Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 184

Chapter 184

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

na gari ....ni kum........... "Ke kuma ba uwa ta gari ba?" Ya fada a kausashen da bata taba ganninsa ya yi magana irin haka ba Hannayensa ya dunkule yana fadin" Saurara ki ji abinda zan fada maki, daga yau, daga rana mai kama ta yau, kika kuma budar bakinki kika alakanta kanki da kalma irin wannan Nahidht sai na kaurace maki na tsayin lokaci dan na horar da ke da horon da ya dace da furucinki, idan kuwa wani ne ya fada in ya girme min zan kaishi kotun Allah domin sai na hada shi da Allah, in kuwa nine na girme masa sai na yi masa dukan da ban taba yiwa wata halita a duniya ba! NAHIDt ki kiyaye fushina domin ban iya ba..........." Kai MUHAY yake gyadawa ya ce" Haka nake son maza Walahi, aman ka wani zaunaa tana raina maka wayo mikon ita na wanwanka mata mari idan ya so sai ta yi hankali!" Baki sake Shuwwa ta kalle shi, sai kuma ta kankance ido ta ce" Me kake nufi ne MUHAY ?" Dan tsareta ya yi da ido sai kuma yaa ce" Ni yanzun du kin zama wata mafadaciya, ba damar a ce abu sai ya maki zafi ko ba dake ake yi ba, haka fa jiya kika ce yau za'a zo gidan nan da na ki da na so na fa isheki fa? Hala cikina ne yake saka ki haka? Na ga ai da kyaleni kike yi da halina ko mee zan ce ko?" Idannuwanta dai na kallonsa ta gyada kai tana kyaftu da sake kallon su Abanta Murmushi ta yi gannin Nahidt dinta, Nahid dai NAHIDt dinta ta sauko kasa ta duka saman kafafuwanta ta hade hannayenta tana fadin" Dan Allah ka yi hakuri haba bawan Allah mai sanyin hali da zuciyar musulmai, kana gani har an fara son koya maka wani halin daban bayan shi mutun din mijin tace ne? Ka yafewa amaryarka mana haba Muhamaduna" Du yadda ya so sake cicije mata sai da ya gaza ya juyar da kansa yana dan murmushi MUHAY ya tabe baki yana rike hannun Shuwwa yana fadin" Sai ka tashi mu je a tabatar mana abinda ke sakata barci, kana gani tana cikin ha'ula'i aman tana nemana masifa, na je na zama mijin tace din in da laifi a ciki a harbeni mana, ku wuce min mu je ni!" Hakan ne ya kasance, sunna hanyar zuwa clinik din ya shedawa Hajia domin tana ta kirra baiwar Allah, Jin sun tafi clinik ta bi bayansu dan kar aje jikin na Nahidt din ya rikice ne Da ta zo ta tarda har an yi daukan jinni an kuma ce za'a kawo result nan da minti talatin Hankali kwonce MUHAY ya kalli docter da ta dawo sanadiyar kiranta da ya yi a office dinta, domin a ciki suke sunna jiran result din ya ce shin za'a iya yi masa abin nan da ake yi dan gannin yaron dake ciki? Allah ya sa sun kai goma Ita kam ta masa uzuri domin ai na farko ne bai kuma sani ba, inda Shuwwa ta dafe haba , Hajia ta sada kai tana kyakyata daria, Malan kam murmushi ya yi yana sake kallon NAHIDT dake ta jan carbin da Hajia ta zo da shi tana ta hamma baiwar Allah Dan mintunna tsakani aka fito da result din MUHAY ne ya karba yana bin kowa da kallo dan sun masa zuru zuru ya bude yana dubawa Murmushi ya yi yana fadin" Ta tabata ka cika aiki Allah sauketa lafiya" "Ya salam, ya Allah, ya rahamane, ya Rahim....... Alhmdulilah...... Alhmdulilah............." Yana fada ya mike ya kai sujada goshinsa kasa ya dago yanaiwa Allah godiya da kai dubansa kan Hajia da ta amshi takardar ta karanta abinda aka dora sai kuwa ta shiga hamdallah muryarta sama sama sosai wanda ke nuni da tana cikin farin ciki marar misaltuwa , fadi take" Allah dama bamu cire rai ba, mun san zaka bamu, Allah dama mun san jinkiri ne mai alkhairi, Allah mun san zaka bamu.......ya Allah ka sauke mana ita lafiya ka bata lafiya da ita da abinda yake cikinta ya Allah, dukan abin ki Allah ka karesu da shi ya ubangiji......." Tabas a yau matar ta karra shiga cikin zuciyarsu baki dayansu fiye da kima, kalaman da take sun saka ta idasa sace zuciyarsu da wannan suka kuma rankayawa gidan Malan, inda sunna zuwa Hajia ta shiga dama madara tana fitarwa ana fitarwa waje ana sadaka, sannan ta fitar da aljihunta makudan kudi ta ba masu aikinta da ta yarda da su ta wakilta su fita neman mabukata su bada, haka su kansa albashinsu aka karra da kuma karin sadakar abinci , kai a ranar dai basu san me ya faru ba aman duba da yadda aka yi baja baja haka sun tabata wani abin farin ciki ne ya shigo masu gidan, duda gidan malan ana sadaka ba rana aman yannayin da Hajia ke shige da ficen hakoranta a washe , haka shi kansa Malan a masalaci da duka je salar azahar shi da MUHAY hakoransa sai hamdallah a waje suke karrara zaka gane farin cikin da yake ciki a yau mai girma ne, ko da ya zo wajen adu'a yana yi a bayane ne sai ga hawaye na wanke fuskarsa, da aka gamama nan aka barsu shi da Soja da ya rafka tagumi yana kallonsa yana zikiri yana dariar farin ciki sai kuma shima ya tayashi dariyar ya ce" Ni Allah la'ila ha ilala malikul mulki na iya...... Da itacema sai na tayaka" Ai kam ya taya shin, domin ita din suka dauka lamarin ya karra zafi dan kuwa muryarsa ya bude aon ransa ya dagargaji zikirinsa gwargwadon iyawarsa, Malan na yi yana amshe harda su almajirai Karshe dai a gidan Malan suka yi wunin nasu har karfe shida ta yi, sunna shirye shiryen dagawa bayan sun more da dadaden dan waken da Hajia ta rangada masu mai rai da lafiya sai ga Furera wace tun karfe biyu sukai waya da Malan yake sheda mata ai sun wuce gida hate, zai dawo dai ya dauketa zuwa yama in sha Allah Wani tunani ya fado mata cewa idan jikin na NAHIDHT ne ya rikice ya sa suka dawo gida? Kai shagali, dan haka ta ce da shi ya barshi zata zo da kantama da ta yi sallar la'asar, to shinefa tana zuwa ta ga gidan kamar ana wata sallah kowa bishasha yake ga dukkan alamu yankama aka yi aka shiga aikin naman sadaka sai ta daga kafa da sauri ta karasa bangaren mijinta dan ta tabata a cen zata iske abinda ya dace ta gani Ido ido sukai da mutanen falon har ta sauke a kan lalausar fuskar mijinta wace a yau annurinta ba boyaye bane ga kuma wani abin kafar karuru ce a saman cinyarsa yana massaging a hankali a hankali Myrmushinsa ne ya daukaka ya bi kafar tata da kallo da ta janye sakamakon shigowar Furerar domin ko a gaban Hajia bata yarda haka ya faru ba dan zucoya ita bata da kashi, ita kuma ta yiwa kanta alkawari ne yarinyar nan ba zata yi abinda za'a ce eh lalle Nahidht baki kyauta ba a kanta, ta fi so ta yi gigin sake

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});