Chapter 118
Chapter 118
da sauri jikinta bai daina b'ari ba, muryarta a ciki ciki ta ce" dan Allah kar ka tab'a ni, ka barni zan iya da kaina." Bai dai ce da ita komai ba daukanta ya yi ya nufi bayin da ita. Kallon ruwan yake yana tunanin ciki zai sakata? Bai tab'a dan ya samu mace a budurwa ya gasata ba, bai taba dan ya wahalar da mace ya kula da gashe gashenta ba, yakan yi kokarin ya kirayi wani baba naki ya taimaka maki, aman yau sai yake jin me zai hana ya kwatanta? A hankalo ya idasa ya rage tsayinsa kafin yake tsumbulata cikin ruwan. Wani ihun ta saki tana ririk'e hannayensa had'i da k'irjinsa. Tun jikinta na wani irin bari har ruwan ya idasa ratsata kafin take sasauta masa rik'on da ta yi masa cike da muryar kuka ta ce" Ban tab'a jin kyamar rayuwata irin ta yau ba." Idanuwansa ya lumshe yana sauraronta Idonta ta bude da kuka da dan ihu ihu ta ce" ka daina kallona, ban san me na tsare maka a duniya da kake yiwa rayuwata katsalandan ba, ka sake ni na roke ka." Idanuwansa dake kanta ya kara d'orawa a leb'unanta. A hankali ya kai hannunsa cikin ruwan ya ji ya rage zafin, bude wajen gudadar ruwan ya yi ya tafi kafin ya kamo mesar ruwan ya kunna na ruwan zafin. Sai da ya zuba a hannunsa ya ji tana iyawa sannan ya yi kasa da shi ya ci gaba da cika jakuzi d'in. Ita kam kuma hade kanta ta yi da gwuiwarta, so take ta kukurma ashar kala daban daban aman ta kasa domin dai ashar dai yaya DAYABU ya hanna su yiwa ko k'annensu bale baba. So take ta dago kanta ta fafad'a masa magangannu ta k'asa, kwata kwatama ya cika bayin baki daya ya gaje ko'ina ita ko numfashin kirki ta kasa. A hankali ta ji ya ce" me yasa kike so na sake ki?" Dago dubanta ta yi ta sauke kakausan kallo a kansa ta ce" Dan na tsani aurenka, bana son ka!" Sai da ya sauke yar ajiyar zuciya kafin ya ce" toh fa, nima ai ba son naki nake ba kau?" Kuturun kare, tabdijan, sai ta ji abin ya mata ciwo, yo ita tunda take anya wani namiji mai lafia ya tab'a furta mata baya sonta? Sai da ta firfito idannuwanta ta budi baki a hasale ta ce" kan...... A sanyayen ya ce" ki rage k'arfin muryarki mana, kar ki fad'i wata muguwar maganar da zata saka na cenza shawarar k'yaleki a wannan daren." Ido ta ringa binsa da shi, a sanyaye yake budar bakinsa ya yi magana, a sanyaye yake binta da wani sansayen kallo. Shima ita d'in yake kallo, *bana son ka*, kalmar nan ta masa nauyi a cikin ransa, bai san dalili ba aman ta masa tsauri da yawa, yafa san cewar bata son nasa, ya kuma san wanda take so aman du idan ta kara jadada lamarin sai mamakin abin ya tokare makoshinsa. Me ya yo zafi haka? Yau gashi zaune, a arha a irin lokacin nan ya zauna yana kallo ana furta masa ba'a sonsa? Idanuwansa ya kuma budewa a kanta, maganganu ya yi a lokacin da yake saduwa da ita, tabas ya kayatu da wani lamari mai girma wanda a kallon da yake mata a haka da ace zai iya kuma damkarta idan har zata masa shiru da kalaman tsana kuma zata iya d'auka, ba abinda zai hana shi mayar da ita doki daga nan har safe. Hannayenta da ta hade ya saka shi tsayar da tunaninsa. "Tunda kaima ba sona kake ba, tun fil'azal nake ganin k'iyayata a tatare da kai, nima inada wanda ke jirana, me zai hanna ka sawake min?" Sai da ya aika mata da killer smile kafin ya ce" saboda bana so ran su Anmy ya b'ace, kin kuwa san irin yanda suka ringa rokon na kawar da kai a yarintarki?" Kai? Kai? Kai? Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une ta fada tana mai fashewa da kuka. Mik'ewa ya yi daga tsugunon da yake lura da ya yi ta fara kawo hankali yanzu so take ta nuna masa taken rashin kunya, so take ta hargitsa masa tunani, ao take ta hanna masa kyakyawan nazari bayan yana so ya kadaice kansa, so yake ya zauna ya yiwa kansa fada So yake ya idasa baje lamarinta a rubuce ba a cikin kwonyarsa ba So yake ya faro labarin daga tarihin rayuwarta So yake ya gane, meye sirrinta? Me yasa ta ringa fade faden samari? Me yasa take nunawa duniya ita din wata aba ce da ya dace duniya ta kyamata? Me ya sa ta mayar da namiji wani abin da take iya takewa? Idannuwansa ya rintse a lokacin da ya zo fita kunnayensa suka jiyo masa muryarta sama sama tana fadin" walahi, sai ka sake ni! Koma me zai saka ka sake ni sai na aikata! Ba ance zina da kisa ke sakawa ku yi saki ba? Sai ka sake ni, ni bana son farin mutun mugu mai cinye kudin talakawa! A irin juyowar da ya yi ya lura cewar a tunaninta har ya fice domin kanta cikin cinyoyinta ruwan dake diga sosai yana kara jikata. Irin yanda bak'ar fatarta mai haske ke haske wajen da yanda ruwan ke hauhawa jikinta da irin tsugunninta ya sanyaya cije leben da ya yi da niyar karasawa ya dagota da wuyanta ya hadeta da garun bayin dakin nan ya bambance mata sokayen da take farfadawa magana da shi! Tabas shi mijinta ne, aman karyarta ta sha karya ya zamo bawa a daka, shi sarki yake a kowace fada yana fatan hakan ya dore har ya daina numfashi A hankali ya dawo, wannan karron maimakun ya tsuguna sai ya dan dafa abin, a hankali ya ce" da ace zaki iya aikata zina, da kin aikata kin rabawa gayu domin kuwa sosai kin karci wuyan shashashai, Dan numfasawa ya yi yana gannin yanda ta zabura irin ta tsoratan nan da jin muryarsa a kanta ya kai hannunsa a hankali wajen idannuwanta hakan ya sa ta rintse idon nata da karfi. Murmushi ya yi ya ce" ko wani irin aure ke kan matar da na aura, zan so ta kiyaye abu guda, *had'a ni da wani* dan cije lebensa ya yi ya ce" ki gane, Allah ya killaceki dan zai malakawa wanda yake killatace! .......Sai da ya kara cije lebensa ya kara rage muryarsa ya furta" kuma ma ni bana iya k'yale mace ta ringa min magangannu haka *koda ina sonta*!" Gashin idanuwanta ya ringa shafawa a hankali yana kallon kyakyawar fuskarta wace a yau ta idasa k'awatuwa a idannuwansa A sanyaye ya ce" hakama da haram d'in zan ciyar da ke." Kara matsawa ya yi ya kai harshensa mai dan dumi dumi hade da leb'unnansa ya mana mata kiss mai zafi kafin ya furta" *nima bana son bak'ar mace ai*" Yana gama fad'a ya kara mikewa yana jin kansa har sarawa yake, shara'a yake irin mai rikicewar nan , aman ya fi magana da hannayensa da gangar jikinsa da, idannuwansa haka kawai fitsarariyar yar nan ta wani saka shi maida mata martani kamar mace? Har zai fita ya juyo ya ce" saura na dawo na kuma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191