Chapter 23
Chapter 23
suka nemi zubewa kasa dan gaishe da su ya kara birge sarkin garin Agadez Sai dai sam bai barsu ba ya hanna hakan Irin yanda du suka layu suka sada kansu daga tsayen da suke ya saka SHAHEED lumshe idannuwansa yana murmushi fadi yake" yanzu mutun yanzu ba mutun ba, dan ya tabata a wajen nan aka jata fada walahi zata kwabe alkyabar nan ne ta nuna hali , shi dai mutun marar kamun kai me ake da shi? Itama baki take yatsinawa daga kasa tana fadin" na tsani raini, na tsani Raini! Tun da suka tsayan yake kallon Zahrau, A hankali ta dago dubanta ta sauke saman fuskarsa Irin murmushin da ya sakar mata a bayanne yake shi ya sakata dan saka idannuwanta cikin nasa kafin ta lumshe su ta kawar da su a hankali tana jin zuciyarta na dokawa Ko ba komai ya iya kallo Ta furta a kasan zuciyarta Dogarin dake cen nesa rike da sakonsu ya yafito Yana karasowa cike da bada umarni a tausashe ya furta" idan su gimbiya sun koma bangaren GIMBIYA uwa, ka bi su da sakon nan A hankali ya yi maganar dogarin ne ya ringa takadi yana furta su Gimbiya sun gode da sauransu Wayoyin dake cikin aljihunsa kasan babar rigarsa ne suke ta vibrate Wayar wajen Zahrau ne da ta Najeeba da ta su ummu, ya amshe su ne a wannan karon bama dan bincike ba sai dan ya daidai du wani shigi da ficin da zai hada zahrau da wani, dan tuwon girma miyarsa nama Sai dai tun da ya amsa yar karamar fara kar din samsung din ciki ake ta kira Hannunsa ya saka ya lalubi wayar ya cirota Yana kallon screen din sai ya ga sunnan kamar haka" Ambasador zumana Wayoyin du farare ne, bai dai tantance wace marque dinsu ba hakan ya sa ya kasa gane ta waye Sunnan sam bai masa, sunnan ya saka shi dubansu daya bayan daya dan sunnan nan ba sunnan mutunci bane, koda soyaya ne me ya kawo zumma a ciki? Haka kawai ya tsayar da dubansa tsakannin ummulkhair da NAJEEBA, sun fi masa kama da wa'inda basu san meye jin magana ba Jin an maido kiran ya saka shi dagawa sannan ya kara a kunnayensa *haba baby, haba hearty, me yasa zaki ringa bani wahala haka ne? Kin san mutun nawa ke iya saka dukiyarsu dan su ganni? Kin san mace nawa ke faman na zama abokin gaisawarta? NAJEEBA na yi missing din ki, shi ya sa na taso na zo har masarautarku da alama baki ne da ku dan da kyar na iya gannin su liman babama, ki fito ina bakin zagayen kwanar gidan sarki dan Allah, idan ban ganki ba yau ba zan iya rintsawa ba* Dukan ratabi maganar nan ya yishi ne ba tare da ya ji muryar wanda ya amsa kiransa ba, shi dai dama faman da yake ta daga tunda ta gadaga kuwa zai fada mata gaskiya ne ta zo, ta zo fa idan bata zo ba ba zai bar wajen nan ba A hankali ya shiga cire wayar daga wajen kunnensa Zuwa lokacin kuwa irin jin abin ana kallon kan nan ya saka NAJEEBA dago dubanta dan tabatar wa ke kallonta ne? Da sauri da kuma tsoro ta mayar da kanta kasa ta sada sakamakon irin duban nan dake sakata jin babu dadi da ya tsareta da shi Ne ya sa ya tsane ni ne? Ta tambayi kanta Yana kokarin mayar da wayar message ya shigo kamar haka" kin kuwa san irin tsarabar da na kawo maki? Na zo maki da iPhone 12, na siyo maki wata gown, na siyo maki wata sarkar zinari a dubai *Baby ko nawa kike da bukata a yau zan baki in dai zan samu biyan bukata* Biyan bukatar ne ya kasa karasa cewa na son ganninta, sai ya tsaya a iya biyan bukata A dole yau ya gama yarda cewa yarinyar nan ta gama wulakanta su, Karshen wulakantawa a yanzu har nan cikin gidan nan mai daraja take baiwa samarin nata zuwa, sannan har a zo har nan a yi kokarin yada lalatar da aka saba? Bayan su ke hukunta wanda ya aikata lalata? Tabas a yau sai ya kamata turmi da tabarya da kansa ta yanda zai yi mata hukunci baki daya garinsa ya sani dan akan baiwa gawa kashi ne dan mai rai ya ji tsoro Ya san bai isa ya hukuntasu ba tare da huja ba Zai nuna mata yaro yaro ne, zai bi ta da kansa idan ta kama! Zai yi mata kamun da ba zata musa ba, zai yi mata bulalar nan a tsakiyar gari sannan shi kuwa katon banzan zai haka rami a cikin gari a jefe shi! Baya son zina! Baya son mazinaci A hankali ya fara jin tashin zuciya yana jin wani masifafen haushinta Tir da ke! Ke kuwa bayan rashin jin magana sai kika auri aikin da zai rarake ki ya tsufantar da ke a wulakance ya hada ki da cuta ko ya hada ki da tabo? Mace da zata ji, da ta kilace kanta a dakinta komai muninsa dan samun sakamako mai kyau zuwa gaba Dubansa ya kai kan Ummulkhair Da hannunsa ya yafitota Tun da ta ga haka a hankali ta tako ta dan tsaya dan nesa da shi kanta a kasa Wayoyin saura ya hada ya mika mata yana mai nuna mata ta koma Da murnar samun wayoyinsu ta juya ta koma kusa da yan uwanta, Najeeba fa nan da nan tsayuwar ta isheta, tun da ta ga wayarta a hannun Ummulkhair sai kafafuwanta suka fara yi mata kaikayi harma ta ringa jin kamar wace take jin fitsari Ta gaji da tsayuwar iskancin nan da irin duban da su Zagra ke aikawa junnansu da mai martaba da kuma irin kausasashen kallon da mai garinsu ke aika mata na kiyaya wanda ya kara fitar mata da tsayuwar kallon kallon a rai ya sakata a hanakali ta ringa dan matsowa kusa da Ummulkhair Raf ta kai hannunta saman nata ta damki mai wayoyin wanda tsaf a kan idannuwansa harma ya yi murmushin samun nasara domin dama burinsa ta karbi wayar dan ya aiwatar da aikinsa a yau ba sai gobe ba! ..............more comment aminan arzikiπππππππππππππππππππ [1/20, 9:50 AM] Ummu Suhanπ: π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 11 Sakar mata wayoyin ta yi baki daya ita kuwa ta koma wajenta tana mai ci gaba da tsayuwa irin na yan uwanta Sai da suka kuma yin magana wace iya su ke jin abinda suke fada tsakaninsu sirikan kafin SHAHEED ya kai dubansa wajen su ZAHRAU Muryarsa kasa kasan nan ya buda bakinsa a hankali ya ce" ku koma ciki, sarki na godiya Kamar jira take a salamesu, ita ta fara daga kafarta tama manta da sai sun risina sun kara godiya ta yi gaba a hankali ta shige ciki Suma bayanta suka biyo sai dogarin dake tafe da wata katuwar ambulope dauke da sako dan nesa da su A nan tsakiyar gidan suka tsaya NAJEEBA na ta dadana wayarta tana duba sakwonnin da ta bari, irin kirate kirayen da ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191