Chapter 7
Chapter 7
ya shiga tsakaninsu da SHUWWAR din , sai ga kuma wannan wawan dirowar daga sama A haukace ya ce" Yaya kike tunanin zan ajiye million goma a dakina bayan ga banki ga komai gari cike da barayi?" Da karfi ta ce" Kar ka raina min hankali, ka manta ka fada min akoy asirin da akai maka na harkar kasuwancinka da aka haneka saurin kai ajiyar kudi banki? Cewar ka'ida ne kudi baka kaisu banki sai ka tara na kwana biyu ko ba kai ka fada min ba? Kudin kasuwarka na jiya yana dakin nan, bari ka ji Elhaji bilahilazi ka fitar min da kudin nan kai Wayo zai tuben rigata......" Ta fada tana daga rigar tata gaba daya ta cire a jikinta wanda hakan ya yi daidai da buga bangarensa inda suka kai dubansu a tare a haukace sannan suka kalli junnansu Zata kuma kurma wani ihun ya kai gwuiwoyinsa kasa yana hade hannayensa duka biyu jikinsa har yana rawa ya ce" Ki yiwa girman Allah zan dauko zan dauko shuwar kar ki tonan asiri a anguwar nan sunna gannin mutuncina sosai...." Yana fada yana mikewa da yin ciki da gudu gudu haka tuwon duwawu da tumbinsa ke rawa babar babar har ya shige ciki Da sauri ta wawuri rigarta tana sakawa tana sake waiwayen kofar da ake bugawa daidai ya fito da wata bakkar jaka ta saka hannunta ta warta ta juya da sauri bata ko tsaya ta sake bi ta kansa ba tana fadin" Ban gama da kai ba, yadda ka ciran wahala sai na wahalar da kai !" Kofar ta bude pagam sukai ido hudu da baban dansa da ya zo gaishe shi yake jin yar hatsaniya aman kuma ba zai iya shiga ciki mahaifinsa bai bashi damar hakan ba Da ido suka raka junna ita da shi kafin ta cire kanta da sauri ta wuce ta nufi get, inda shi kuma ya raka bayanta da kallon mamakin wacece ita a dakin mahaifinsa da irin shigar nan ta riga da wando pakistan damamu kanta ba dan kwali, ga wani wawan kanshi da take bari du idan ta gita? Kansa ya saka dakin da salama a bakinsa yana kallon mahaifinsa da ya amsa yana juyawa ya nufo tsakiyar falon yana fadin" Zauna zauna Abdul Mutalab ina zuwa" Maimakun ya zauna din sai ya samu kansa da karasawa wajen da dan kwalinta ke yade ya duka ya dauko yana kallo A hankali ya kai dan kwalin wajen hancinsa yana lumshe idannuwansa ya shinshina , dadadan kanshin da dan kwalin ke fitarwa wanda ta manta tsabar kidima ta tafi ta bari a nan Dago kan da zai yi ya ga mahaifinsa ya fito sai zarro ido yake da waya a hannunsa ya sauke dubansa a kansa hakan ya sa da sauri ya jimke dan kwalin Yana sake gaisar da mahaifin nasa Har yana inda inda ya ce" Abdul Mutalab ka ga yarinyar nan da ta fita, ita nake so ka kai kararta domin sata ne ta min, sunnanta SHUWAR, zan fada maka har anguwarsu da komai da komai nata, kudinane a jakar nan million goma sha uku, Abdoul Mutalab ta tafi da su kai dai sheda ne ka ga fitarta da jakata" Samun kansa ya yi da kure fuskar mahaifin nasa da kallo, SHUWAR?, Sunnan nan kamar shine sunnan da yaron shagon Aban nasa ke fada masa sunnan budurwar da aka daurawa mahaifinsa aure da ita jiya ne? Ama idan haka ne ai ya shiga uku ya lalace...... hasbunnalahu wani'imal wakim ina zai saka kansa ne? Dan kwalin nata ya sake jimkewa yana amsar wayar da mahaifinsa ya bashi mai dauke da numberta yana sake jadada masa cewar ya fa maida hankali tunda likita ne shi yana iya fita idan wani bashi da damar fita ya yi maza ya je ya shigar da karar nan tun yau tun yanzu! Shi dai samun kansa ya yi da fitowa ya fice a gidan ya shiga motarsa ya zauna yana dora kansa a jikin sitiyarin motar a hankali ya furta " SHUWAR, Allah ya sa ba ke aka daurawa abana ba dan Allah, ke ko barauniya ce ke ba komai zan ajiyeki a gidana na kilaceki ta yadda ba zaki fita bama bale har ki yi satar kin ji?, SHUWAR ke wace yare ne ce?"akinsa da karfi ya ce" cije a kasan zuciyarta tana aya💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 4️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰 A daidai lokacin da Abdul Mutalab ke begen SHUWAR da tunanin maimakun ya kai kararta saboda million goma sha ukun mahaifinsa gwara ya nufi kampanin sadarwa a bi layinta a sanar masa ina take wacece ita hankalinsa tashe ya dauki hanyar da ta dauka ba tare da ya san asalin nan din ta nufa ba ita kuma a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188