Chapter 137
Chapter 137
zai taba yiwuwa su bayanar ba, ciki kuwa harma Uma wace aurensu bai fi kwana goma sha daya ba domin ranar da Father ya saka matsowa take yi sosai duda mamanta ita bata shirin komai, aman shi ranar da ya saka tana matsowa da kamar wuya kuma ya kasa aiwatar da abinda ya yi niya, yanzun shikenan ba uba ba mijinta a masu dauke da wannan daraja? Ta tabata abinda mamansu ta yi ne ya saka Father aikata wannan abin, shikennan mamansu ta jaza masu , su shuwwa kam sun so tarewa bangaren Mama, sai dai Nahidht ta nuna ko daya maza SHUWWA ta je ta yi jiran mijinta, idan har ya bata dama su yi magana a kan halin da yake ciki, ta kamanta sanyaya masa zuciyarsa ko yayane Har ta so ta yi gardama da nata dalilin suka ki bata damar hakan Jiki a mace ya shigo bangarensa Dadadan kanshin turaren wutar da yanzu baya rabo da sashinsa ne ke tashi, haka kuma idannuwansa suka sauka a saman wannan kyakyawar budurwa da bata shayinsa, bata kuma jin tsoronsa tanaa tsaye da turaran wutar ga dukan alamu daga dakin barcinsa ta fito da shi A hankali yake binta da kallo har ta ajiye kafin ta juyo inda yake tsayen nan ta zuba masa idon itama tana tunanin shin tsayuwar nan tasa mai kama da cogiya me yake so ne?, Wai me yake so a cen cikin zuciyarsa ne? A hankali ta karasa gabansa kadan ta tsaya, ta sauke dubanta a saman galolin dake jikinsa, da irin girman kirjinsa kafin ta dauki hannunta a hankali ta dora saman galolin ta dan shafa sai kuma ta zubawa fuskarsa ido, a hankali ta kuma nufar fuskar tasa da hannun nata dan ta shafa sajen fuskar , aman sai ya dan kauce fuskar tasa kadan Yana lumshe idannuwansa hadi da fatan samun kwarin gwuiwar kin barinta aikata haka, domin zuciyarsa a karairaye take sosai baya tunanin idan ta bashi dama ba zai iya kasa fin karfin zuciyarsa a kanta ba yau Dan murmushi ta sauke ta sake kallon fuskar tasa da ya kawar a hankali sosai ta furta" Welcm *CHIEF OF ARMY*" juyowa ya yi saman dan bakin nata da ta furta CHIEF OF ARMY din, wanda ya ji shi daban da furucin sauran, domin nata kamar sai da aka saka shi a studio aka tace shi sosai kafin a ciro shi A hankali ya dan saki ajiyar zuciya yana kallon fuskarta, sai kuma ya gaa ta juya zata yi tafiyarta , domin a tunabinsa tafiyarta ne zata yi Da sauri ya saka hannunsa yana sakin abinda ke hannun nasa ya damko nata hannun sannan ya yi saurin janyota ta haka ya hadeta da jikinsa ta bayanta A hankali ya dora habarsa a saman gashin kanta mai launin baki sannan ya ringa tafiya da ita a jikinsa har ya kai saman kujera ya zauna yana dorata a saman cinyarsa ya rungume bayanta sanann ya yi shiru Da farko tsorata ta yi sosai, daga baya kuma sai ta lumshe idannuwanta tana jinsa a jikinta irin rungumar da ya yiwa bayanta irin sosai din nan ne Muryarsa cen ciki sosai ya iya furta kalamai kamar haka yana sake nanukarta yana murza sajensa a doron wuyanta" *TSORO NAKE JIHHHHHHH, YINWA NAKE JIHHHHHHH, ISHRIRWA NAKE JIHHHHHHHHHHHH*"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣9️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A hankali ya sake dago jajayen idannuwansa ya dora a saman lebenta da take cicijewa tana tunanin me ya dace ta bashi amsa ne? A hankali ya dora kansa a saman kirjinta ya lumshe idannuwansa yana shakar kamshin dake wajen Wani irin abu ya sake tuko shi mai rawa da bari ya dake yin sama sama da shi ya nemi maka shi a kasa a zaunen nan da yake Ba zaku gane bane, daba ce a kule a jikinsa mai neman hanyar da zata bale ta yi yawo tun karfinta, tareta yake yi tunda ya n tana iya mikewa harma ta nemi abinci a jikin jinsin da ba irin nasa ba, kakau yake yi mata yana sake daureta tam da dukan karfinsa, sai gata tunda ya hadu da wannan yarinyar karama, yar ficiciya, mai halaya irin na mahaukata, mai aljannu, take sake hauda farashin lafiyar jikinsa, ya sani halalinsa ne sai dai gaba daya idan ya tuna mazan da ta aura daya na bin daya kowane yana zuwa wajen nan dole ya ji zuciyarsa na kuna da tunanin a kan me? Me yasa ta ringa gagawa a rayuwarta ne? Me yasa bata kasance mai hakuri bane? Ya salam abin nan ma ci masa tuwo a kwarya, yana hargitsa tunaninsa da zaman lafiyarsa sosai , shi yasa ya gwamace nesa da ita fiye da kasancewa haka da ita, aman a irin ranar nan da zuciyarsa ta babale ta rikice ta haukace da irin umarnin da mahaifiyarsa ta bashi na ya amshi dukiyarsa ya ba wanda yake so ya kula da abinsa ya bar mijinta ya huta hakannan, sannan ta bashi umarnin ya kama aikin da ak damka masa da hannu bibiyu ta yafe masa duniya da kiyama, sanadiyar haka kishiyarta ta yanke jiki ta fadi sumamamiya shi kuma ya fice a dakin ido rufe ya nufo bangaren mamansa yana nemanta, gannin bai sameta ba da sasarfa ya nufo bangarensa ya bude dan nemanta, sai gatan kuwa a gabansa tana turara muhalinsa baban bukatarsa ya samu dan moment da ita, ta rike shi a jikinta ko yayane, ta bashi abincin nan da yake so sannan ta shayar da shi da ruwan nan a bakinsa, ya zuka ya masa shan da sai ya kusan karar da shi kaf din ya jima da kishirwar nan a makoshinsa A hankali ya talabo kumatunta ya rike sosai a hannunsa kafin ya sake matse kisancin da ya raba fuskarsa da tata sannan ya rike da kyau ya shiga shakar numfashin da take furzowa daga hancinta da bakinta har ya hade lebenta da nasa Da mugun saurin balaki ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188