Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 174

Chapter 174

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ko yar yatsarta na samun tsaiko idan ta gwada cusawa bale wannan lamari na malan Muryarsa a rikice ya ce" Nahi ta ki shiga a rufe" Nahio kuwa tsoro ne ya cikata dan walahi maganin matsin da mahaifiyarta ta yi mata ita kanta a tsorace take da shi, domin ya kai sau hudu ana maimaita abin ta rufe ta rufe ruf yanar budurcin ce kawai babu domin matsin ba iya baki baki bane har cikin a matse yake, du kuwa da irin tarin niimar da ta sauko mata bai hannata rikicewa da rikeshi a rikice ba Jikinta ne ya farra rawa jin ya fara saka karfi karfi, shi din da kansa a yanzun ya fara fita hayacinsa ta yadda kawai sai ya shiga Da karfi ta so dagowa dan rike shi aman sai ya mayar da ita kuryarsa na rawa ya ce" Kar ki yi kokowa ki ji ciwo, ki bari na shiga Nahidt....mmmmmnmnmn .........wayo Allahna subahannalah wayo wayo..............na shiiiiiiiiiiiii" ALK'ALAMIN KADARATAH Na *Sajida* Page 7️⃣3️⃣ Da karfi ya tura kansa ciki, lokaci daya ihu daga baki uku ya fita mai mabambantan ma'anonni Na farko NAHIDHT ce ta yi shi na azabar da bata san cewa zataa tsinceta a tare da Malan ba, shi yasa a lokacin da mamanta ta ringa yi mataa anfani da DAN UBAN BUDURWA ta yi ta yi tana karawa hankalinta kwonce ta tura shi cencencen ciki sai ya wuni jikinta sai kuma a jone da zama a cikin tafasashen ruwan bagaruwa da sasaken baure, ga kuma mai saukar da ni'ima, takan amsa ne ta aikata da tunanin Allah ya sa bawan Allah ya samu gamsuwa.....wannan dalilin ya sa take ta tunanin idan karama ce sosai fa? Shi yasa take karra gyarawa dan zata so ta zamto mai faranta masa gaskiya Sai ihun da ya fito daga bakin Malan mai hade da salati hadi da ambatar sunnanta ya karashe da fadin ya shiga.....wanda yana shigar kuma sake riketa ya yi dan kar ta saka ya fita domin ta nuna alamun tana iya aikata masa da yankan kaunar nan Sai wanda ya fito mai hade da kuka da kuma silalewa a jikin kofar tana dora hannunta biyu a saman kanta zuciyarta tamkar zata ballo ta fito dagaa bakinta dan tsabar kaduwa da azabatacen kisshin da ta ji har kamar kunnenta zai dode ya daina ji, haka kuma bakinta ya furta" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une shikenan mijina ya tarra da karuwa ya shiga ya idasa shiga hannu sai yadda Allah ya yi da shi yanzun, wayo Allahna Allah ya isa......." Sai kuma ta saka hannu tana toshe bakinta dan ta tabata in dai jin Malan ne to ya jita domin bakinta bai mata da wasa ba, ga duka ga kunce zani ? Da sauri ta ringa rarumar kasa har ta idasa rike kanta ta yi waje da gudu jikinta na rawar santi tamkar wace mujirya ke neman taso mata tun daga kanta har kafafuwanta ta auna a dubun lamba ta fada dakinta ta zube a nan ta ci gaba da borinta A hankali ya janye kansa daga kofar tunda haske ya bayana ta kasan kofar alamun wadda ya jinginu ya matsa, sannan ya gama gane muryar ko wanene sai ya dawo wajen Nahidht ya sauke mata kallon dake cikin zuciyarsa mai fauke da tsantsar tarin tausayinta ga kuma gudurinsa da ya yiwa Kansa dan sake birge abokiyar zamansa cewa lalle zai mata amfani da kayan yakinsa ya haketa son ransa dan koda ta san waninsa kafin shi idan bai fishi da komai ba to fa su zo daya, ba zai so ta ringa begen waninsa ba, gata a matse, shi da za'a barshi da ba dan lamarin d ata aikata sanane ne ga kowa ba sai ya buga cewar budurwa ya dauko yanar budurci ne kawai babu Da tarin bukatar hakan da tarin bakon yannayin da ya yi raf da shi ya ringa aikata aikinsa Karshe dai hannayen nasa dake ririke da ita ya saki ya ringa dora hannu daya a saman kai yana saukewa yana kuma dafeta idan zata kauce yana rikota, Hakan ya sa iface ifacen dake fita daga bakunnansu idan kunne ya ji ko aka ji ta kwatance abin zai iya rufe ji, gwara mu tatara mu bar Malan da bidirinsa domin ya dauki niya ba dai awa daya ko biyu ba sai yadda hali ya kama a kan NAHIDt, (🥺Sorry NAHIDt)............. Summa ne kawai bata yi ba a hannun malan, malan din nan dai malan, malan mai rawani mai hula malan, malan da take kirtawa rashin kunya idan yana salo salo ta kebe baki ta ayana an ji jiki mutun kamar wata yar budurwa? Malan dai uban Shuwwa wanda idan yana mata nasiha take turo masa dan kwali gaban goshi ta kuma nuno masa keya ta ce an yi din idan ta zauna shi zai nemo masu abinda zasu ci ne?, Yau gata tana bambance ta bariki da ta halal, yau gata a hannu an mata riko mai sunnan riko, domin malan na sauka ya taimaka mata suka shige bayi a tare ya kuma taimaka mata ta kimtsa jikinta da kyar aman abin mamakin malan na like da ita tamkar cingam, haka suka gama tsaftace jikinsu suka dawo cike da tausayin da digon jinnin da ya zuba sanadiyar matsewa da kuma yadda ya haki wajen ya tatare kayan shinfidar yaa ciro wasu ya fice da wadicen din , kafin ya dawo har ta cenza shinfidar ta haye ta dukunkunne tana kikifta ido tamkar an jijiga bera a kwano har ya dawo ya rufo ya sake feshe jikinsa da turare sannan ya haye ya ja bargon nata ya shige ciki ya janyota jikinsa a hankali yana mamakin barcin da yake ta fuzgarta A sanyaye ya furta" Allah ya maki albarka matar Aban SHUWWA, Allah ya karra maki lafiya auntyn shuwwa......" Nesa take jinsa domin barcin kamar an sauko mata da shi gaba dayansa ne, ko dan ta dauki gajiya mai sunnan gajiya? Ga kuma murza irin ta Aban shuwwa? Sai kawai ta idasa dauke wuta a lokacin da kanshin turarensa ya sake kawo mata hari ya shige hancinta yana bata niimar nutsuwa irin ta kanshi Shi dinma sai ya yi ta sauke ajiyar zuciyar samun nutsuwa ya ci gaba da gadinta, domin so yake kadan barcin ya dan saketa su yi nafilar tsakiyar dare, aman ga dukkan alamu ba za'a samu haka ba domin yana ta kwatanta damunta barcin ya fi karfinta, shi kuma jiki ya saba komai dare komai gajiya sai ya gabatar da nafilar nan yake iya samun barci, shi yasa yawancin lokuta yakan yi barcin bayan karfe tara ne zuwa sha biyu , to da zarar ya farka ya kimtsa kuma sai ya fice shima nema irin na kowani dan Adam, daga nan kuma ya dawo masalacinsa ya bada sallah, ya kuma komawa nemansa sai yamma ya dawo gidansa dan samun wadatacen lokaci da iyalinsa da mutanen dake karkashinsa, ta haka yake samun bakinsa harma idan zasu kai ziyara su je su sada zumunci a cikin isashen lokaci, a dole ya mike ya je dan gabatar da abinda jikinsa ya saba, a cikin adu'arsa kuwa ya nema mata gafarar ubangijinta har sai da yan yatsunsa suka fara yi masa zafi, sanann

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});