Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 68

Chapter 68

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

an tsaga kara ita da su bai hanna Najeeba cewa " yar gidan waye? Me hadinmu da ita mu kuwa? Murmushin takaici ya yi yana kallonta ya ce" NAJEEBA MUTALAB idannuwanki sun samu matsala ne? Wannan da kike ganni yar gidan MUTALAB ce, jinnin MUTALAB ce wace ya samu a zamanin da baya jin magana! Kamar ya kuma dima masu guduma haka suka kasance du sunna kallonsa Sai cen Najeeba ta yi ihu tana zazaro ido a firgice ta ce" lalle akoy tashin hankali a gabana, ina tare da wannan lamari a tsatsona nake tata rashin mutunci a garin damaram? Ashe nima da nama lamarin a boye a tare da ni ban sani ba? Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une Ummulkhair ta ringa share hawayenta tana jan hanci ta ce" ko shine abinda yake saka matarsa yi mana wata magana cewar y'ayan yan iska? Ummukulsum ta yi murmushi, ita abin sai take ganninsa wani iri, ashe ba mahaifiyarta kadai ce ke tare da wani mugun lamarin rayuwa ba? DAYABU ya sasauta muryarsa ya ce" ku zauna Irin yanda ya yi maganar ya nuna masu gabansa ya saka suka zazauna sunna kallonsa A sanyaye ya ce" a kadan zai kai shekara shida da na san da yarinyar nan Na bibiyi rayuwarta da ta mahaifiyarta har na samu cikaken bayani a bakin kannin mahaifinta wanda ke rikonta Ya ki amsar yarinyar a bayane ya amsheta a boye ne Komai nata shi ke mata , karatunta bukatunta aman kuma hakan na nufin kar ta yarda ta fitar da ko waye mahaifinta a garin nan, Ban san nufinsa na yin hakan ba, Yana yi ne dan ya boye sirinsa saboda idan sirrin nasa ya fita zai shafi y'ayansa, mutuncinsa ko yana yi ne dan son ransa?? Ajiyar zuciya ya sauke ya ce" abinda na sani shine kasata kasar hausa ce, mai dauke da al'umar da idan irin haka ta faru yakan zama matsala, yakan shafi y'ayan mutun, abin ya zama na gori, idan mata ne ka ga har ana gudun aurensu bayan ba su suka aikata ba kuma shi kansa wanda ya aikatan na tabata da ya san abinda zai je ya dawo da ya hanna kansa aikatawar Kamar yanda na fada maku, ni DAYABU MUTALAB, na baku umarnin fitar da mijin aure kwana kusa ba nesa ba! Sannan Abinda aka yanke shine.....Anmy ta roki Mai martaba alfarmar hadaku da masu tsaro sakamakon abinda ke faruwa a cikin gidan wanda yake cikin bincikensa Ya zama dole ku dawo nan da zama sanadiyar abinda ya faru da Ummu, ta rantse ba zaku bi Abih gida ba shima kuma sai bai ja ba na tabata yana tsoron kadaicewarsa da mu yana gudun tambayoyinmu hakan ya sa aka dora dokoki a kan shiga da fitarku baki dayanku Zaku ringa zuwa wajen neman iliminku a kan lokaci ku dawo a kan lokaci Zaki bude saloon dinki wajen karfe goma na safe ki rufe goma na dare ku dawo gida tare da masu tsaronki Tap.....shine abinda Najeeba ta fada a zuciyarta kennan, masu tsarona? Ana nufin za'a hada ni da wasu langayayun dogarai su ringa bina ko police? Ta yaya zan samu mijin na ware da wasu karti a bayana? Hala ba zan ringa zuwa wajen hutuna ba? To yaya, zance fa? Ka san da dole sai mun ba wanda ke neman aurenmu dama zamu iya aminta da shi ko? Idannuwansa ya zaro ya ce" Ummulkhair, ni da ni aka bi ba zaku yi wani zance ba! Sai Anmy ta kuma rokar cewa kuna iya baiwa mutun dama ya zo nan, ku gana da yama ya koma inda ya fito a falon da mai martaba ke saukar baki Da sauri Najeeba ta ce" kana nufin falin da yana iya ganninmu sannan ya ji du abinda zamu tatauna da saurayin yaya? NAJEEBA ko baki da gaskiya ne? Ya tambayeta yana mai kallonta da son jin amsa Kanta ta ringa girgizawa ta koma ta zauna tana sauke ajiyar zuciya, wani irin zance zata yi ita kuwa bayan ta san wannan mutumen da ya tsaneta na iya ganninta yana jin abinda zata fada? Sai kuma wani abu da ya diro mata shine yayan banki! Yanzu idan aka ce ta zauna da saurayi daya ana nufin nauyin aljihunta zai rage? Aby daya da ta sani shine lale lale zata samo mijin aure, zata tsayar da daya kwalin kwal wanda zai zama mijin Najeeba Bai bar dakin ba sai da ya kara kwontar masu da hankali, shi kansa ya samu hankalinsa ya kwonta da damuwar da yar uwarsa ta tsinci kanta a ciki kafin ya mike ya fice a tankamemen dakin nasu Su duka sun yi shiru ne a kwonce, a hankali Najeeba ta lalubo wayarta ta turawa Zahrau message kamar haka" me kike ? Zahrau dake zaune kunyar Mai gidan nata na neman kasheta sai hira yake mata yana kara son ta saki jikinta ita kuwa tarin kunyarsa ta lulubeta da tsoron yannayin kusancin da suke ciki ya hanna mata daukan wayarma bale ta ga message din hakan ua sa Njaeeba ta fita a wajen Zahrau ta shiga contact dinta ta ringa bi daya bayan daya sunnayen samarinta tana kallo tana tuna yannayin mutun da halayensa da komai da komai Zaune yake bayan ya fito daga bangaren Zinaria wace ya taka yau da kansa ya kai mata ziyara dan gannin yaya yannayin jikinta yake? Ciki dai ya lalace domin bai kai lokacin haihuwarsa ba a dole aka fitar da shi akai mata wankin mahaifarta hakan ya sa take kwonce cikin damuwa da tsoron daga wayar mahaifiyarta Ko da ya je ganninta ta yi mamakin ganninsa a bangarenta sai dai bata iya bashi wata kulawa ba har ya bar wajen dan hankalinta bama a jikinta yake ba Sosai yake jin ba dadi na lalacewar cikin jikinta, sai dai ya dauki dangana ya barawa Allah tare da fatan samun wasu masu albarka masu zama Alkyabar jikinsa ya saka hannunsa a hankali zai cire, Da sauri ya dakata sakamakon wani abu da ya fado masa a rai Idannuwansa ya daga ya kai dubansa kan agogon dakin......................... Da sauri ya mike tsaye yana sauke Alkyabar kasa ya shiga taka kyawawan kafafuwansa saman lalausan cafet din wajen ya nufi wajen kujerar dake ajiye Zama ya yi ya dora kafarsa daya kan daya ya shiga warware rawanin dake kansa Sai da ya warwareshi tas sannan ya kuma tsurawa waje daya ido A cikin ransa ya shiga ayanna : *IDAN FA BA BINTU AKA ZO KASHEWA BA, NI AKA ZO KASHEWA?* Ba zai manta ba, ana zaune a dakin karatu a lokacin da aka gama daurin aure du kawunansu a sade sai ya so yin raha da su, domin mutanen dake wajen daga amintatunsa, sai iyayensa wa'inda suke tsofafi da datijai ne Ba zai manta kalmar da ya fada ba, wace ya ce" *NI ZAN JE DAUKO FADIMA BINTU* Ya fadi kalmar ne dan ya saka su sakin raha, sai dai maganar ta so ta bada armashi a lokacin da mahaifin Bintun ke godiya cike da farin cikin jin shi da kansa zai je daukota An rarage mutanen dake ciki sai ya kasance saura mutun shida Amintacen bafadensa ne ya kuma tambayar maganar cewa" ALLAH YA KARA MAKA LAFIA, SHIN A WACE

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191