa ta ce" Yalabai, dan Allah na ce dama na fitar da miji a taimaka a daura mana auren nan kafin su Mama su ankare da abinda na aikata , ban san yaya zamu kare ba, kar su tsine min albarka kuma a zo a shiga uku" Idannuwansa ya dago a karro na biyu ya sake kallonta kafin ya girgiza kansa bai bata amsa ba yana kallo ta juya ta fita a dakin, ya riga ne ya gama yin waje ya ajiye yarinyar nan cewa akoy wani abu dake damun kwakwaluwarta, koma menene dai akoyshi abin nan Dan ribom dinta ta saka ta daure gashin kanta sannan ta mike ta juyo face to face da shi Idannuwanta ta tsatsara a saman fuskarsa kafin ta dan sauke ajiyar zuciya ta ringa takowa zuwa wajen da yake tsaye A hankali ya ringa kallonta yana fasara me hakan yake nufi? Har ta zo gab da shi sosai tana niyar take taku dayan da ya rage ta auka jikinsa ya samu kansa da dan matsawa yana sake kallonta da mamaki kafin ya ce" Me kike yi haka ne?" Dan duduba gefe da gefenta ta yi sannan ta sake kallonsa, da zazakar muryarta ta ce" Ban gane tambayar ba" Idannuwansa ya yiwa micik micik ya ce" Kin ga , karfa ki dauki abinda ya faru a asibiti a matsayin da niya na aikata, na aikata ne dan wani dalili daban ba abinda kike tunani ba" Idannuwanta ta dan zaro ta ce" Me na ce to ni?" Da kallon kar ki rainan wayo ya kalleta ya ce" Dama bana so ki ce din, ki kula ni kar ki fada min!" Bakinta ta dan tabe tana juyawa a hankali ta shiga dan takawa ta ce" Dadin abin jikinka ai ba laushi ne da shi bale a so fadawa!" Ido ya dan tsura mata kafin ya saka hannunsa ya damko nata ya juyota gaba dayanta yana kallonta ya ce" Me kike nufi?" Kasa kasa ta kalla wajen kirjinsa sannan ta dago tana kallon fuskarsa , sai kuma ta shagwabe fuskarta sosai ta ce" Ka ga fa damkar min hannu ta yi da karfi ta ciciboni a gaban mutane har sai da rigar dake jikina ta yi sama har ana gannin cinyoyina , yarenka na kallo ta watsa ni a mota ta rufo, fisabililahi kafin mu rabu ai an wulakanta mutuncinka ko?" Gaba daya sia ya ji har tsigar jikinsa na neman tashi na bacin rai, da sauri ya kalli wajen kaffafuwan nata sannan ya kalleta da kyau Wani kunna ya fara ji ransa na yi masa, harma ya shiga tambayar kansa da Colonel bashi da hankali? Shi ya sa akaiwa matarsa tsirara? Lalle zai koya masa hankali kuwa daga shi har ita! Rai bace ya ce" kina ji, Mama na cikin bacin rai, ki yi kokari ki dubata kafin ki kwonta, shine kawai ya kawo ni!" Daga haka ya saki hannun nata da ya damko ya juya har yana hada kaffafuwansa wajen sauri ya ciro wayarsa ya danna kiran Colonel Colonel na dauka da fada fada sama sama ya shiga fadin" Ashe baka da hankali? Da wa da wa kuka je daukan iyalina har za'a dorota a kafada?" Da mamaki Colonel ya ce" Sir?" MUHAY ya yi gagawar katse shi da wani fadan yana fadin" Ka saurara malan, kafar katana a waje a gaban karti? Ku hadu gaba dayanku har ita mai karfin a fada kin dalili!" Daga haka kittt ya kashe yana huci ya juya wajen da ya ga an tsura masa ido Dan murmushin da ya saka gabanta ya kwonci kwonci ya fadi ya sakar mata , wanda ya sa bayan tsoron gannin an shiga da natar MUHAY din dakin cen, ya karra dora mata Tsoron kar dai gaskiya ne da matar tasa tace ya san ko su wa ke bibiyarsa? Da sauri ta juya tana barin wajen gabanta na ci gaba da faduwa da tarin tsoro a ranta....................... Sai da Nahidt ta gama kallonsu kafin ta yi murmushin itama ta koma ciki da wayarta a kunnenta sukai salama ta tura kofar dakin Shuwwa tana mai yin salama a bakinta Gannin shuwwa tsaye ta rungume hannayenta a kirjinta ya sakata yin dan kasakai tana kallonta, sai kuma ta tabe baki ta zagaya zata haye bed ta ji Shuwwa na fadin" Oh, ban taba jin murya mai dadi irin ta sojan nan ba, kaf duniya babu mai dadin muryarsa wollah" Nahidht ta mike zaune da sauri tana kallonta da mamaki ta ce" IBTISAM wa kike nufi? Ina fata Abanki?" SHUWWA ta juyo tana kallonta itama ta dafe habarta ta ce" Abana kuma? Me hadina ni kuma da fadin muryar Abana?" Nahidht ta idasa zama da kyau ta ce" Ke aman bakya jin tsoron Allah, yanzu wannan muryar marar sirri ce zaki ce ta fi ta Akaramalahu alarama ustazu bawan Allah, murya sam ba sirri ba laushi ba lausasawa?" Shuwwar ta idasa saman gadon tana fuskantarta ta ce" Me zai hanna kowa kar ya fadi aubun kowa kawai a zauna lafiya? Kin ga dai kar ki sa na ce muryar ubana wata sanyi karai ba wani kazar kazar bayan ana son namiji da zarar ya yi magana a waje, kai ko motsi ya yi a gane ba kawai a ringa rarashin mace ba!" Ido NAHI ta zarro da mamaki ta tafa hannunta ta ce" zan ga annabi in nai hali na gari, yau kuma ke? Yanzu yaushe kika fara sonsa? Wai son gaske ko karya? Ke bari ki ji karya ne a zagi Malan a gabana walahi" shuwwa ta tabe baki tana kashe wayarta ta jefa mata tana fadin" dadin abin a nan babu abinda

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});