Chapter 17
Chapter 17
baci ya dauke shi Ashe farkawa ya yi har mai afkuwa ta afku da shi? Cikin nutsuwa ya shiga shirya shi Yana yi masa wanka ne hawaye ya shiga zarya a saman fuskarsa Shikenan mutun din kennan, shikenan an kare kana kwonce sai yanda aka juyaka A hankali ya ringa llaba shi dan raunin fitar rai A hankali ya gama tsaftace shi ya kimtsa shi Ruwa ya watsa a jikinsa ya saka farar jalabiya irin ta saudiya sannan ya fito Hannunsa ya mika ya dauke shi a hannayensa ya rungume shi ya karasa saman bes dinsa da shi ya dora shi Alkur'ani ya dauko ya zauna ya buda ya shiga karanta masa murya a bude a bayanne Irin yanda yake karatun zaka gane zuciyarsa a cikin wani yannayi mai rauni da tashin hankali take Cikin nutsuwa ya samu ya yiwa yaronsa dukan abinda ya dace kowace gawa mai sa'a ta samu, ya samu adu'o'i kamar me Kiran sallar fari akai a baban masalacin gidan sarki wanda yake cikin gidan Shiru bai fito ba, a na biyu ne har hankalin liman ya fara tashi sai gashi ya fito Sallah aka gabatar, ana gamawa ya fadawa liman cewa idan an jima a samu a leko rakiyar yarima, Allah ya yi masa rasuwa Da mugun mamaki liman ke kallonsa irin yanda ya sanar da rasuwar cike da nutsuwa wada a irin ahekarinsa da yawa zaka same su da rashin nutsuwa har haka Tabas ya yarda abin sarauta ya gama ratsa sarkin nasu sai fatan Allah ya tsare Nan da nan ya sanar, wanda rasuwar ta matukar fifita mutane harma aka yi ta kokarin son ganninsa dan gabatar masa da gaisuwa sai dai ya shige da sauri ta kofar da yake shigowa Direct bangaren mahaifiyarsa ya je A hankali ya cire takalmansa ya karasa shiga ciki Tana lazumi zaune saman salayarta, sanye da wata bakar riga mai hade da hijab har kasa rigar kuma budadiya ce sosai wace take sallah ne da ita Yana karasawa gabanta ya je ya zauna wanda hakan ya sakata saurin dago kanta tana dubansa Rawanin kansa ya shiga warwarewa a hankali da sauri ta maida dubanta sosai a kansa Yana gama warwarewa ya kamo tafin hannunta ya dora a gefen fuskar nasa sannan ya lumshe idannuwansa Da sauri ta kai karshe tana kallonsa , zuciyarta kuwa ta shiga tsintsinkewa Muryarta na nuna tashin hankali ta ce" me, me ke damunka? Me ya faru a masarauta? Sai da ya lumshe idannuwansa ya kuma budewa da kyar kafin ya sauke ajiyar zuciya cikin nutsuwa ya ce" ALIYU, ya amsa kiran mahalincinsa Da wani irin sauri ta zabura tana furta" innalilahi wa.ina ilaihi raj.une Yaushe? Ciwon ne ya tashi? Ina yake? Innalilahi wa.ina ilaihi raj.une Sai ga hawaye a kan fuskarta Cikin matsanancin tausayinsa take kallonsa tana nin mutuwar dan jikan nata, sai kuma lokaci daya ta ce" ina mahaifiyarsa? Ina zinariyar take ne? Ya salam, wani rudun ta shiga sakamakon tunawa da ta yi irin yanda zinariya ke takama da yaron nan Takan daki kirji cike da gadara ta furta wata rana itace gimbiyar masarautar nan domin ta rigaya ta haifi magaji Koda jikin yaron ya motsa takan tirsasa shi fita ya zauna kusa da mahaifinsa wai dan ya koyi yanda ake tafiar da sharia Akoy ranar da ta yi wata magana a gaban amarya cewa" ya dace a ringa kiran yarima da mai martaba, dan ko a yanzu ba'a iya cire rai da hawansa kujera, bale idan mahaifinsa ya yi kaira da wuri Wannan magana ta matukar girgiza amarya harma ta kasa riketa take sanarwa Gimbiya Hannayensa ya saka ya maidota ya zaunar da ita yana dubanta a hankali ya ce" tun wajen karfe biyu da rabi ya rasu Anmy, tana bangarenta ta yi salama da shi na yi mata kiran likita ne ta dubata domin ta fara zubar da jinni sakamakon tashin hankalin da koke koken da ta ringa yi gashi cikin bai yi kwari sosai ba Sosai mutuwar nan ta daki Gimbiya, ta kara tsoron Allah sannan ta tausayawa mahaifiyar Aliyu da mahaifinsa Mahaifiyarsa ya kasance tana ta kuka a fili, mahaifinsa kuwa ba wanda ya ga kukansa sai dai ya sada kai sannan ya sauke ajiyar zuciya Nan da nan masarautar ta cika makil da jama'a, yan uwa da aminan arziki kowa da kararsa Da wuri wuri aka kaishi makwoncinsa sannan aka shinfida tabarmi dan amsar gaisuwa inda wajen ya cika makil ana ta amsar gaisuwa Baki daya ahalin gidan Mutalab sunna wajen rasuwar tun da sasafe Gaba daya matan sunna bangaren Gimbiya, nan du aka taru da yake falon ba karami bane harta Zinariyar nan take da yayarta sunna zaune sai kuka take har bayan magariba sam ta ki ta kwontar da hankalinta ta bi yaron da adu.a, idannuwanta sun kasa gane mata irin suturar da Allah ya yiwa yaron nata irin yanda aka taru ana amsar gaisuwa Lakada lakadan kafet uku ne shinfide, daya GIMBIYA ce zaune da tarin y'ayanta wato su NAJEEBA Daya Zinaria ce da yar uwarta da abokanansu dake ta shigi da fici Dayan kuwa idan baki sun shigo nan suke zama a amshi gaisuwa Bangare bangaren gidajen kowa ya tara jama'arsa yana amsar gaisuwa Sai yanke yanke ake ana sadaka, rasuwar dai taro na mamaki tamkar wani tsohon magidanci ne ya rasu Babu wace ta koma gida, a nan bangaren suke kwana wajen Anmynsu wace ke shiga tsakaninsu su layu du su lalafe mata domin baki daya wayoyinsu ta karbe ta kashe dan ta lura wayar NAJEEBA bata daina kuka gashi ita kuwa ta jima tana son ta kasance da y'ayan nata haka Iyayen daidaiku sun zo har masarauta sun yi gaisuwa, mahaifiyar NAJEEBA dake saudiya ta yi vidio call sai dai sam NAJEEBA ta ki amsarta, sai da Anmy suka gaisa Yau akaiwa yarima adu'ar uku Yau ne jama'a ta ringa ragewa tun bayan adu'ar Kafin ake cewa azahar ta shigo kai ya kasance du sai na kusa wato na kud da kud A yaune kuma jirgin mai martaba sarkin agadez ya sauka da abokannan tafiyarsa suka yi tataki da kansu dan zuwa gabatar da gaisuwa wa sirikinsa da kuma yarsa na rashin dansu daya cilo da sukai An masu tarba irin ta bajinta An sauke su a bangaren Mai martaba Sarki SHAHEED, ya sauke su tare da mutanensa na arziki su ABIH, su DAYABU, su liman Baba, Dogarai kuwa sun cika ko'ina sai kai kawo suke sun tatare ko'ina Cike da kamala ta mike ta kai dubanta wajen ZAHRAU, da UMMULKHAIR da UMMUKULSUM, da NAJEEBA Cikin nutsuwa ta ce" ku tashi ku min rakiya mu gaishe da mahaifin ZINARIA Mimikewa sukai yan matan reras , baki dayansu sanye suke da bakaken abayayoyi yan saudiya masu shegen kyau da tsari ga tsada Wani sirrin kyau ne da y'ayan nan tamkar idan kana kallonsu kar ka daina Bakin fatarsu irinsa ne ke wartar farar fats harma ta yi mangarin idan ta samu kalar nan ai sai yi Ga najeeba dake anfani da roger cavalais, sannan sabululukanta na anfani tana hada kayanta ne da kanta ciki kuwa harda su kurkum da sabulun victago da zuma da su kankana da dai sauransu hakan ya saka fatarta ita kadaima sheki take tana haskawa, sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191