Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 73

Chapter 73

Alkalamin Kaddarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta yi a sanyaye ta ce" Ba lallene ace dan ya ki ci ko dan ya saka ki sha yana tare da tsatsamcin cin abinci, ta yiwu damuwarsa ta tsafta ce, ta yiwu a matsayinsa na baba ba lallene kai tsaye ya aminta da girkin macen da ta shigo da niyar zaman aure da shi ba, dole yana da bukatar yarda da ita, yana da bukatar gane hannunta, idan har ya sha Lipton dinki na jiya zan iya ce maki yana da kyautata zato a gareki, ko kuma akoy abinda ya tabatar masa cewa har yanzu baki fara kauce hanyar da zaki nemi ransa ba, Shuwwa yaya aurenku ya kasance? Kai tsaye fa aka sarka ku, me yasa aka maku irin sarkawar nan? Wanda ya sarka din shine barazana wa nutsuwar d'ansa? Ko kuma ke din nan kece barazana wa tunaninsa?" Shuwwa dake mayar da safunnan hannayenta ta juya wajen aikinta a hankali ta ce" Nama fi zargin cewa kamar nice barazana wa nutsuwarasa, domin na kula da kallo irin na kiyaye , irin na gociya, ko nace irin na tsatsani da mutun din nan da yake min da zarar na matse masa waje Tabas , na shi tunani a kan sake saken matayensa, sai na ji ina so na san a kan wani dalili yake sakinsu shi kuma? Ba wai dan ni na zauna da shi ba, lalallaa nakan yi sha'awar talafawa mutun , bale shi din nan kin san kama da me yake min?" NAHIDT ta girgiza kai tana kallonta SHUWWA ta ce" kama yake min da dan jariri irin lukutayen nan mararsa hakurin nan......, Oh my god idan ya harzuka wollah hanyar da zan shige nake nema" Nahidt ta kilkile da dariya tana nunota da yatsa ta ce" Nice kat, du iskancinki SHUWWA na ga an riko damatsunnanki sai na koma na rufe daki na shiga tayaki da adu'ar kar ya karya ki, kai aman Shuwwa mijinta duniya ne, kin ga damatsunnan kuwa?" SHUWWAR ta yatsina baki ta ki ta baya amsa domin ita abinda Nahidt ke fadi din ta gama ganota dan ta saka mata ra'ayin mutumen nan ne, so take ta sakata ta kamu da soyayar mutumen da shi da kansa ba wani son kansa yake yi ba?, Yaya zasu kwasheta kennan? Ta katashe rayuwarta a birkice ko? Nahidt ta shiga ciro manyan kuloli tana son zaban wa'inda zasu zuba abincin tana fadin" Ki iyakance kowace yar aiki da kama maki girki, wannan aikin bai kai rabin wanda kike yi kika saba yi ba, kar ki dorawa kanki cewar sai kin yi abinci kala uku, biyu, ko hudu, ki gyara takardar girkinki ki ringa yin daya kwakwaran da idan aka ci an san an ci girki mai dandano, ki sani ko LIEUTENANT GANARAL ne shi, yana so ya ringa gannin ana tatala masa, namiji na so ya ga an san ciwonsa, ba kawai da ya bude a kwashe a zubar ba, na fi ganewa ki ringa yin kalolin juss kina shake frij dinki da su , da dan abin marmari su cak ne, su biscui ne, su soye soyenmu na mata ne masu dandano kina ajiye as idan an gama cin mai nauyi a dan yi kallin TV ana dan lalube lalube ana dan tsakura, harkar zata fi tafiya daidai!" SHUWWA ta dafe kanta ta juyo tana kallonta, a hankali ta furta" Ba sauki a lamuranki NAHIDT sai na Allah" Da haka suka yi aikace aikacensu, sunna yi Shuwwar na leka yan falo, tana gamsuwa da aikinsu, sunna gamawa ta salame su ta koma wajen yar uwarta suka yi komai suka gama Babu yadda SHUWWAR bata yi ba kan Nahidt ta bita dakinta su shirya ta ce ba da ita ba, ta mata rakiyar amarya daga shi idan ta ganta a dakinta to fa haihuwa ta yi, Wannan takaicin ta shaka ta yi tafiyarta ciki ba tare da ta tankata ba domin ta kula so take su raba hali ne Kafin ta je nata dakin sai da ta fara shiga nasa ta sake tatare gajeran wandonsa tana fadin" sangarta bata da kyau, kai ba zakana boye dan ciki ba salon a dauka ka nuna kamar an ganka a zirrr ne? To Allah ya taroka soja!" A nutse ta yi wankanta, da su shiga ruwan dumi da zama, da su anfani da ruwan wanka, da komai da komai sannan ta fito ta shiga mulke jikinta da hadin humurarta mai mai a ciki wada suka hada suka raba gida uku su uku A nutse ta ciro bra da pant a cikin saitin kayan mijinta na biyu tana kallon su domin shi dan kasuwa ne dake odern kaya waje yan kasuwa na siya a wajensa, hakan ya sa ya ringa lodo mata yan kasa da kasa masu daraja da kyau da tsari, Dan murmushi ta yi tana ciro doguwar gown a cikin akwatin dogayen rigunanta mai ruwan ash da duwatsu a gaban Dora su ta yi saman turaren wutar da ta zuba ta ci gaba da gyaran jikinta zuwa gashin kanta Sai da ta gama sannan ta shirya ta dauki san kwalin da yar siririyar agogonta ta daura a hannunta ta nufi waje a nutse ta sauko kasa a lokacin karfe takwas na dare ne hakan ya sa tana idasa saukowa ta shiga neman Nahidt, aman bata ganta ba Ta juya da niyar nufar dakinta aka bude falon aka shigo Shirun da ya dauki wajen bayan ta rintse idannuwanta gammm tana tuna yadda suka rabu dazun sannan tana jin kamar kallonta ake yi ya sakata juyowa a hankali gabanta na dan dokawa sukai ido hudu da junna A tsaye yake kikam ya cire hular dake kansa, sansanyan kanshin falon da tsaftarsa sun kara haifar masa da lumshe idannuwa a kan yinwar da ta ciyo shi wadda ya dawo da ita daga office ga kuma gajiya Yawun bakinta ta hadiye da kyar tana cire idannuwanta a kansa a kasan zuciyarta tana fadin' idan kika yarda kika ringa guduwa da zarar kin ganshi kin shiga uku, zaku kula saka ne ta yadda zai zamto tautau da kuda ke da shi, ke maza je ta gabansa nuna masa kema fa jaruma ce!' Kirjinta na dokawa da komai ta ringa taka kafafuwanta masu dauke da jan lalle ta wuce da sando tana dauke numfashi ta nufi wajen diner Ta tabata bashi da kunyar kallo ita kuma tana son isar masa da wani sako ta haka, hakan ya sa a hankali ta bude kular abincin da suka dafa a sanyaye ta ciro cokali ta saka cikin abincin dake wasar wasar ta juya alamun cakudewa take yi sannan ta dauki guda ta dan juyo irin idan kana son yiwa yaro rowar nan ta ciro harshenta mai laushi da color din jarirai ta lashe lebenta na sama kadan ta karashe da cije na kasan gefe guda, sannan ta kanne ido daya tana kallon gefe kadan aman face dinta gaba daya a barinsa take wace ta tabata in dai yana tsayen har yanzu to fa ita yake kallo ko dan ya samu na cin zalin! A hankali ta saka yambos din a bakinta ta datsa ta gutsura ta lumshe idannuwanta daga cikin makogwaronta ta shiga dan gurnanin fadin" Ummmmmmmmmmmmmmm,awnnnnnnnnn,ayneeeeeeeeeeeeee so, so , so dadiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiihhhhhhhhhhhhhhhhhhhhu i swear😌😌😌😌😌😌"

Table of Contents

Chapters

188 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});