Chapter 75
Chapter 75
yadda kiran ke ta karra shigowa, tana so ta je da gudu ta daga ko dan ta ji muryarsa sai dai ba zata daga din ba, ba zata daga ba ko daya zata yi hakurin kamar yadda Shuwwa ta ce, itama ta jure a ja abanta bale ita? Wayar tafi da gidanka dake kuka ya saka Shuwwar mikewa da mamakin wa ke kira dakin NAHIDT ? Dagawa taa yi ta yi shiru bata ce komai ba Sai da ya ja numfashi kadan cen kasa ya ce" wa zai yi servg dina?" SHUWWA ta zarro ido tana ciro abin a kunnenta, sai kuma ta maida da sauri jin kamar ya sake daukan wata maganar A hade ya kuma fadin" Nd Nahidht ta fito fr eat" Daga haka ya katse kiran da ya sa Shuwwa yin mutuwar tsaye Kai ta girgiza ta ce" Na rantse tarko ne, kai, walahi tarko ne babu inda zamu tafi" Nahidt ta tsatsareta da ido tanai maya kallon tuhuma ta ce"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 2️⃣9️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 *Alhmdulilah mun watse taro lafiya, na gode sosai da adu'o'inku* Da kallon tuhuma ta ce" Me kikai masa ne Shuwwa?" Ido ta dan zarro ta ce" Me kuwa zan yi masa aunty?, Kin ga ni babu abinda na yi masa kawai dai na san shi din mugu ne kuma na san idan muka fita falon cen babu abinda ba zai faru da mu ba" Dan tsai ta yi tana tunani da yannayin SHUWWA kafin ta tabe baki ta ce" Mu je Kawai, tawakaltu Allalah, SHUWWA ke din cema yar iska, babu yadda zan maki magana ki dauka tashi tsaye, kin gama raina min wayau, ki Duba ki ga uwar rigar da kika saka a cikin gidanki da kananun shekarunki, a aurenki da wannan tsabgegen zauraryin da kin wan mata babu kalar da bata kawo masa wawa, maimakun ki yi anfani da damarki ki ringa matsewa cikin kannanun kaya kina juya mutanen da Allah ne ya baki ba uban wani ba, ki kwato shi a lokacin da shi din kansa bai sani ba, aa ke ga alamiya dan ubanki kina yawo da riga uwa zaki je tsome, kin luluba dan kwali ke ga ustaziya, bari ki ji a barkar kwato sarautar miji idan kikai lako lako ba rantse maki tsaf zaki jawa kanki asara da tashin hankali dan kuwa kina ji kina gani wata zata iya bada kaya sai dai ki ji ana tarihinki! " SHUWWA ta tafa hannayenta tana kallon Nahidht ta ce" Yanzu wannan shigar tawa menene laifinta?, Wai ke a tunaninki wancen mutumen wani shigar kananun kaya zasu kaishi ne?" Nahidt ta ce" Dan ubanki waliyi ne shi da zai ga haja ya ki rayawa?" SHUWWA ta tabe bakinta a kasan zuciyarta tana ayana' dadin abin ba so nake ya taya dinba ai, wannan ai bama saana bane sam!' A bayane kuwa ta girgiza kanta tana neman zama saman kujera hakan ya sa Nahidht ta damko hannunta tana fadin" ke dadina da ke wawuya ce ke, miji zaki ce zaki ki zuwa bayan ya yi kiranki? Ai zuwa ake komai ta fanjama fanjam," Shuwwar ta ce" Nahidt ki dakata, ki fa ankare da lamarin mutumen nan fa, ki fa kiyaye fa Nahidt du inda kike tunani ya zarce nan fa" Nahidt ta dan juyo tana kallonta ta ce" To ko dai tsoronsa kike ji ne?" Da sauri ta girgiza kanta tana fadin" Allah kiyaye na ji tsoronsa kawai bana son wulakanci irin na sojoji ne!" Nahidt ta ki ta tsaya ta jata suka fice gaba dayansu suka nufo falon tana ayana' Shuwwa baki da mutunci, tunda aka kamo mu aka watsomu nan kika tsani soja, bayan ba sojaa bane ya kamo mu kin hade dukan mai iko kin masa fenti, dan an kamo ki baki ga kabarin su Mama ba? Sun rasu Shuwwa ya dace ki yi hakuri' Kasancewar a zaune yake ya ba bangaren dakin na Nahidt baya hakan ya sa bai ga fitowarsu ba, domin keyarsa ke kallonsu sai bakon dake zaune ne sukai ido hudu da junna Ido SHUWWAR ta zarro kasa kasa ta ce" Hamza?" Nahidt ta ce" Kai, to me ya zo yi? Yaya aka yi aka barshi shigowa warhaka?" Shuwwa ta ce" Na fada maki tarko ne zai ci ubanmu ne a gaban yayanmu" Nahidt ta dan sakarwa hamza murmushin yake itama kasa kasa sosai ta ce"Na ce me kikai masa kin ce ke ba komai ba, to mu je mu gani yadda Allah ya yi da mu" Hamza ya yi dan murmushi yana kallonsu a sanyaye ya ce" Ku karaso mana" Sake kallon junna suka yi sannan suka shiga karasowar kowace na saka abinda take sakawa a cen kasan zuciyarta Zama sukai suka saka shi a tsakiya har ya zamto kafafuwansa na gogar nasu domin a saman kujera daya ne suka zauna gaba dayansu Gaishe da MUHYIDEEN Nahidt ta fara yi sannan ta juya itama wajen Hamza tana gaishe shi kamar yadda Shuwwa ke gaishe shi bataiwa MUHAY magana ba Dan murmushi ya yi a sanyaye bai amsa gaisuwar tasu ba sai ya shiga tambayarsu da damuwar dake saman fuskarsa ya ce" Shin baku yi farin cikin samuna a matsayin yayanku da muka fito ciki daya bane ko ba zaku yi zumunci da shege bane?" Da dan karfi Nahidt ta ce" Muhamadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam mun shiga uku" SHUWWAR ta kalle shi a sanyaye ta ce" AA Hamza me yasa zaka ce haka dan Allah, wata irin magana ce zaka ke fadi kai tsaye a gaban kowama dan Allah, me yasa kake son neman wulakantar da mu baki daya ne Hamza ?" Hamsa ya yi dan murmushi yana kallonta ya ce" Na fa kula da ku fa Shuwwa, asalima irin farin cikin da na yi jin nima ashe ina da kanai ashe soyayar da na ji farat daya inai maku dan ku din jinina ne ku du ban ganta a saman fuskokinku ba, Sannan tunda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188