Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 64

Chapter 64

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

a dole zata fuskanci ubaan y'ar wanda hakan ya saka babar yarsu gaba daya da mamaki ta bi maman tasu da kallo ta maida kanta tana sokewa tana tunanin lalle ammansu na sin balowa kanta dan jijibin yaki da mahaifinsu a irin wannan lokacin A kausashe ya nunata da yatsa yana fadin" Idan kika karaso wajen nan, ko kika yi gigin furta min kalma daya a zaman da zamu yi ta rashin da'a a wajen nan har muka tashi a bakin igiyoyin aurenki dake kaina gaba daya, daga ke har sauran dake tunanin sun haihu ne sun isa da y'ayan da suka haifa harma suke gannin kanmu ya zo daya da ni da su da yayansu a cikin gidana, ke na karre maki harma kike tunanin dadewa da aurena da ke ne zai baki damar wulakantani da wulakantar min da tarbiyar yayana to bismillah ki kwatanta ki ga ikon Allah Mariya!" A tsorace duka matan suka zuba masa ido hakama babar yarsa a tsorace ta saje dagowa da carbinta da take ja ta sauke dubanta a kan mahaifiyarta da mahaifinta sannan ta sauke kakausan kallo a kan kannen nata ta sake maida kanta ta soke kasaa domin bakinta ba zai furta komai lokacin da mahaifinta yake fada ba Rai bace ya ce" Fuskar matarsa ?, A me kika dauki kanki? Wacece ke? Ke din banza ke din wofim da ba dan kunya da kawaici kina tunanin zaki ringa zuba rashin kunya yana daga maki kafa ne a banza a wofi? Ke kin san wanene shi? Dan kina ganninsa yana dukawa yana gaishe ni shine aka ce maki shi din zai zamto abin raininki? Uma salwah bari ki ji ki fitar da miji a cikin watan nan na daura maki aure da ke da yar uwarki idan ba haka ba ni zan sama maku mazajen auren na daura maku su!, Idan da wanda yake da ja kuma bismillah!" Shiru dakin ya sake dauka ba mai kwakwaran motsi ciki harda Hajia Hasana, kanta a kasa yake itama zuciyarta na dokawa da karfin gaske Wani tsakin ya ja yana mikewa da fadin" Ina da meeting, zan waiwayeku gaba dayanku!" Daga haka ya juya ya fice hakan ya sa matan nasa raka shi da kallo Kallon kallo aka shiga yi a fallon kafin Hajia Mariya ta fara ficewa da saurin da har bata iya gannin gabanta da kyau Matsarsa mai dakin tsakiya ce ta sauke ajiyar zuciya tana fadin" Masha Allah, alhmd, hakan yaa yi daidai, na jima ina jira Abanku ya yanke maku hukunci daidai da tsagerancinki, yau rana ta zo sai ku yi aniya, Matar son taso mu je na baki magani ki sha, aunty Allah ya huci zuciyarki dan Allah a karra hakuri," Ta dubi y'arta da harare ta ce" Ban san a ina kika dauko wannan halayar ba sam, ni dai ba hak nake ba, na san cewa a duniya Allah shike da komai, hakan ya sa ban cika zafafa abu ba, nakan fuskanci komai a sukake dokin na san babu wanda ya isa ya bani ko hanna min abinda Allah bai bani ba, rayuwa kuwa idan ka sakawa kanka fitina kana cikin tashin hankali, domin zia zamto lafiyar jikinkama ta maka karanci bale ta kwakwaluwa, Allah ya sa kema idan ya dawo ya baki naki marin da sai kin yi fitsari shashasha!" Daga haka ta bi bayan matar MUHYIDEEN da ta fice da sauri tunda ta ce ta taso su tafi Ajiyar zuciya Hajia Hasana ta sauke tana kallon yayarsu da ta dago a kausashe tana kallon yan matan falon gaba dayansu Tana kokarin fara yin magana yayarsu ta fara da fadan da bata taba sanninta da ita ba, domin a kaf cikin y'ayan hajia mariya wannan itace mai sanyi fa kuma hakuri da hangen nesa Rai bace ta ce" Yaya MUHYIDEEN din ne ya zama abokin wasanku? Ashe baku da mutunci? Sa'ankune shi ko meye ya yi na raini da har haka ke faruwa da shi a cikin gidan nan? Ko a tunaninku gidan ubanku ne shi makusanci ne ga ubanku? To albishirunku, ku tsaya ku ji abinda na tabata iyayenku matama basu sani ba domin nima da kyar aka sanar da ni a gidan nan!, Kasuwancin da uban naku ke juyawa kudin MUHAY ne!, Kampanin kayan ginin dake dauke da sunna MUMU ba komai bane sai fasarar MUHYIDEEN MUHAY !, kai bari na kankare maku matsayin da ubanku ke kai" "Ke Bilkisu" hajia Hasana ta fada a sanyaye dan ta katseta da fadin abinda take fada din nan domin bata ga meye anfanin hakan ba, sai dai a sanyaye Bilkisu ta ce" Mama, dan Allah ki yi hakuri ki barni da mararsa kunyar nan da suke so su wulakantar da darajar mai daraja a idannuwan iyayensuma bale su!, Ke Uma dan ubanki a haka me kike son nunawa? Haba Uma ai dama daya ce kuma kin yi wasa da ita, inace a gidana na baki shawarar ki ajiye wannan magana domin ba wajen warginki bane?, Ke kuma kema da kike da hankalin da nutsuwar, da ladabin da biyayar, shine kika yarda adu'ar da na baki wace na ce da ke koda Allah bai baki yayanmu a matsayin miji ba Allah zai baki wanda zaki anfana rayuwar duniya da ta kiyama domin wata soyayar guba ce a rayuwarka kai baka sani ba, shine kika biye mata har aka san kema sonsa kike yi?, To ku tatara mu je gidana, na kula harda sakaci na iyayenmu ke son haukata ku, ku tatara mu karra gaba kafin Aba ya daura maku auren na gane idan har kun tsaya kun iya girki da tsafta da ladabi da biyaya, ko kuma haukan kadai kukai harda ne ba'a sani ba? Kumu jr kowace ta shiga dakin babarta ta dauko suturarta mu je ina mota domin babu wace zan bi har a nemi dakatar da ni, Walahi da ni kuke zancen shirmamu da baku san ruwan wankanku ba!" Hajia Hasana kam tana so ta dakatar da ita wayarta ta dauki tsuwa Daga ringin din ta gane mai kiran hakan ya sa ta mike ta fice tana dagawa ta karra a kunnenta ta yi salama sannan ta saurara yana gaisheta a nutse A hankali ta amsa shi tana fadin" kana ofice din ne MUHAY ?Yaya ka baro iyalinka?" Agogon dake hannunsa yake dan kallo a hankali ya ce" Ni dai marabina da ita ta tada aljannu wai dan kawai maza ne ke mana aiki ta ce a cenza su na kyaleta sai kawai aljanunta suka tashi, yanzun dai inaga sun barta" Ido Mama ta zarro ta budi baki ta ce" Iskokai kuma? Subahannalah dama tana fama da aljannu ne Son? To rai aka bata mata ne da har suka tashi ko?" Bakinta ya tabe a hankali ya sauke ajiyar zuciya ya ce" I don't know, Mama to ita kanta kama take da aljannun fa , bama wannan ba ni dai tana ce min ji mana na kyaleta shikena ta shiga ihu, baki ga burgimar da take yi a kasa ba sunna Neman daukanta , da yake bata da hankali bata wani damu ba, Mam dama kun saka min wasu a nan sun min ihu ta karra min da wani ihun, kin ganni a zaune a

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});