Chapter 54
Chapter 54
Abah ku ce min mafarki ne na yi, Abah ina hadina da mutun irin wannan? Hasalima namiji irinsa baya birgeni, na fi son namiji mai sanyi , mai sakani dariya, like yayanmu haka, ko kuma mai saurin kuka kamar Abdul Mutalab, ko a samu wani dan tawalwalin da zayana hakuri da halayana mu zauna kalau, aman ba irin wannan mutumen ba, Abahna ka ga sam ne ban ga alamun zamu iya jituwa da shi ba, tunda muka fara haduwa mutunci bai hadamu ba, ka ce da ni ya sakeni ka ji Abah?" NAHIDT kasa kasa ta tabe baki tana fadin" Ki ce dai Dan daudu kike son aure ba namiji ba, hana malan yo wace mace ce zata ga mazaje irin wannan ta ki yabawa?" "NAHIDT?, NAHIDHT? NAHIDT?, Sau nawa na ambaci sunnanki? Sau uku kau? Idan baki fita a harkata ba yau na rantse da Allaj sai na fara yaga fuskarki da faratunana kafin na tarda shi, ke kika ga namiji a nan, ni bai min ba na ce ya barni ya sauni ba zan iya zaman aure da shi ba!" Ta fada da karfi tana zazarowa NAHIDT ido wace ta sake labewa a bayan Malan Sai dai kayan haushin Malan din kansa sai ya ji wannan ai wulakanci ne NAHIDT ke neman yiwa mazan da shirga shirga ba!, Me take nufi da kiran mazan da ba irin MUHYIDEEN da sunnan yan daudu ne? Lalle yarinyar bata san ba daga nan abin yakr ba ko? Shima a fusace ya juyo yana fadin" Kin ga fice min a nan" Ido ta dan kura masa zata yi masa tambayar me ta masa ne? Sai ta ga ba fuska kwata kwata kamar ba malan mai yi mata nasiha a sanyayen nan ba, hakan ya sa sumui sumui sumui ta juya ta nufi kusa da kofa tana zaunawa kasa kasa tana fadin" Bilahilazi ku yi ku gama ba za'a saketa ba, tap yo hakan na nufin na ga samu na ga rashi ne fa? Sai ta zauna zaman aure da shi wollah!" A sanyaye ya sake matsawa dan kusa da ita kadan yana daukan hijab dinta dake yashe ya mika mata a sanyaye ya ce" Saka Hijab dinki sai mu yi maganar yar Akbarka kin ji?" Hijab din SHUWWAR ta bi da kallo sannan ta kale shi, a sanyayenta ta ce" Abah, ni da za'a saka kuma me yasa zan saka Hijab ?" Dan murmushi ya yi yana kallonta ya ce" Ki saka din dai mana yar arziki shin kin manta suturta jiki dabi'a ce ta musulmin dake anfani da fadar ubangijinsa, shi hijabi ai kariya ce ga yaro ko baba matsawar mace ce, ta suturara jikinta, ta kame shine alkhairi a gareta da sauran al'uma baki daya" Nahidt ta kalli jikinta tana bin rigar jikinta ta madubin dakin da kallo Gaba daya sai ta ji kamar habaici wancen mutumen ke yi mata wollah Aman sai ta daj rarasa ta janyo daj kwalinta ta koma wajenta tana warwarewa ta yafa a jikinta a ranta tana ayana' Allahn da yasa muma muna tsoron Allahn kuma ba mu bane kafuran karshen zamani in sha Allahu!' Hijab din Shuwwa ta laluba tana dan sake sadda kanta a hankali ta saka ta sada kanta kasa tana murza dogwayen yan yatsunta da suka sha jan kunshi da sukai mata kyau sosai hakan ya sa hannayen sai daukan ido suke sun dauki kunshi ba karya Kanta dake sade ta sake sadawa a hankali ta fashe da kuka irin mai cin ran nan tana fadin" yaushe ne za'a daina auren hadi a kasar hausa? Yaushe ne za'a daina daukan mutun a ce an masa miji a mika shi? Abahna ina matukar yi maka biyaya, na san da ka ce baka son hadani da soja da babu wanda zai hadani domin koda a yanzu an ce ga dangina ni kaine dangina, ban sansu ha, rana tsaka basu isa su ce zasu min dole ba, Aman Abana me yasa zaka hadani aure da soja ne?, Abana ya sake ni dan Allah, idan ka min haka Abana an shiga hakina sosai kuma ina tsoron na hadiyi zuciya na mutu" "Hehehe ka ji wani bakon iskanci a wajen IBTISAM, ke ba zaki shiryu ba? Yanzun du abinda muka tsalake bai saka kin hadiyi zuciya kin yi musai ba sai da aka dauko dan gata gangaroya kyankyasar inji aka baki shi a ledarsa dan cikin AC ne zaki hadiyi zuciya ki mutu? Ki yiwa Allah ki hadiya mu gani? Na ce tak ki hadiya dan uban babanki!" NAHIDT ta samu kanta da fadi bayan ta mike zurbat a lokacin da ita kanta bata shirya ba ta kuma nufosu taa tsaya ta fada A tare suka mike da Hamza da Shuwwar inda Malan ya dafe gaban goshinsa yana mai binsu da kallo A guje ta nufeta ita kuma ta zagaya da gudu ta yadda suka saka Hamza a tsakiya Kikikikikiki suka shiga dima dambe dan jan Hali irin na Shuwwar tana ihun a miko mata NAHIDT tamkar itace karamar ita kuma itace babar Sun yi juyi ya kai sau uku da kyar Hamza ya iya damkar hannun Shuwwar da karfin gaske har ta yadda ta dan saka ihu tana cin tirjiya da ihun bara ta fara nunawa Nahidt ainahin bata da hankalin da take fada A dan kausashe Malan da ya mike ya ce" Ka ga sakar min ita saketa, ka kama ita wannan babar kwabom ku je waje ka bara min ita, ina kokarin nusar da ita na sanyayar mata da zuciyarta ita kuma tana neman rikita min ita babar kwabo kawai!" Tun kafin a yi wajen da ita yanzun ita ta fara fita tana ta gyatsine da bakinta Hamsa ya bi bayanta hakama Fauziya dake tsaye ta bisu sum sum sum Yana tsayen ya fara magana da fada fada yana mai nunata da yatsarsa yana fadin" Godiyar Allahn kennan?, Na ce Godiyar Allahn kennan? Ke da zaki yi sujada ki fashe da kuka ki fadawa Allah cewar kin gode sannan ki kara fada masa idan alkhairinki ne ya baku zaman lafia da mijinki, idan kuma ba alkhairinki bane Allah ya sanyaya mana kamar yadda ya saba sanyaya mana shine zaki tashi ki ringa ihu irin haka? Shuwwa so kike mutanen dake zaune har zuwa yanzu sunna jira su ga kai amaryar da aka ce za'a yi da gasken gasken ne za'a kaiki ko kuma abinda ya saba faruwa ne zai faru da ke cewar eh haka din ne?, Shuwwa ake ta yamadidin ke din bakya ji baki da tarbiya baki da meye meye ashe ba zaki ba maradanki kunya ba?" Shuwwar da ta kai tsugune tana mai cike da mamakin ashe dama Malan ya iya fada jikinta ya fara daukan sanyi Wai yaya kamar babu wanda ke fahimtarta ne? Yaya ba za'a iya fahimtar cewa ta tsani wannan mutumen ne? Wani irin zaman aure ake ta yi da shi bayan bata saka haka a tsarin jerin munanan mafarkanta bama bale har ta hau zuwa burikanta? Ita mamakin kirjinsama take yi, tun a haduwarsu ta farko ta ga wani irin halita tama zata aljani ne ita kadai ke ganninsa ashr kutun ne, shine haka zai faru da ita? Wai ace a zuciyartama da take kira
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188