Chapter 37
Chapter 37
Kake*. 12 *Neman Na Kaina* 13 *WATA KOKOWAR* *The Latest Qualitative New Book ALKALAMIN KADARRATA* Idan ana dara fidda uwa ake ina gwanin wata ga nawa, duk inda kaji wane ba banza ba, Shin kunsan banbancin zaƙin suger dana zuma kuwa? idan baku sani ba kuzo na banbance muku, shi sugar zaƙi ne cau dashi bashi da ɗanɗanon zuma domin kuwa ita zuma tana wanke ƙwaƙwalwa, misalin Zaƙin hannun Rubutun wannan fasihiyar marubuciyar taku, Duk wanda yasan labaranta ya karanta littattafanta ba sai na basa labari ba, domin kuwa bata rubutun shirme rubutu take mai cike da nutsuwa da kuma fasaha, ingantaccen labari ne mai cike da ƙalubalen rayuwa, tsantsar Soyayya yaudara cin amana munafurci, ƙulla ƙulla, gami da Izza, *ALKALAMIN KADARRATA* labarine mai cike da sarƙaƙiya gami da wahalar warwara, zaren labarin a duƙunƙune yake gashi da kaifin gaske kaifin yankan zaren munafuki yafi kaifin reza da almakashi muni, zarene na zana mai yankar mutuwa, shin kun fahimci zaurencen kuwa? Idan baku fahimta ba ku kasance da ni *SAJIDA NIGER* a cikin wannan sarƙaƙƙen labarin mai cike da ƘIYAYYA labari ne mai jan hankali gami da nishaɗantarwa kun san alƙalamina baya rubuta shirme, ku biyoni cikin wannan labarin domin jin ya ɗanɗanon yake. *Wannan labarin ba Free bane na kuɗi ne zaku samesa a cikin farashi mai sauƙi, Yar uwa karki sake a baki labari Hajia da abaki gara ki bayar karki manta da marubuciyar BAƘA CE, MAGE MAI KWANCIYAR ƊAUKAR RAI, KUTKALE, WATA KOKOWAR nasan kun san waɗannan littattafan da daɗin su, ku hanzarta biya ko da kuɗinka sai da rabon ka.* Zaku biya kuɗin ku ta wannan account numbern 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GTBank Naira 300 ne kacal zaku biya anyi araha an hana bashi. Ko ku turo Recharge card ta wannan numbern wayar 08038856944 banda vtu hoton katin zaki ɗauka ki turo. Sannan Sai ku tura shaidar biya ta wannan no din +22793811618 Ga ƴan Niger zaku biya kuɗin ku ta wannan layin +22793811618 katin sahelcom ko AIRTEL ta dala DARI ne ( 500 francs cefa) sai ku tura shaidar ta layin nawa sannan na saka ku a grup din Sai kun zo🥰🥰🥰🥰🥰 *KARSHEN FREE PAGE* Cikin zazakar muryarta ta ce" Da Aba ke ce min na ringa dakatawa har ya lazumci lamuran aurena sai na ga wanu lazumi kuma bayan ga haza ana so na, nakan manta dumbin samarin dake nuna min so sai su fito min da wata maganar a tunaninsu shine burina, idan kina fada kan saurayin da na kawo a matsayin wanda nake son na aura sai na ga kamar bakya min adalci, kamar baku damu da abinda ya dameni ba, in na je aka sakoni kuma sai na ga waye ya dace na fara saukewa sama da ke? Tunda dama baki so aka yi auren ba, a mutuwar aurena da SUDAIS sai na fara fahimtar wani abu, tun haduwata da SUDAIS idona ya rufe kamar a kan sauran, SUDAIS na nuna alamun na masa da dan barkwoncin yana son ya aureni a nan take jikina ya kama rawa na ringa taro shi ina nuna masa ai ni kawai maganar nan ta aure daa ya fada itace za'a yi domin itace ke rudani, itace farin cikina, kin ga idan zai zo nice dafa wannan, soya wannan, gyara wancen, na zo na shake masa gabansa da abinci na sala wanka na ringa jiran shigowarsa, da zarar ya ce min gayanan har rawa jikina yake na kamma gindaya maku sharuda kan sshigarku, kan shigi da ficenku, du a kokarina kar ya ga abinda zai sa ya daina aurena dan ina jin kunyar ahalina....., A haka ya nemi a yi aurenmu a rufa rufa, kin san da na fahimci yana jin kunyar abokannansa su san yar gidan da ya aura ne ya saka shi aikata haka? Aman tsabar ban san ciwon kaina ba sai na amince ido rufe na nuna nima din ai bani da daraja, Aunty na san da yana zargina, ina hankalce da irin kalamansa da irin yadda yake kiyaye komai a tsantsamce, sai idan ya ga na dan shiga hali na tunani sai ki ga kuma ya sasauto ya shiga yi min kalamai irin na son ya mantar da ni halin da zuciyata ta shiga a kansa, ni dai du a tunanina auren dai idan na yi na tafi ai shikenan, Aunty a haka aka kaini da sharadin ba zaki bini ba, ba ke ba ba Fauziya ba, na yarda kaina na rawa na bi matar babansa daa wata tsohuwa suka daukeni suka sadani da dakina, Aunty a gidan dama dakin nan shine kadai abinda na isa da shi, Mijin da nake yiwa ya gagari idannuna, Aunty daidai da girki irin na kowace mace ni gagarata ya yi dan kuwa ina ji ina ganni banma isa na taba masu abincin da zasu kai bakinsu ba..........., A hankali na ringa koyon yadda matar gidan ke mu'amalantata tana nuna min ita din mai daraja ce, a sannu sannu na farra gane cewar bayan darajar da take son nuna min tana da ita hakama y'ayanta sunna da ita sai kuma na ga tana kyamata bayan du abinda na ga ya zamto al'adunsu su na ara na yafawa kaina duda dama bamu tashi da banzar shiga irin ta sutura ba, Aunty a hankali na ringa karantar cewa auren nan nawa babu inda zashi shima domin mijin da aka aura min din bai nuna alama ba, amarya da aka ce shine ni na fuskanci haka a tawa rayuwar?, Aman kin san me?" Nahidt ta girgiza kanta tana kallonta Shuwwar ta saki Murmushi tana fadin" a hakan ba dare ba rana fadawa Allah nake yi Allah ya sa ya tuna da ni ya zo ya bani darajata ta mata a gidansa, Allah ya sa ya daukeni mu yi nesa kamar yadda yake alkawarunta min cewar zai aureni zai yi min meye meye ke dai abubuwan da maza kan yi anfani da su dan rudar da zuciyar yan mata irina idannuwanmu ya rufe har mu ringa gannin rannaku sun mana nisa, irin shigo shigo ba zurfi din nan sai mun afka su nuna mana halayansu na samarin Shaho, a ranar da ya shigi ina sakawa falona turaran wutar da kika hada min a ranar ya zo min da raini, da wulakanci, da fitintinnu da zargi karrara, aman kaina a kasa, so nake ya fuskanceni ko ya ganewa kansa ban san abinda yake zargina a kansa ba.......... Aunty sai a zaman nan da na yi na karanci rayuwata na gane ashe da na tafka kuskure? Domin ba wai samuna a cikakiyar budurwa bane zai sa wasu mazan su bani darajata, tun a farko nice na nuna bani da daraja, nice na nuna bani da mutunci, na nuna dangina haka, waye zai mutuntani? Walahi watan uwarta ce karuwar kuma sananen karuwanci aman dan uban wani namijin dole zai bata daraja dan ta siyawa kanta ita!, Nawa suke yawonsu su tashi yin aurwn bayan sun tsaftace kansu su kuma samu daraja? Ni fa fita nake yi neman sa'ar a aureni, to sai aka aurenin kuma aka ci ubana!" Fauziya da jikinta ya fara sabawa da faduwar gaba a kan lamarin Hamza ce ta yi watsi da komai ta fuskanci mutanen nan biyu,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188