Chapter 117
Chapter 117
da ita" Kan mama ya daure sosai, Nahidht na shigowaa da Malan ta ce tana zuwa ta fice da sauri, sai dai du irin neman da ta yi bata gansu ba haka ta dawo tana ta leke leke daidai Malan na basu adu'o'in dake karya sihiri, ayoyi ne kwaya shida na cikin Alkur'ani kamar haka *SURORIN QUR'ANI, GUDA SHIDA DAKE KARYA SIHIR KO ASIRI.* *1.Suratul Tauba:ayata 14.* *2. Suratul Yunus ayata 57.* *3.Suratul Nahli:ayata 69.* *4.Suratul Isra,i:ayata 82.* *5.Suratul Shu,ara:ayata 78~82.* *6.Suratul Fuslilat:ayata 44* A sanyaye ta zauna samana kujera taba fuskantarsu, gaba daya jikinta tamkar bata da lakkah, Duda sun gaisa dama, haka Malan ya sake gaisheta a mutunce yana mai sada kansa a gabanta, Mama ta amsa shi tana sauke gwauron numfashi ta sake dagowa ta kali wajen yan matan, sai ta ga ai ita suke kallo da yannayi na damuwa shinfide a saman fuskokinsu Malan ya sake sauke ajiyar zuciya a sanyaye ya ce" Alhmdulilah, Mama Aban ne Allah ya sa na gani, domin ita Maman an shiga ainahin gyarata, in sha Allah zamu sake dukufa da kanmu mu ringa yin adu'o'in nan, sannan zan koma gida dole dab na tatara almajirai a yi ta saukar alkur'ani da dukan abubuwan da Allah ya sa aka sani na karya sihiri, domin dukkan abinda aka fada na faruwa da bawan Allahn nan, koda da firgici to fa akoy abinda ke kada shi gaba......" Mama ta gyada tana kallonsa ta ce" Allah ya saka da alkhairi Malan, Allah ya biya, mun gode sosai Malan, Allah ya da mu ga hasken lamarin" Malan ya amsa a nutse kafin ya mike yana yi mata salama dan bashi da sakewar da zai karra jimawa a dakin, duba da yannayinta wanda ga dukkan alamu wannan abu da ya faru yanzu ne da yaronta da matar nan mai kama da ita sosai, ya kula hankalinta du ba a kwonce ba, tana yawan daga kanta ta kalli hanyar fita sai kuma ta dawo da dubanta kansu Malan na tafiya Nahidht ta raka shi, Shuwwa ta samu damar sake fuskantar Mama A hankali ta rarafo ta dan dakata tana kallon yannayin maman tana kuma tunanin shin shakuwarsu ta kai idan ta ga tana cikin bacin rai ta yi tambayar abinda yake damunta ko kuma ta koma ta zauna kar ta janyowa kanta fitina? Sai dai gaba daya sai ta kasa, Shuwwa ce fa, ba zata iya ba gaskiya , hakan ya sa a nutse ta fuskanci Mama ta ce" Mama?" Mama ta kalleta da sauri tana sauke ajiyar zuciyar dake nuni cewar tana yawan tunani ne Itama ajiyar zuciyar ta sauke a sanyaye ta ce" Mama me yake faruwa?" Mama ta yi rau rau da idannuwanta tana shanye abinda ya taru a cikinsu, ta watsa hannayenta ta ce" Nima ban sani ba Shuwwa, ban san abinda yake faruwa ba, na tarar da ita tamkar ta suma ko ta ga bakuwar Halita tana fuskantarku, na ga kuma shi ya rufe ki a kwoncen da kike, gashi da hawaye a saman fuskarki dake nuni da kuka kike, Sannan ya damki hannun Useinata da irin wannan rikon ya fita da ita da karfin da ban san me hakan yake nufi ba......gaba daya kun sakani a duhu gaba dayanku......"...... Ta karashe tana kallon SHUWWA din da ta sada idannuwanta kasa tana tunanin amsar da ta dace ta ba Mama Mama ta riko hannayenta tana kallonta ta ce" Menene tsakaninsu ne?, Ya dace ace du duniya babu masu ganewa junna irinsu, a lokacin da na haife shi na tafi saudiya da mahaifinsa hutu mun jima a wajenta yake, yar uwar haihuwata ce, tare muka zo duniya da ita, kulun kukana a kansa shine ya yi zumunci da ita, aman kulun bashi da amsar bani, ban taba jin na tsani shiru shirunsa a rayuwata ba irin na a kan yar uwata, gaba daya na fara tsorata da lamarin, wai me yake faruwa ne?....." A hankali Shuwwa ke girgizawa Mama kai tana kallonta ta ringa harhada abinda zata fada mata duda ta san da wahala ta yarda da furucinta, ita kanta wannan abin ya bata mamaki har yanzu kallon jan da ya mata take yi a idannuwanta, da kuma irin kallon da matar ke masu, abin na son ya dan tsaya mata a rai, aman kuma bata ga dalili ba shi yasa ta fuskanci Mama ta ce" Mama ni cikina ne ya murda min har na fara kuka, shine ya rikeni dan na daina kukan, shine maman itama take min sannu" Mama ta kure fuskarta da ido, kwarai ta san maganar ba haka bace, aman sai ta samu kanta da son yarda da maganar fiye da sake saken banzan da take yi a zuciyarta, dan haka sai ta ringa sauke ajiyar zuciya itama ta sauko kasan saman tabarmar suka zauna suka zubawa hanyar shigowa ido kowace abinda ke zuciyarta ya fi karfin ya barta ta yi hira a bayane koda kuwa da gangan ne ______________________________________ 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍ALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 4️⃣9️⃣ Jan hannunta yake , tana biye da shi tamkar zata kifa domin saurin ba daya ba, haka kuma karfin ba daya, a haka a wulakance har ya samu ya samu dogon corridor din da yakan zama idan ya kawo marar kafiya ya buya a nan ya turata har sai da ta daku da jikin garu kafin ya tsatsareta da idannuwansa da sukai jajajir yana kallonta Da bacin rai yaa shiga magana yana dago hannunsa da ya wara ya jimke yana fadin" Ki kula idan zaki fuskanci mai daraja ki yi mata magana, ki kiyaye harshen ki wajen yi mata furuci domin kalma daya na iya laladan sauran farin cikin da kike tunanin kina da shi a rayuwa!, Useina ki kiyaye tsawarawa mahaifiyata, domin idannuwanta dake akoy a doron kasa ya saka ban daga ki na murzaki a kas na!, Useina kin zubar da dukan wata kima da nake iya daga maki kafa dominta, ina kauce maki irin ranar nan da zan maki irin wannan kashedin!, Ki kiyaye! Useina ki kiyaye ! Kar ki kuma kiran number wayata, kar ki kuma hadani da mahaifiyata cewar bana zumunci da ke, idan kika kuma zan hadaki da yan barikin daa zasu fitar maki da bariki a ranki, Useina idan kika kuma gigin neman haramci da ni zan goge fuskarki a samab kwalta kafin na dauke kanki da bindiga!, Ki karata da kwaratanki sun isheki , da izinin Allah ba zan yi lalacewar nan da kike burin ki ga na yi ba, ba dai da ke UWATA ba!" da karfi ya karashe maganar yana mai doka hannunsa a jikin garun wanda ita da ya doka a kusa da ita, ita ta tsorata da haka harma ta yi gagawar rintse idannuwanta jikinta na rawa a tsorace ta sake kallonsa da idannuwanta da suka cika da hawaye, bakinta na bari ta ce" Muhay, yaya zan yi? Kadarata ce soyayarka" Da wani bacin ran a amon muryarsa ya ce" Ki saurara haka, da nake daga maki kafa ban titsiyeki ba ba dan komai bane sai dan jin kunyar zumunta, kadara? Ke taki salon kadarar lalle ina jinjinna mata, kadarar taki ce son kowani gara? Ke Useina yara kannana kike mu'amala da su, mu'amala lalataciya, kin dauka ban sani bane? Ki
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188