Chapter 135
Chapter 135
ido suka tsaya yi kafin MUHYIDEEN ya nuna masu hanya gaba dayansu a sanyaye ya sake furta" Bismillah mu tafi" Su dukansu ba baka sai hanci, dan su dai matan basu san abinda yake faruwa ba, shi din kansa MUHYIDEEN din bai sani ba, shi kuma CHIEF OF ARMY gaba daya sai yake jin kunyar a yi maganar nan haka kai tsaye domin bai san me hakan zai haifar ba na tarin kunyar da yake ji na abinda iyalin nasa take kokarin yi ya fara daga kafarsa ya nufi cikin kafin du su mara masa baya Yana shiga ya dubeta yana girgiza kansa ya ce" zan so ki yi aiki irin na hankali, zan so ko me zaki furta a yanzu ki fara duban tarin girma da darajar mutun sannan ki tuna da abin kunya, zan so ki kasance mutun mai adalci a rayuwa , zan so ki kamanta adalci , ko me zaki ce ki sani yana iya dawowa kanki , ki kiyaye da furucinki a yanzun sannan a gaba, ki iya tankwasa zuciyarki ko zaki aikata aikin alkhairi kin ji?" A zaunen da take ta fuskanceshi tana fadin" Ai dole ka ce haka Elhaj, dole ka ce haka, aman a yau gaskiya ni na gaji sai ka fada min Matarka ta fi mu ne a wajenka ko ita aurenta ya fi namu karfi ne a wuyanka da za'a zo gidanmu ba'a haifa ba ba'a taba yin bari ba aman an gaje mana gida har an fimu isa da takama a cikon gida an zuba mana mutane kamar mabarata an bi a gagaje komai?" Fuskantar inda zancen ya nufa ya saka Maman Muhay kaiwa saman kujerar tana fadin" Toh Fah " Shima MUHAY din sai ya so juyawa ya bar dakin fuskantar da ya yi kamar abin shi ya shafa, sai dai bai kai ga fita ba matar ta Dad ta dora da fadin" Ka duba ka gani yau a cikin gidan nan Madafa ta zame mana abin hange muna ji muna gani ta fi karfinmu, wai ita da uwar matar d'anta sun gaje madafa gaba dayansu sunna ta dafe dafe , an fitar da kayan abinci an yi mana almubaranci a cikin gida an watsar da komai har ana zubawa ana mikawa makota wai su a saudiya haka ake ana sadaka sosai wa makota, mu za'a nunawa sadaka ne ko so ake a nuna mana ba'a san zafin abin ba?, To gaskiya ba zan yarda ba ni kam na gaji walahi na gaji, nan Jet din dake malakinka ne yaron nan ke bulaguro a cikinsa da iyalinsa mu kuma sai dai mu bi mota mu sha wahalar zama, Elhaj kawai ka daidaita darajar kowata mace a gidan nan gaskiya" Yadda zuciyarsa ke zafi gaba daya sai ya ringa jin har wata zufa na neman keto masa a tsayen da yake yana kallonta A hankali matarsa ta tsakiya ta budi bakinta ta ce"💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *ALK'ALAMIN K'ADDARA TA* 💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥💔❤🔥 *The Hero writer* *SAJIDA* _Bismillahir rahamanir rahim_ PAGE:. 5️⃣8️⃣ *P͓̽R͓̽E͓̽S͓̽E͓̽N͓̽T͓̽* *S̉T̉ỎR̉Ỷ ẢN̉D̉ W̉R̉ỈT̉ỈN̉G̉ B̉Ỷ* *S͞͞A͞͞J͞͞I͞͞D͞͞A͞͞* *T͞͞H͞͞E͞͞ H͞͞E͞͞R͞͞O͞͞ W͞͞R͞͞I͞͞T͞͞E͞͞R͞͞'S͞͞ 👇🏻* 1 *yar mahaukaciya* 2 *Banida zabi* 3 *Duk karyar kada* 4 *Baka ce* 5 *Daga tafiya daukar soja* 6 *Kutkale* 7 *Makauniya ce* 8 *Mage mai kwanciyar daukar rai* 9 *Duk nisan jifa* 10 *Dutse* 11 *Idan Ka Raina Inda Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* *WANNAN BOOK NA KUDI NE BA FREE BANE, IDAN KINA DA RA'AYIN KARANTASHI KI GARZAYO KI BIYA KUDINKI YAR UWA ZAKI SAMU BONUS NA DUKAN LITATAFAINA CIKI HARDA NA KUDIN DA NA GAMA KWANAN NAN, KI GANE................ALKALAMI NA DORA, NA ZUBA RUBUTU......IN SHA ALLAH ZAKI NISHADANTU SANNAN KI KARU💓💓💓* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 A hankali matarsa ta tsakiya ta budi bakinta ta ce" Haba hajia, me yasa kika cika zafafa abu ne wai a rayuwa?, Yanzun wannan ai bai dace ace kece kika yi wannan abin ba kamar wata yarinya karama?, Me ya tauye mu a gidan nan? Ko mu mun ce zamu kawo bakin ne ya mana iyaka da dukan wajen da muka so ajiye su?, Ko ya taba hanna mana abinda zamu dafawa bakinmu ne? Haba hajia kece baba a gidan nan aman kuma kece mai yon wasu abubuwan da basu da dadi, kar ki manta ke ya dace ki koya mana kyawawan dabi'u fa" Sai da ta bari ta kai karshe ta debeta da ido ta watsawa kasa ta ja uban tsaki tana fadin" Kin san ai ni ba munafuka bace da zan tsaya yin kumbiya kumbiya a kan abinda yake cikin zuciya na ringa munafuntar kaina da kaina sannan na munafurci mutanen dake tare da ni, sai ki rantse da wanda ya busa maki numfashi cewar abin nan baya ci maki tuwo a kwarya, bafa wani abin boye boye bane, abu ne na gaskiya wanda yake abin a duba, ba maganar bakin ciki sai magamar gaskiya, dan haka na kawo kukana idan zaman adalci ake yi a gidan nan a duba min" CHIEF OF ARMY haka jikinsa ke rawa yana tsaye yana kallonta Maman Muhay ta girgiza kanta dake kasa a sanyaye ta ce" Allah ya baki hakuri, sai da ya so ya kaisu wani wajen mune muka hanna, bamu san hakan zai hadasa wata matsala ba, aman in sha Allah idan har yayan ya amince sai su koma wani wajen, hakan ba zata kuma faruwa ba" MUHYIDEEN ya yi dan murmushi mi ciwo yana sada kansa da hayaniyar da ake yi a hankali ya furta" Allah ya sanyaya " Sannan ya mike ya fice a falon, domin wannan dai ba huruminsa bane, koma menene zasu daidaita kansu ne tsakaninsu Yana fita CHIEF OF ARMY ya juya ya nufi dakin barcinsa yana fadin" Idan kun fita ku rufe min kofar " Da wani bakin cikin ta raka shi da kallo hakama sauran Sosai damuwar yannayinsa ya kama Mama, aman kuma na zata taba yin gigin zuwa a yanzu ba domin wata fitinar take ita hadasawa kanta, dan haka ta mike ta nufi bangarenta tana tunanin sanadiyarta ne ake son saka masa hawan jini ko me? In sha Allah ba zata basu damar su wulakantashi ba, in dai a kan bakin yaronta ne zata je da kanta ta gyara masu wani wajen ta kawata masu yadda zasu ji dadin zaman MUHYIDEEN na dawowa wucewa ya yi ciki ya rufo kofarsa ya zauna bakin bed hadi da dafe gaban goshinsa Sai kuma ya tashi yana watsar da tunanin ya dauro alwallah ya dawo ya shiga gabatar da shafa'i da wuturi dan gaba dayama ya manta da Shuwwa da barci ya kwasheta a saman doguwar kujera lulube da bargonsa, yana gamawa ya yi kwonciyarsa ya shiga neman barci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188