Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 115

Chapter 115

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ce mata ta kwontar da hankalinta yanzu haka ta kusa shigowa asibitin ta taho ai A hankali ta zauna a gefen Maman tana lumshe idannuwanta Baki ta tabe a kasan zuciyarta tana ayana' Irin gashi dan gwal din nan, to a kaina za'a fara ko a kaina za'a rufe? Dama me zan yi da namiji irinka?, Allah na tuba na dangana da masu nunan so ma bale mai nunan kiyaya? Kai zanma rokeka ka sakeni da wuri dan na samu wanda zai iya soyaya ba halaya na kiyaya ba!' Shi kuma a lokacin da ta yi gaba da ido ya rakata har ta bacewa ganninsa kafin ya samu kansa da jan wani dogon tsaki ya juya ya fita ya nufi hanyar da zai iya gannin likitan cen, ya kuka dakiki ne ashe? Ya nuna masa a jiya ashe bai gane ba? To ya bari idan ya saketa sai ya nemeta, aman a yanzu ta fi karfinsa walahi!, Baban abinda ya fi bashi haushi da yarinyar girman kai da nuna ita wata ce, to in takamarta kyau sai ta baza ido ta ga irin matan da ya ringa aura yana saki, dukawa suke yi har kasa sunna kukan ya dawo da su ya kiya, zata yi bayani ne! Sai da Aban Shuwwa ya samu wajen da ya tabata akoy al'uma dake yawan kai kawo kafin ya iya samun nutsuwar fuskantarta yana murmushi ya ce" Bismillah me yake damun amaryar Muhammad ne?" Dan murmushi Nahidt ta yi tana dan kawar da kanta dan har ga Allah ta ji kunyar abinda ya fada , sai dai ita bata so ya gane ta ji kunya dan haka sai ta juyo tana fuskantarsa ta ce" Aban Shuwwa a tunaninka a nan din ba zan iya rukunkumekan bane hala?" Ido ya zarro yana dafe bakinsa ya yi gagawar fadin" Astagfrullah, subahannalah, yah Nahidt ya dace ki karra rike istigfari a dukkan motsinki, sannan ki guji aikata aikin da bashi da kyau komai kankantarsa, fisabililahi wannan aiki ai bashi da kyau, gashi ni azumima nake......" Murmushi ta sake sakar masa ta gyada kai , kafin ta yi yannayi na hankakinta ba a kwonce ba ta ce" Muhammad, ka san wani abu? Abanmu anya ba ya haukace ba?, Ka ga jiya kafin likitoci su saka shi a cikin barci daga inda muke muke jiyo muryarsa yana ihun shi a fitar da shi daga kasar nan, subahannalah gaba daya tamkar ba mahaifinmu ba mutun mai nutsuwa da izza a jikinsa, mutun mai tarin kamala a tare da shi, a yanzu haka tun barcin nan basa bari ya yi doguwar farkawa domin da ya farka hakan yake ambata......" Ta karashe tana mai sadda kanta Shima dan tsura mata ido ya yi kafin ya girgiza kansa ya ce" MUHYIDEEN ya ce yana tsantsamin sihiri, idan kuwa aikin sihiri ne in sha Allah zamu samu kansa kin ji? Ki kwontar da hankakinki zamu je na gani idan har sihiri ne ina mai tabatar maki in dai ba a zannen kadararsa ba Allah ya rubuta a cikin yannayin nan zai rayuwa har mutuwa, to fa nan da yan kwanaki zamu ga haske a lamarin, ki daina kukan haka kin ji?" Kanta ta ringaa gyadawa tana sauke ajiyar zuciya Shima ya sauke ajiyar zuciyar ya ce" Kin ga, da Malama da furerama suka ce a gaisheki" Dan tsatsareshi da ido ta yi ta ce" Malan ina amsawa harda na fureran" Dan kallonta ya yi kadan , sai kuma ya dauke idannuwansa a kanta ya nemi da ta sadashi da mutanen dake ciki, dan ya kula so ake a kure shi sosai, shi kuma in sha Allahu ba za'a kureshi ba yau din nan, kuma azuminsa da yardar Allah sai ya kai abinsa a cike cif ___________________________________ A lokacin da MUHAY ya fito da nashi kalar neman fitinar idannuwansa suka sauka a kan matar dake nufowa inda yake Har ga Allah sai da gabansa ya fadi sakamakon ganninta a wajen nan, sannan zuciyarsa ta yi bakin kirin da ganninta A hankali ya juya da niyar barin wajen dan ya cenza hanya, sai dai bai kai ga aiwatar da hakan ba ta yi murmushi tana kawar da makeken gilas din dake saman fuskarta wanda ya cinye rabin girman fuskar mai kalar duhu tana kallonsa da kyau ta ce" Ina zaka je?" Dakatawa ya yi ya sauke numfashi dan ya daidaita kunar da zuciyarsa ke yi ya juya a saukake ya kalleta sau daya duba irin na ido cikin ido kafin ya ce" Hajia momy ce ke tafe?" A hankali ta ringa ji ranta na baci da kiranta da sunnan momyn nan da yake yi, sai dai ba komai ta tabata jinkirinta zai zo karshe wata rana, dan haka itama sai dan murmusa masa tana sake binsa da kallon da ya fi tsana a duniya kafin ta ce" Nice kw tafe sweet men" Baki ya tabe ya juya ya koma ba tare da ya ce da ita ta biyo shi ba, sai itace ta daga kafarta da dan sauri tana biye da shi tare da kallon askin kansa wanda sama sama ne aka aske masa , bakin gashinsa ya samu gyara na musaman sai walwali yake, har zuwa kunnensa da wuyansa Dakin da Mama take ya tura a hankali ya shiga da salama a bakinsa A yanzu SHUWWA na kwonce a saman bed din dake dakin, Mama kuwa tana zaunenta ne da carbinta a hannunta tana ja Murmushi ya sakarwa Maman kafin ya wuce direct wajen da Shuwwa ke kwonce ya zauna a gefenta hakan ya sa ta dan janye kaffafuwanta sannan ta so juwaba barin da garun yake, sai dai dannewar da ya yiwa rigarta ya sa ta kasa aiwatar da hakan sai a haka ta tsaya Shigowar ouseinarta ta sakata sakin murmushin da ya fito tun daga kasan zuciyarta mai cike da so da kauna harma ta mike daga zaunen da take fuskarta na idasa wadatuwa da farin ciki ta ce" Marhababuki yar uwatah......" Ouseinarma wani sansanyan farin cikin ganninta ne ya mamaye zuciyarta, tsakani da Allah tama son yar uwarta so daya tak da babu hadi, baban matsalar da yake sakawa take karra yin nesa da ita shine soyayar da take yiwa yaronta mabambanciyar soyayar da ta dace ace tanai masa Ita da kanta ta sani, ta san cewa abinda take ciki ba alkhairi bane, ta kuma san cewa lalle yaronai mutunci ne da ya kyaleta har yanzu bai tonata ba, aman kuma baban abin Tsoron bata jin Tsoron ya tona tan, ta gaji, ta gaji iya gajiya Doguwar riga irin yar dubai din nan mai watsetaen stone tun daga sama har kasa wadda a kalla zata ci dubu casa'in ce a jikinta, sai dai dametan da ta yi ne ya saka yar uwarta bin rigar da kallo harma ta kasa hakura ta ce" Kanwa, wannan damamiyar shigar fa?" Shigar tata ta bi da kallo , sannan ta juya wajen wanda ta yiwa din, abin takaici ko kallo bata ishe shi ba, uwa uba abinda ta gani a bayan wajen da ya zauna ya saka gabanta faduwa da sake zubawa wada ke koncen ido har sai da Mamma ta sake fadin" Haba Ouseina wannan ai ya dame da yawa, da ki hakura da ita

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});