Chapter 99
Chapter 99
tana mai bin wajen da kallo Waye? Waye ke son gannin bayan auren yaronta? *Shin yaron nata ake son gannin baya ko kuwa matan da zai aura?* Ajiyar zuciya ta sauke haka kawai ta tsayar da dubanta kan mahaifiyar Zinaria wace fuskarta ba yabo ba falasa tana yake dai irin kar a ga kasawarta aman sam abin bai kai zuci ba A kansa zuciyar Anmy kuwa tambaya take *GIMBIYA, shin abin iya kishin ya tsaya ko kun saka kanku a ukun rayuwar duniya da kiyama?*, da sauri ta ringa kore shaitan tana cire maganar daga ranta daidai lokacin da aka shiga shelar za'a shigo da NAJEEBA Du dubansu suka kai banda Nadia, da kuma zinaria da suke nitse kawunnansu sade Da mamaki Gimbiya ke kallon wa'inda suka shigo da ita, su biyu ne kawai wato kishiyoyinta sai jakadiya da wasu bayin dake tafe sunna zubar da flowers pink da fari a hanyar da take takawa A haka har suka karaso wajen zamanta suka zaunar da ita sunna mai gyara mata abin rufarta kanta sade alkyabarta ta rufe gaban fuskarta Kamshin turaranta tuni ya ringa kaiwa hanci hanci, du kuwa da falon kansa yana da kamshinsa aman kamshin nan nata ya rigaya ya gama kama jikinta sandal Rose na ruwa Gaban Nadia ne ke dukan tara tara , a hankali ta rike hannun auntynta kanta sade tana jin zuciyarta na mata rawa sosai Ita dai Gimbiya ta ki dauke idannuwanta, burinta ta san wacece a rufen nan? Dan yanda ta damu ta ga fuskar wace kiahiyoyinta suka shigo da ita ko Nadia bata damu da gannin kamaninta ba! Ina danginta? Shine abinda take ayannawa a ranta Cen ta yatsine fuska a lokacin da ta yi tunanin yanzu haka wata diyar wani kasurgumin talaka ce aka lulube dan kar a gane A hankali ta kai dubanta kan takalmin kafar Najeeba Takalmin fari ne kal kal da shi mai dan gashishika kadan a samanta, sau ciki ne takalmin irin babuche, kyalkyalin dake samansa suma fararen ne sannan ya yi yar kwana kadan Kana ganninsa ka san babar harka ce Kuma daga idannuwanta ta yi tana juya su suka hada ido da Ummu Irin yanda Ummu ke binta da kallo, ita kuwa sai ta kakaro murmushi ta sakarwa umu Ummu ta yi murmushin itama kafin ta kara gyara zamanta ta kuma daga dubanta ta sauke das a kan y'arta, lalle yanzu ta yarda yarinyarta ta shigo cikin mata, ko Najeeba na so ko bata so sai sun zauna sun yi magana! Ya kara wasu mintunnan sun kai talatin kafin a shiga fadin" *GYARA KIMTSI, GYARA KIMTSI, A GYARA ZAMA A NUTSU, MAI DAMAGARAM ZAI SHIGO, DAN SARKI JIKAN SARKI, SARKI MAI WUKAR YANKA, SARAUTA GADO CE, DAN MUN GADA BA DAN HAYE BA, GYARA KIMTSI GA GURNANIN ZAKI TAFE, GYARA KIMTSI GA FARI MAI FARAR ZUCIYA FARAR ANIYA NAN TAFE, JINNI NA BAREBARI DA SHUWA ARAB, KAI DAYA MUKE DA KAI TALLL TAMKAR GOMA* Irin abubuwan da aka ringa fada kafin ya sanyo kansa ya shigo cikin nutsuwa A shigowarsa ne baki daya du wani turare ya risina, Du irin kamshin amaren sai nasa ya doke su domin an masa wankan turare ne kamar ba gobe Tun da ya shigo du suka sada dubansu Cike da takun kasaitar da du takunsa daya sai zuciyoyin matansa sun amsa har ya kai ga kujerar da ta fi kowace alfarmar ya yi bismillah sannan ya samu ya zauna Sai da ya ringa bin wajen da kallo daya bayan daya, da hannunsa ya yi umarnin dogaran su juya Suka juya a tatare sannan ya ja numfashi a hankali ya furta" *ASALAMU ALAIKUM* Wannan salama tasa , itace sanadiyar da ta saka du wata halita a wajen dago kanta A daidai wannan lokacin ne idannuwa suka ringa garwaya da junna, da yawa sun dauko amsa salamar ta katse daidaiku ne suka kaita har karshe kafin idannuwan matan nan uku su sarke da junna Kamar hadin baki, koda yake idan abu ya dakeku haka ne, a tatare suka zabura a wajen da bai dace su zabu tsayen ba, kowace cike da tsoro da mamakin abinda idannuwanta ke ganni a zaune A rikice ZINARIA ta nuna yatsarta kan NAJEEBA wace hular alkyabarta ta fadi kan kafadunta itama kamar sauran bakinta na rawa ta ce *KE?* Najeeba ta kalleta na second biyu ta juyi wajen Nadia cike da matsanancin mamaki ta nunata da yar yatsarta itama ta ce *NADIA?* Nadia kam gaba daya mikewar da ta yi na tsoro ne, domin bata san zasu ga junna a nan kusa ba hakan ya saka ta tsorata da ido hudun da suka yi da Najeeba bakinta na rawa sosai ta budi baki ta ce" Morning peopleππ€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π€£π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 38 A rikice Nadia ta ce" NAJEEBA, dan girman Allah ki saurare ni na maki bayani." Auntynta ta ja hannunta da karfi Warce hannun nata ta yi ta ce" aa, kin ga, ki bari na fad'a mata, walahi tallahi da na san mijinta ne zan aura da ban yarda na yi wannan gangancin ba." Irin yanda take bayannin hankalinta tashe , sannan har ta fara takowa zata k'arasa kusan Najeebar da saurinta. A wajen kusan kowa hankalinsa na kanta banda Zinaria da mahaifiyarta da suka gama mutuwar tsaye a lokacin da suka gama fahimtar a yau wata bak'ar fatar, daya daga cikin cousins din Mai Damagaram, y'ayan Mutalab , wace suka fi takun sak'a da ita ta zama mata a wajen mai Damagaram, ZINARIA ta juya wajen mamanta, a fili cike da kidima ta ce" ashe wannan ce ya aura? Ya rasa wace zai had'ani kishi sai wannan marar kunyar yarinyar yar wulakanci? Ya rasa wa zai d'auko min sai wannan bak'ar yar mai idanuwa kamar na mujiya?" Kuka ta fashe da shi a fili wanda da sauri yayarta ta kamata ta aniya mayar da ita saman kujerar A rikice mahaifiyarta ma ta kamata kasa kasa take fadin" ki min shiru, ki bari mu fita walahi ba zai yiwu ba!" Kamar wa'inda suka samu TV dubansu ya dawo wajen NADIA da ta karaso kusa da Najeeba. Hannunta na rawa ta kamo hannun Najeeba, auntynta kuwa kamar zata k'urma ihu dan takaici. A birkice ta ce" ke kin san na san cewar bakya son kishiya, ke kin san nima haka ne, kuma ke kin san ke kika min alk'awarin rabani da kishiya ko da na auri miji mai ita, Najeeba, kin san ba zan taba auren mijinki kaina sane ba, koda maye nake da sani ba zai taba faruwa ba, ni ba maciya amana bace." Najeeba ta lumshe idanuwanta tana jin yanda suka yi mata wani irin nauyi. A hankali ta ringa satar kallon mutane Kyam idannuwansa a kansu. Du abinda ke faruwa da ido kawai yake bi tamkar baya wajen. Haka su Anmy har baki Anmy take saki tana bin ikon Allah Zinaria kuwa sai danarta ake kamar zata hau bori. Idannuwanta ta maida wajen Nadia Sai da ta lumshe su sukai wani luuu sannan ta bud'e su. A hankali ta ce" ke, daina irin haka mana, meye a ciki dan kin auri
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191