Chapter 113
Chapter 113
har sai da ta ga lokaci na karra tafiya gashi ko karri basu yi ba sannan ta iya fitowa daga dakin nata Tunda ta fito kanta sade ta nufi wajen table din da aka jera abinci A hankali taa ringa bubudewa tana dubawa, har sai da ta gama gannin wanda zata tafi da shi sannan ta shiga warewa gefe tana dan satar kallonsa Gannin tamkar bai san da ita a wajen ba ya sakata sauke ajiyar zuciya ta dan saki karinta harma ya ware plat ta zuba masa abincin ta dauki ruwa ta dora ta karasa ta ajiye masa ta mike ta yi cikin kicin din dan dauko abinda zata zuba abincin Da ido ya rakata har ta bacewa ganninsa kafin ya maido idannuwan nasa kan abincin A hankali ya samu kansa da jin mararin cin abincin domin ba yinwar bace baya ji dama, hakan ya sa ya dauka ya shiga dan ci yana kuma hankalce da shige da fitarta da irin kayan da ta jibgo tamkar wace zata kaura asibitin ko a tunaninta zasu barta ta kwana a cen ne? Bakinsa ya tabe bai ce komai ba, ya dai kula tun dazu bata kuma kallon fuskarsa ba, bayan ita din ba kunya ce da ita ba, bale jikin nata yau aka fara ganninsa ne ba komai a jiki da zata ringa masa wani iya yi? Dadin abin shima kamar yadda ya rike kansa shekara da shekaru a gaskiya ba zai yarda yar hannu ta bude shi a ledarshi ba, gaskiya sai sabuwa.....a kai kasuwa baya so! Bayan ta gama daga inda take tsaye a kusan table tana hangensa dan bai gama cin abincin ba ta afka a duniyar tunani, shin a ina ya gansu?, Yaya aka yi ya gane sunne? Ya sanmu ne? Dama yana iya gannin mutun ya taimaka masa?, Dama soja na taimako ko menene ? , Tana ta tunani da sakar zuci har ya gama ya mike ya fita, kafin ta gane ta tabe bakinta ta fita ta kirawo masu aikin Maman sauka dauko mata kayan sannan suka fito ta rufe bangaren tanaa sakawa a yar jakarta sukai ido hudu da matar da aka yi dambe da ita jiya a matsayin matarsa A hankali ta cire dubanta a kanta tana maidawa bakin hanyar da zata bi ta yi gaba, abinda ya tsaye mata a rai irin abinda ta ji a kan matar wanda ta rasa gane me ta yi mata ita kuma da ta ji haushinta haka?, Sai dai ta ajiye hakan a irin kallon wawancin da matar ke yi mata, dama ita ta tsani irin kallon nan sosai, dan bata ga anfanibsa ba gaskiya, kallo kamar na mahaukata a tsareka da ido har a saka ka fadi? Da wannan suka koma asibitin, yana ajiyeta ya yi tafiyarsa wajen aikinsa, ita kuma tana dawowa Nahidhma ta tafi ta kimtsa din ta dawo , hakama Mama, wace suka dawo da mijinta domin sai da ta koma ta tarda ya dawo kuma yana ta kiranta wayarta a gida hakama MUHAY ya shige cikin aiki tasa bata tare da shi , a dole ya yi jiransu domin mutan gidan sun nuna su basu san inda suka je ba Ai kuwa tana yi masa bayani al'ajabin abin ya kama shi, bai yi kasa da gwuiwa ba ya biyota suka koma tare, suka samu yan matan a nan suka wuni abinsu ga abincinsu a gefe da abin sallarsu Shi ya fahimtar da su ko zaman nan da suka yi ya tabata dan MUHAY ne ya kawo su, domin asibitin nan basa bari ka yi sama da minti talatin a ciki, da zarar ka zo ka ga marar lafiyanka to fa sunna kwatanta maka cewar ka tafi, domin su aikin da suke basa son wannan shige da ficen, Idan wani abin ya taso dole zasu nemeka, aman a yanzu ka basu dama su kula da marar lafiyanka yadda ya dace, Sunna nan MUHAY ya dawo tare da yarensa uku Sun shigi sun gaisar da su Mama suka ajiye kayan dake hannayensu suka juya, a nan suka sake gaisawa da Father da MUHAY Sai da ya je ya gama bayani da likita sosai ya sake jadada masa ba zasu kwana ba , sannan ya dawo ya kwatantawa Mama ya yi masu salma ya yi tafiyarsa gida Da rarashi, da ban baki su Dad suka fahimtar da su kafin suke iya binsu zuwa gidan Ko da suka koma gidan kadaice kawunnansu suka yi sukai kuka tsakaninsu bayan sun rungume junnansu Nahidt a tsorace ta ce" Shuwwa, iidan Mama ta san na yi karuwanci ina tsoron idan wahalar da ta mayar da ita haka bata kasheta ba wannan maganar ta kasheta" SHUWWA ta girgiza kanta a sanyaye ta ce" Ba zata kasheta ba, da izinin Allah ba zata kasheta ba, sai dai tabas ranta zai bace, kuma kin san cewa daga ita har Abui sun nuna mana soyaya aman ba wai sunna kyalemu bane idan har muka yi abinda zasu horamu, shi yasa a kulun nake ce maki, ki fa ji tsoron Allah ki daina, to kin ce Allah zai yafe maki a yanzu kin daina kina nemansa gafara ba ji ba gani, itama zata yafe maki in sha Allah....." Da wadinnan hirarakin suka yi dare sosai kafin kuma su zarce da nafilolinsu sannan suka cude waje daya suka yi barci Tunda sasafe suka wuce asibiti, yau harda matan Dad su biyun dukansu domin a jiya da dare yake fada masu cewar su je su ga narar lafiya, iyayen Matar MUHAY ba lafiya Kowace da tambaya a ranta , sai dai kasancewar bai bada damar hakan ba sai kowace ta rike abinta suka kuma bi motocin suka je duba su, Uwar gidansa da wuri ta dawowarta, mai dakin tsakiyar ce ta zauna ta dan jima kafin itama ta tafi , babu wada ta ga mararsa lafiyan haka suka je suka dawo Sai kusan karfe goma aka basu damar gannin iyayensu na tsayin mintunna talatin, aka shaida masu cewar baci suke kar su yi hayaniyar da zasu iya tashinsu a barcin nan fa, kafin aka barsu suka shige Su dukansu sun kasance ne a tsaye a gaban gadajen iyayen nasu da kauna da soyaya, da hawaye irin na soyayar iyayen nasu da tausayin abinda ya mayar da su haka Daya bayan daya suka je suka gansu sannan suka dawo dakin da aka ware masu Daidai ana kiran sallar azahar a cikin asibitin, ya kasance cikin gari har sun yi salolinsu , a daidai lokacin ne kuma summa suka fito dan gabagar da alwallah a cen wajen pampunnan balbalin asibitin dan ra'ayi Motarsa ce ta dano kai, ba tare da yan tsaro ba, domin sai da ya sauka a wajen aiki ya je ya dauko Malan da ya sauka shima yanzu yanzun Tunda suka fito a motar suka gansu, haka suma, Malan na sanye ne da gari da yar ciki, ya kafa hularsa a kansa hannunsa rike da carbinsa fari kal , haka kuma kafarsa sanye da taklmi sau ciki bakin kirin MUHAY kuwa yau kaki ne gaba daya a jikinsa babu bambanci sama da kasa hakan ya sa yau ya karra cika sosai yake cika ido Dan tabota ta yi ta sake nuna mata shi, hakan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188