Chapter 84
Chapter 84
Anmy kan ji har gabanta ya fadi idan ta tuna yanda za'a sha fama da ita Farko, harkar saloon, Biyu harkar fita Uku auren kansa da wanda za'a d'aura mata bayan tana tsalen fad'in ai ita ga wanda take so *HUZAIFA* Abih ya dubi agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa na hagu ya kalli Anmy ya ce" Bilkissu, wai karfe nawa take dawowa ne, na ga lokacin ace ta dawo ya yi gamu dare dare a zaune shiru Anmy ta kalli agogo itama, mikewa ta yi tana fadin" k'warai, zuwa yanzu ya ci ace sun dawo duba da tun da na dora mata dokar lokaci bata taba kaiwa lokacin bama take dawowa dan wataran har sai ta rigayi Ummukulsum wace ke zuwa wajen lesson da Professor Wayarta ta gwada kira shiru, hakan yasa ta nemi layin SHAHEED. Ta jima tana ringin kafin ya d'aga. Anmy a tausashe ta ce" ALLAH ya taimake ka baci ka yi?" SULTAN dake zaune saman sallaya ya d'an girgiza kansa yana fitar da hucin zafin dake cikin zuciyarsa ya dan girgiza kai tamkar tana ganninsa sannan ya d'an furta" Ummu." Anmy ta k'ara tausasa muryarta ta ce "Dama, so nake ka bani number amintacenka, zan yi kiransa ya yi kiran dogarin dake tare da Najeeba, shiru basu dawo ba." Idannuwansa ya k'ara rintsewa a k'asan zuciyarsa yana fadin" yaya zata yi ta dawo yanzu? Sai ta gama bi kwararo kwararo tana siyen naman bakin titi ta je wajen da ta nasa k'wai ta zauna daga cen kuma idan ta raya mata ai sai ta nufi wani wajen? Yanzu Anmy wannan ce kika zaba min matar aurena?. Du a k'asan zuciyarsa yake bayaninsa kafin ya sauke ajiyar zuciya a sanyaye ya furta "Ina zuwa." Kashewa ya yi ya mik'a hannu ya d'auko wayarsa mai d'auke da numbobin du wasu dogaran gidan. Abin layo layo ne, DOG NAJ ya kamo kafin ya danna kira. Daga b'angaren da suke cikin tashin hankali kira ya shigo masa sam bai duba ba ya d'aga ya kai kunnnensa a lokacin kuwa d'an uwan nasa na fadin" Bayan nan ina zamu nufa nemanta? Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une." "Hello? Hello?" Ya ringa maimaitawa. Shaheed kuwa na sauraron irin yanda dayan ke ta ambatar" Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une." Hankali tashe yana fadin "Kuma wajen mai nama bata nan, mun je wajen mai ice cream bata cen, mun je stade bata cen, to wai ko dai tana cikin saloon d'in nata bamu duba da kyau bane." Shima hankalin nasa a tashe ya ce" ba ka ga suturar da ta fita da ita bace a jikin yar aikin nata? Yaya aka yi ta fita bamu ganeta ba?" D'ayan ya furta" baka gannin yau abin ya kasance da wani irin cinkoso gashi dare ya yi mutane wasu sai fitowa suke wasu na shiga ta yaya kake so mu ganeta bayan yau ko fitilar kofar saloon din ba'a kunna ba." " *INA TA SHIGA?*" Ya fad'a a dake wanda sai a lokacin dogarin nan ya ciro wayar daga kunnensa da wani irin fad'uwar gaba ya lek'a sunnan da ya kira shi " *GURNANIN ZAKI*." Wayar ce ta sub'uce daga hannunsa yayi wani irin sama da hannayensa kafin ya furta "Mun mutu." Wayar ya bi ya wawura dan kuma kaiwa kunnansa yana mai zubewa k'asa tamkar yana gaban Shaheed d'in hakama d'an uwansa na ganin wannan lamari yayi tunanin lalle wani babba ne a fadar yayi kira idan ba amintacen sarki ba to fa wani babba ne shi baima kawo cewar sarkin ne ba. "A kashe , ya kashe, Attahir shikenan, dawama a cikin gidan kurkukun k'urya ya tabbata a garemu, GURNANIN ZAKI ne ya kira wayana da kansa kuma hankulanmu tashe ban duba ba na daga du ya ji abubuwan da muke fad'a." Zuciyarsa ya dafe cikin tashin hankali yana jin cikinsa na murd'awa dan mad'aukakiyar tashin hankalin da ya hangowa kansu harma bakinsa ya kasa furta komai. Mik'ewa yayi ya damk'i hannunsa yace " Tashi mu kuma bin waje wajen da ta saba zuwa, dan ina mai rantse maka ba zamu taba komawa fada ba tare da ita ba!" Murmushi tayi da jus d'in dake ajiye saman lafiyayen table din da aka jera masu kayan k'walam da mak'ulashe. Cikin wani irin shauk'inta yake , cikin dabara yake d'an k'ara kusanta kansa da ita yana mai kasheta da kallon soyaya. Cike da farin cikin ganinta yace "Ban san a kan wani dalili yayanmu ya hana mu ganin junna ba, yace min zai waiwayeni har yanzu shiru, Najeeba ina jin tsoron kar a je ya hana min ke?" Najeeba ta dan yi murmushi bata ce masa komai ba, hankalinta du yana kan agogonta so take ta mike aman kuma kar ya ga tana wulakantashi da yawa bayan uban nacin da ya ringa mata su hadu koda wani wajen ne bukatarsa ya ganta ya yi missing din kyakyawar fuskarta fiye da tunaninta hakan ya sa ta tsara fitarta yau du ta ringa yarda da yan kwaliya da masu gyaran jiki tun safe take cin wahalalen aiki wajen ya rikice sai shiga ake ana fita sannan ta ki kunna fitilar waje, sai da wajen ya zama sun daina duba wanda zai fita ko wada zata shiga tana hankalce da su kafin suka cenza sutura da AIDA ta fice fittt tamkar Aidar ce ta fita dan takan aiki Aidar siyo wani abin "Lokacin komawarki ya yi ko?" Ya tambayeta cike da kulawa. Najeeba ta sakar masa murmushi tace " Ka san doka ce, kayi hak'uri ina ji a jikina zai waiwayeka soon." Murmushi yayi yana mai jin dad'i har abokansa ya gayyata su ganewa idanuwansa dan su yarda cewar shi d'in fa ba k'aramin k'waro bane, yau shine ya kawo NAJEEBA restaurant. Mik'ewar da tayi da doguwar rigar AIDA jikinta du bata jin dad'in kasancewarta a cikin rigar mutane ya saka shi mik'ewa shima yana kallon table d'in yace "Baby baki ci komai ba fa?" Najeeba ta d'an girgiza kanta da jus d'in hannunta tace "Ba ga Jus na sha ba? Ka san bana iya cin abu a gaban mutane haka bana jin dad'in ci." Murmushi yayi ya d'auki wani croissant ya nufi bakinta da shi. Sai kawai ta kula kamar an yawaita kallonsu ba mazan ba matan wanda bata san dalilin hakan ba ko dan bata saba zuwa irin wajen takanas ta zauna ta ci abinci bane? Takan zo Abusa restaurant aman ba dan ta zauna ba, daga cikin motarta ake mik'o mata dukan abinda ta buk'ata , aman yau ita Najeeba dan ta farantawa saurayi ta shigo d'are d'are ta zauna saman kujera, hakan ya hanna mata nutsuwa jinta take tamkar a saman k'aya du bata fahimtar abubuwan da yake fad'a. Murmushi yayi, shi baban soyayya ya kai bakinsa ya gutsura ya tauna ya had'iye yace " Ko tsoro kike a je na saka wani abu a ciki?" Najeeba tayi yak'e tana d'an zama gefe tana d'an waige waige a sanyaye tace "Huzaifa tafia zan yi dare fa ya yi." Murmushi yayi yace "Dan Allah manta da wani dare yayi, babbar yarinya da ke za'a wani d'ora maki dokar dawowa gida da wuri sai kace wata yar daji?" D'an tsai tayi tana kallonsa, a k'asan zuciyarta kuwa fad'i take lallai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191