Chapter 12
Chapter 12
a cikinta Wata irin razananiya kara ta saki kafin ta tafi luuuuuuu a sume Gaba daya wajen hautsinewa ya yi ya hargitse Zaratan mazan dake son malakarta suka hayayako inda zaratan yan matan dake hasada da ita suke kokarin tare masa Shima cike da sangarta ya kara fitar da idannuwansa yana fadin" ni bani da rai da ta mare ni ne? Da wani irin sauri wani baban soja dake wajen Captain ne ya daka tsawar da ta saka du suka fara shiga taitayinsu harma wasu suka shiga silalewa dan kar abinda basu taka ba su kwashe Hannawa ya yi a tabata, ya kirayi ambulance sannan ya tsare wanda ya yi dukan ya yi kiran police dan shi soja ne baya kamu sai police Nan fa wajen ya hargitse aka shiga yada maganar ta waya da kuma wa'inda suka rigaya suka silale A lokacin DAYABU na zaune a katon falon SARKI , sun gama cin dadadan abincin da aka gabatar masu , ya kwontar da muryarsa yana kokarin kara bashi hakuri kan ya manta marin da NAJEEBA ta yiwa Zinariya Sai da ya surbi lipton din da aka hada masa mai dauke da lemun tsami da na.a na.a sai turiri da kanshi yake kafin ya kale shi A hankali ya ce" kana nufin na manta, na yi kamar ba'a yi ba? Da sauri DAYABU ya gyada kansa ya ce" mun mata fada sosai, ita da kanta ta yi nadama, tana kuma bada hakuri sosai Bakinsa da ya dan leko dan shan lipton din ya dan tabe ya yi dan murmushi sai da ya jima sannan cikin magana kasa kasa sosai da ba dan yana sauraronsa sosai ba da ba zai ji ya ce" to ta zo ta duka ta baiwa Zinariya hakuri Kallonsa DAYABU yake, lokaci daya kuma yana tunanin maganar , yana shirin yin wata maganar wayarsa ta shiga vibrating a aljihunsa Da sauri ya saka hannunsa ya lalubo ya fitar yana duba wanda ya yi kiran Gannin sunnan abokinsa ne ya saka shi dagawa Abinda ya fada ne ya saka shi zabura ya tsaya, a tsorace ya ce" what? Yaushe? Ita da wa? Me ta masa? Ina take? Dukan tambayoyin nan a tare ya jero su kuma hankalinsa tashe hakan ya saka SHAHEED kafeshi da idannuwansa masu kalar na zaki yana kallonsa Innalilahi wa.ina ilaihi raj.une ya fada hankalinsa tashe yana fadin" gani nan tafe Da sauri ya kashe kiran ya juyo wajen SHAHEED dake dubansa da duba irin na tambayar meye Hankalinsa tashe ya ce" NANANAJJEEBA ce , sukai fada da wani ya daketa a ciki a wajen sports, yanzu haka dai an tafi asibiti da ita a summe Irin duban da ya yi masa , ba tare da ya nuna alamun zai tanka ko zai tayar da hankalinsa a kan lamarin NAJEEBAR ba ya saka DAYABU dubansa da duba irin na haba dan uwa Dan zamewa ya yi ya zauna yana kallonsa ya ce" haba SHAHEED maimakun ka zabura ka tashi ka bada umarnin a fitar da motar sirri a ja mu je ka ga yar uwarka sai ka yi min duba irin na tamkar an daki makiyiyarka ko tankawa ba zaka yi ba? Duban da yake masa dai ne bai daina ba, hakan ya sa DAYABU mikewa ya kara kallonsa ya girgiza kansa a hankali ya ce" da hakuri, da kawar da kai, da adalci aka san saraki, sannan basa bambanci a kan kowa, sukan talabi mai ji da marar ji, sukan yi yafiya a kan kowa Sasautawa ya yi ya ce" ban san me yasa taurinka ya tsaurara a kan yar uwarka ba Sada kansa ya yi ya ce" Allah ya huci zuciyar sarkina, a huta lafiya Yana gama fada ya juya da mugun sauri har kamar ya kifa ya fice daga fallon wanda dogarai ke tsaitsaye a kofa sunna gannin fitowarsa suka shiga yi masa fatan alkhairi da adu'ar sauka lafiya Sai da ya ga tafiarsa sannan ya lumshe idannuwansa, tun da ya lumshe bai kuma budewa ba sai ajiyar zuciya da yake saukewa a hankali ya afka duniyar tunani A firgice ya karasa asibitin Sai dai abinda ya bashi mamaki ya kuma dakatar da shi kafin ya shige shine gannin docter Jibril da kuma mala'ika wato baban sojan da NAJEEBA ta baiwa banzar number a hanyarta na dawowa sunna tsaye kowane na muzurai Ganninsa ya saka su saurin tarbo shi sunna kokarin rige rigen gaishe shi Fuska hade sojan ya ce" ai na hana kowa shiga sai na kusa da ita, ta farka kuma wanda ya daketan yana hannunmu ko uban waye ubansa sai ya amsa laifinsa na dukan matana! Doctern ya kale shi da sauri da mamakin matarsa kuma? Shima a matsayinsa na docter ya matso ya ce" barka da karasowa yaya, Alhamdulilah ana kawota na saka manyan docters abokannan aikinmu sun yi mata dukan kulawar da ya dace Yanzu haka maganar da nake maka ta farfado cikin hankalinta, sakamakon dukan ya mata a cikinta wanda take nisawa kuwa mun saka a yi mata dukan gwaje gwaje, ka san dare ya yi du an tashi da aikin gwaje gwaje aman da yake asibitin tamu ce ita kuwa matar docter ce ya saka har gadonta aka ringa turo kayan aiki ana aunata yanzu haka dai ana iya tafia da ita gida dan ta fada min bata son kwana a asibiti bata san irin halin da yan uwanta zasu kasance ba ya sa na bada damar a tafi da ita gida ko mu bada sabuwar ambulance a kaita har kifar dakinta Wata uwar harara sojan ya watsa masa Shima ya yi masa wani kallo irin na shiga gabankan nan Murmushi DAYABU ya yi yana kallonsu daya bayan dayan kafin a hankali ya ce" Allah ya saka da alkhairi Ba'a hana shi shiga ba domin docter na tare da shi Sunna shiga ya karasa da sauri wajen bed din da take kwonce idannuwanta lumshe gashin idon da ta saka sun yi mata luf luf sun kara girman idannuwan nata Lebenta kuwa du azabar da ta sha yana dauke da kalarsa na pink color iya na kasan na saman kuwa da dan duhunsa Karasawa ya yi da sauri yana yaye abin rufar da aka rufa mata har daidai kirjinta yana talabota Nan danan tabararta ta tashi, shagwabarta ta motsa ta langwabe masa ta saki kukan shagwaba tana kara langwabe masa Cikin zazakar muryarta take fadin" ya, cikina, a cikina ya dakeni bayan shine da laifi haka kawai ya taba min cikina da hannunsa dan na mare shi ya dakan kafarsa a cikina A hankali ya kara riketa ya ce" NAJEEBA, sannu, sannu kin ji? Kuma langwabewa ta yi tana wani irin far da idannuwanta ta ce" ba zan iya yafe masa ba Kansa yake gyadawa kafin ya bata amsa muryar sojan nan ta daki kunnayensu yana fadin" ni kaina ba zan iya yafe masa ba tunda ya taba min kafiarki, ashema shine marar gaskiyan? Ya dauka jikin ki abin banza ne da kowani banza zai iya tabawa? Likitan ya kale shi da sauri, sai ya girgiza kansa ya juyo yana kallonta Har kasan zuciyarsa yake jin kishinta sannan baya so ko da wasa ace tana son wani fiye da shi Shifa sonta yake kuma ba son
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191