Chapter 2
Chapter 2
wajen sada kansu sunna masu nutsuwa harma da hade kafafuwansu sunna kara kimtsa zamansu Sai da ya kuma dago kansa ya kara bin y'ayan da kallo lafin ya maida wajen mahaifinsu da kuma matarsa Su su goma sha uku ne, cikinsu ba wanda suke uwa daya kowane da uwarsa sai dai wani ikon Allah kamaninsu baki dayansu ya zo daya sai dai daga fata ne wani ya fi wani haske Kanta ya sauke dubansa, yanda take wasa da yan yatsunta kanta sade tamkar saliha Haka ya kuma furtawa a kasan zuciyarsa kafin ya maida dubansa wajen mai rike da alkur'annin Hannunsa ya nuna kansa Da sauri ya buda alkur'annin ya ciro shi Baki daya wajen suka kwashi kabara hakan ya sa du wanda ke wajen tsigar jikinsa tashi tana yam yam yam masu saurin hawaye kuwa suka shiga sharewa Kanta ta dago a hankali ta kai dubanta wajen alkur'anin Kafeshi ta yi da ido, har idannuwanta suka nuna mata abinda take zargi Da sauri ta kalli yayansu, sai kuma ta maida dubanta wajen mahaifinsu wanda shima ita din yake kallo ya zabga mata harara domin cikinsu ba wanda baya jin haushi, su dukansu suun cira bata nuna ba kuma daya bayan daya sai ya rama! Dan jan abin da ta ganni ne ya sakata tabe bakinta ta maida dubanta wajen sarki wanda ya gama hada gabas da yama kudu da arewa ya hade rai hakan ya tsoratar da dukan wani wanda ke zaune a wajen itama da gagawa ta sada kanta tana dan bubuga kafafuwanta kasan zuciyarta kuwa fadi take " *Azalumi mai wata fuska* Baban malamin dake zaune ne ya gyara zamansa cikin kamala ya shiga koro bayanan saka layar wanda du idan ya yi magana wajen sai an dauki kabara Irin abubuwan da aka gindaya habaici da baki ne kawai aka cire ciki kuwa harda duka aka saka hakan ya sa jikin DAYABU yin wani irin sanyi nan da nan dana sani ta ziyarce shi yana kallon kannen nasa da ya yi imanin du sai sun mutu ko sun kuturce a kan layar duka da aka saka masu dan wasu irin jarababun y'aya ne masu fadan balaki, domin idan ta hadoka da su har kirari suke yiwa kansu na idan baka jiyata mutumen ba kai ba jinnin MUTALAB bane! Cike da tausayi ya ajiye dubansa a kanta, ya tabata itace gawar fari domin kaf cikin kannensa babu wace ta kaita fada , a haka kuwa kamaninta sam bata da siffar mafadaciya, sam *Kamaninta basu yi nuni da wace zata iya yiwa wani illah ba* Ana gamawa wajen ya kwashi wani irin shiru, Sai da ya kuma jifan DAYABU da kallon zamu hade sannan ya gyara rawaninsa hakan ya sa suka gane zai mike ne, domin dama wannan shari'ar ita ta fitar da shi, ita ta tsayar da shi, baya kananun shari'a sai idan baba ce ko wace ta shafi ahalinsu Kowa kansa na kasa sakamakon tashin da zai yi A hankali ya sauko kafarsa ta dama mai dauke da takalmin fata irin na jinnin sarauta aman yana da kalar fukafuken dawissu bayan ya yi adu'a a kasan zuciyarsa Sai da ya gama sauke kafafuwansa sannan ya mike da wani irin isa da takama Yana mikewa da sauri sauran dogaran da suka karu suka shiga gyara masa rantsatsiyar suturar da ya saka ta yau wace sak irin fukafuken dawisu ne, harta da rawanin da ya sha wani irin rawani ne da akaiwa adon dawisu hakan ya sa baki daya ya dauke hasken wajen Da sauri suka lallayu shi kuwa ya shiga takawa a hankali yana bi ta tsakiyar mutanen da suka layu Kanta dake kasa hakama idannuwanta tana kallon kasa A lokacin da ya kawo kafarsa daidai ita ta kasan gilashin dake fuskarsa mai hasken fari ya ga yar igiyar abin sauraron kidan da ta saka a kunnayenta tana sauraro, hakan ya sa ya dan jima a tsaye a kanta har sai da ta yi saurin dago da dubanta sai dai bata karasa kallon fusakarsa dake lulube da rawani da gilas ta yi saurin sada tsumamun idannuwanta da kanta tana kallon takalminsa da ya tafi da imaninta baki daya Wata ajiyar zuciya mai zafi ya sauke yana ayanna tabas idan tana tunanin ta gagari kowa zai taka mata birki, a kulun ya hadu da ahalin gidansu yana mamakin irin zubin Halitar salihan mutane da akai masu sai dai tarin jaraba dake ciciyarsu, bare ita dake dauke da irin idannuwan nan masu lumshewa da wani irin lumtu lumtu masu tudun gaske da wani irin kumbura Kwafa ya yi a ransa ya ayanna: ita har ta isa ta saka abin sauraron kida a lokacin da take zaune a gabansa? A hankali ya kuma daga kafarsa ya ci gaba da takawa har ya bar wajen wanda barin wajen kadai sai da ya dauki kusan minti talatin tashinsa zuwa tafiarsa Sai da ya shige sannan dogarin ya shaida masu summa iya daga kai Kanta ta dago hade da harara ta sauke a fuskar dogarim wanda yake ta lulube kujerar sarki baima san tana yi ba Yayansu na mikewa suma du suka mimike , mahaifinsu kuwa ya duka sunna magana kasa kasa da malan Cike da bacin rai ta fara fita Tana fita ta saka dogon takalminta fari kal mai tsinin gaske ta rike tsatsonta tana girgiza Yayanta da sauran kannenta ne suka fito sai matar babansu a bayansu dauke da yarinyarta a goye Da wani irin sauri ta zagaye ta koma kusa da ita ta kama goyon da sauri ta kunce hakan ya sa suka shiga kokowar kar ta kunce mata goyonta ita kuwa sai da ta kunce shi ta yi sauri ta damkawa yayarta mai dan sanyin cikin nasu wace ke fadi" ke meye haka? Ki rufa mana asiri da laya tsakanninmu Bata tsaya ta saurari abinda take fada ba ta juya da sauro ta karasa kusa da matar mahaifinta wace ke tsaye da yan uwanta suma dangin balaki ta daga hannu ta wankawa matar mari da wani irin masifa ta aniya shigarta da duka Yan uwan matar babansu na gannin hakan summa suka shigeta da dukan domin ai laya tsakaninta da su aka yi ba da yan uwanta ba Yan uwanta na gannin hakan summa suka kasa hakuri domin familynsu wata irin family ce mai wuyar fasara, a tsakaninsu sunna cin kansu kamar me sai dai koda wasa basa bari a cuci dan uwansu idan kuwa aka yi gigin hakan sunna iya haduwa su lalasa mutun Wata irin kokowa ce ta kaure tsakanin dangin matar mahaifinsu da kuma su hakan ya saka baban yayansu dora hannayensa saman kansa a fili furta" shikenan, yau dai karshenmu ya zo, shikenan ta halakamu baki daya Da sauri ya karasa ya shiga janyo kannen nasa du wanda ya yi gardama kuwa hannunsa yake dagawa ya wankawa mutun mari nan da nan sai mutun ya bar fadan, mutane kuwa sunna kallon ikom Allah basu shiga ba domin kana iya shiga dan rabiya abin ya juye kanka su kuwa basa fatan fada da wannan ahali Yana damkar hannunta itane ta karshe sai da ya kaita kusa da motarta ya saketa Tana ta maida numfashi bata ankara ba ya daga hannunsa ya dauketa da gigitacen marin da ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191