Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 57

Chapter 57

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Shuwwar sai da ta bude lulubin tana kallon dakin barcinta a lokacin da suma su matar ganaral ita din suke kallo sunna ayana eh lalle wannan kwarya ta samu abokin burminta, sai fatan wannan karron abin ya dore fiye da sauran da yake aura, domin sauranma fa ba baya bane wajen tsaruwa aman wannan din ta ce kau ku bani waje, Shuwwa tana da tsarin kyau da na halita Kayanta suka ringa sanyo mata na jiki da na harkar turarukanta da su kayan gyaran jikinta akwatunnanta na wajen sauran mazan da suka rabu kaf NAHIDT ta kwaso mata hakan ya sa akwatunnan suke da yawa kuma kaf dinsu aka sanyo su aka yi masu waje ta yadda ba zasu cike komai a tankamemen wajen ba NAHIDT ta ce" ki ga gida kamar a saudiya Shuwwa?" Shuwwar ta yi dan murmushi tana fadin" ni bed dinma ne nake kallo ji shi fa kamar ba gadon yin barci ba " Iyayen dai karra yi mata nasiha sukai suka sauka sunna fadawa Nahidt karfa ta jima kar su wuce ka'ida magariba na son sanyo kanta Sunna fita Nahidt ta ringa taku tana zagayen wajen ta ce" Masha Allah, ina adu'ar ki samu farin ciki a wajen nan har karshen rayuwarki" Shuwwar ta jingida da wata doguwar kujera tana kallonta ta ce" Ki yi min alkawari mana?" NAHIDT ta juyi tana murmushi ta ce" Just fadi koma menene, in dai zaki yarda ki zauna a gidan nan kadara na maki na gama" Murmushi Shuwwar ta yi tana kallonta ta ce" Ina so, ina matukar so, a kan haka zan iya zama koda a cikin rami kika mikani, domin yadda kike kokowa da samun farin cikina haka nake so a gobe kiyama ya zamto ga ni ga ki a kofar shiga aljannah, Nahi so nake ki yi min alkawarin kin ajiye zina gefe guda, dama ai kin ce dan ki samu kudi ki ciyar da ni da Fauziya kike yi ko? To a yanzu ga yayanmu na tabata sai dai ya kwana bai ci ba da ya barki da yunwa, dan Allah ki zauna a gidansa da aminiyarki kawarki, ki daina yawo " Nahidt ta dan kureta da ido kafin ta cire tana dan kallon gefe, Shuwwa bata sani bane, ita da kanta zaman sati shidan nan da ta yi a gida ta ringa farin cikin yannayin jikonta dama nutsuwar zuciyarta, abu daya take gwagwarmaya da shi shine sabawa da ta yi da harkar maza wani lokacin sai ta ji kamar zata yi hauka tana bukatar namiji kota halin yaya, azumin da ta ringa yi da zarar ta sha ruwa sai kuma lafiya ta nemi lafiya ne, ita da kanta burinta shine a yanzu ta kilace kanta, ko itama zata yi dace da samun mijin ko wanene, takan kamu da Tsoron anya zata samu mijin da zai mutuntata bayan ita da kanta bata mutunta kanta ba? Ko a haka zata tsufa ne ko a haka zata koma ga ubangijinta ne? Aman idan ta kalli Fauziya sai ta samu jin sanyi a zuciyarta harma da tunanin kila itama watarana zata samu malamuncinta ko wani iri ne, Dan murmushi ta yi da turaren da take sakawa bed din na ruwa mai farin haske irin wanda baya lalata zannin gado ta dage mata gira daya ta ce" Nd ni me zaki yi min alkawari bayan zama da zaki yi aa gidan nan?" Shuwwa ta dan kankance idannuwanta tana kallonta da son karrin bayani Nahidt ta ci gaba da zuba turaran tana fadin" Ke ce malamata a wannan fannin, gigitar son ki yi aure ya saka kika watsar, Shuwwa kin san waye wannan mutumen? Wannan mutumen da kike ganni shine mutumen da ya ba aikinsa mahinmanci ta yadda yake iya mance cikinsa saboda aiki, aure aurene da shi domin inaga kece ta tara a gidansa, ya kasance sakin mace abu ne mai sauki a wajensa , Shuwwa zan bar neman duniya ta hanyar haram idan kika dauki mutumen nan kika ajiye shi a gabanki kika mayar da shi DEFI dinki!, Shuwwa takamarsa kudi, mulki, kyau, ke kuma takamarki ramin da kike da shi a jikinki da sansanyar murya kasa da tashi, kowace mace nada su aman ba kowace ta gane cewar bindiga ce a tare da ita ba, kowani namiji ko waye shi yana da takama aman yana sada kansa ya kwasa dan samun nutsuwarsa banda mata maza, Shuwwa shin zaki yi gwagwarmaya ta yadda ba zai sakeki da wuri ba koda kuwa yana cikin layin wa'inda zasu sake ki? Ki duba ki gani a bayane ya san wa ya aura, iyayensa ne sukA gani suka aura masa, a yanzu kina gaban rigimarki ne kiri kiri, shin zaki yi yadda ya dace da shi? Shuwwar dake kallonta, a kasan zuciyarta tana daukan na dauka tana fasara na yarwa Dan murmushi ta yi tana kallonta ta ce" Ban zo da niyar zama da shi ba, aman sai na ji ina ra'ayin gannin shin soja yana da zuciyar iya son mutun? Nima bana sonsa aman sai na ji so na ga idan shi ya kamu da son mace yaya yake?, Nahi zan kwatanta iya abinda na iya a zamantakewa da ta shi, Idan ya so sai ya bani takardata, domin ko ana ha maza ha mata ni ban ga gidan zama ba, kyansa bai rudeni ba, kudinsa bai makantani ba, mulkin da yake da shi a hannunsa kuwa na fi gane na dan kasuwa wanda yake sarkin kansa ba na mai zamani ba, watarana ba shi bane!" Hamdallah Nahidht ta yi tana ajiyewa ta karaso ta rungumeta irin rungumar da larabawa ke yiwa junna sannan sukai salama bayan ta bara mata wayarta da kati lode a ciki ta sauko da dan gudu gudu ta tarda su domin tuni sunna cikin mota ta bar Shuwwar a tsaye a sama tana hangen fitarsu har suka fice gaba dayansu a falon kasan A hankali ta fara jin tsoron girman wajen na shiga jikinta harma ta fara jin kamar tsigar jikinta na tashi Daga inda take tsaye ta fara jin tsoron daga kafarta dan zuwa ko nan da nan ne Agogon hannunta ta kalla a hankali tana gannin lokacin kiran sallar magariba ya yi hakan ya sa a kasan zuciyarta ta shiga zikiri tanaa hailala dan ta korar da tsoron dake taso mata A firgice ta juya jin an bude kofar dakin da duk a tunaninta nata ne domin ita da za'a shiga bata lura da wata kofar ba batama san dakunna nawa bane a saman bale har ta iya tantance wani abin, haka kuma duba da a jikin junna suke kunnenta dakin bayanta ya bata aka bude shi ya sa ta juyo a firgice dan gannin abinda zai fito daga ciki Ido hudu sukai da shi da jalabiya fara kal a jikinsa yana dan sharce ruwan dake nunin alwalah ya yi hannunsa na dama kuwa rike da carbi mai ruwan zeba sai walwali yake mai shegen kyau Shi, bai cire idannuwansa a kanta ba, domin a shigarsa ciki barci ya samu ya yi wanda sai zuwa dazu ne ya farka, harbawar bindigarsu ta sanar masa abinda yake faruwa ya koma ya ci gaba da barcinsa dan ba huruminsa bane, sai yanzu da ya fito

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});