Chapter 152
Chapter 152
kan mahaifiyarsa, sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya ce" inaga kukan nan bana son sa" Da sauri ta kuma duban fuskarsa, aman sai ta mayar da kanta kasa sakamakon tsagwaron bacin rai da ta hanga a tatare da shi Shigowar iyayensa ya saka shi lumshe ido, dama ya san a rina domin ta wajenta suka bi kafin a karaso da su nan, harda Abih da UMMU Baki dayansu son su san abinda ke faruwa suke, shi dai shirun da ya yi kallon agogo yake yana kiyasta iya adadin lokacin da ya ci ace jikinta ya fara daukan dumi ya rage sanyin nan kau kamar gawa NAJEEBA dake tsaye sai a lokacin idannuwanta suka gane mata lale da gasken NADIA ce Baki daya sai ta ji ta kasa iya rike kanta, a hankali ta silale daga inda take a tsayen nan ta zauna saman cafet din kamar yanda baki daya mutanen falon suke ciki kuwa harda SUKTAN da ya zauna a kasan shima dan ya dubata da kyau Abih ne da yannayi na tashin hankali ya ce" SHAHEED mu kaita asibiti mana? Menene ya sameta? Meye wannan akai kamar an yanka ne? Me ke faruwa ne?" Sai da SHAHEED ya dauki kamar minti uku yana mai ci gaba da dan taba yannayin jikinta da yake jin kamar yana cenzawa kamar kuma baya cenzawa sannan ya kalli ABIH, A sanyaye ya ce" wannan din shi ne treatment din da zasu yi mata ko kun je, ku mu saurara kadan, idan har da sauran numfashinta zata farka" Ai Najeeba na jin haka sai ta fashe da wani kuka kasa kasa tana mai dora hannayenta saman kanta hankalinta tashe da jin kalaman SULTAN, me? Aida? Me ya same ta? Wani irin treatment ne wannan ya yi mata? Bakin jinnin nan na meye? Me ke faruwa ne da gidan nan da shi kansa SULTAN? Ammi da ta fi kusa da ita ne ta kamo hannunta irin ta karaso jikinta A hankali ta jarasa ta zauna a karkace ta dora kanta a gefen jikin Ammi, tana mai fitar da wani marayan kukan da ya saka cike da tausayawa, sannan jin irin yanda jikinta itana ya dauki zafi ta ringa dan taping din bayanta dan ta samu ta yi shiru, domin kuwa a irin yanda ya hade ran nan su kansu sun yi shirun ne sunna masu adu'ar Allah ya sa ta tashin Cen kamar minti goma sha uku sai kofofin fatar jikinta suka fara fitar da alamu da mutun mai rai ta hanyar fara fitar da zufa A hankali jikin nata ya ringa rage yannayi na sandadan din da fatar matace ke dauka ya fara dan rage sanyin da ya dauka sai dai sam bai dauki dumi irin na fatar yawancin mutane masu lafia ba hakan ya saka shi kai dubansa wajen mahaifiyarta, cikin nutsuwa ya furta" idan tana cikin halin rashin lafia takan yi nawa temperature din fatarta?" Mamanta cikin shakakiyar muryar wace ta ci kuka ta koshi ta ce" bai taba haura 38 ba, domin ita din sam jikinta baya daukan zafi koda kuwa bata da lafia" Ajiyar zuciya ya sauke a hankali ya furta" da ranta, zata farfado in sha Allah dafin bai ratsata sosai ba" Dubansa ya kuma kaiwa a karro na shida kan NAJEEBA, ajiyar zuciya ya sauke a karro na ba adadi kafin ya mike yana dubansu kasa kasa ya ce" to ki daina kukan mana?" Su duka shi suka kalla kafin kuma su kalli inda yake kallon, Njaeeba ce ke ta shashekar kukanta, baki daya abin ne ya zo mata a lokacin da bata tsamata ba, tarin tsoro ya sakata neman sikewa da tuna Bintu Bai kuma kara wani lokacin ba ya juya ya fice a fallon Wannan karron ta babar kofarsa ya fita da kansa Tsayuwa ya yi yana bin gidan da kallo Muryarsa dake ya kai dubansa kan sarkin zabga, liman, amintacensa, sarkin kofa, da du wani dogarin da ya kwana ya waye a fadar dake tare bisa umarninsa, inda ya saka aka zubo masa polisai suka hau wajen aiyukan ma'aikatansa kafin ya gama abinda zai yi Ya yi kai kawo kamar sau hudu wajen nan yana kallon du wani wanda ke wajen kansa a kasa Sai da ya ja ya tsaya ya furta" kowa ya dago kansa ya kalle ni " Baki dayansu mamaki, tsoro, da al'ajabin a dago kai a dube shi ya dirar masu, wani irin su dago su dube shi? " Gannin du sun kasa ya yi wani murmushin yake a karro na biyu ya furta" umarni nake baku " Ai kuwa baki dayansu sai sauka ringa dago kawunnan nasu, sai dai da wani irin sauri suke sada dubans7 sakamakon arba da ainahin fuskarsa a bayane, rawanin ya mayar da shi iya kansa, baki daya kamanin mazan da suke hasashe ya bayana a gabansu, irin yanda suke hasashen daurewa irin na sarkinsu sai abin ya dame tunaninsu ya shanye hakan ya saka da yawansu jikinsu kwasar rawa sai daidaikum da suka kasance jaruman jarumai ne suka sada kawunnansu hankalinsu sam ba a jikinsu ba, baki dayansu sunna cikin fargaba da wannan lamarin da bai taba faruwa ba Affuwa dai Takawa, Allah ya huci zuciyar MAI DAMAGARAM, ALLAH ya sasauta fushin JIMINA, Allah ya huci zuciyar SARKINMU.......Amintace ya fada yana kara sada kansa cike da biyaya SHAHEED ya budi bakinsa a sanyaye ya furta " Menen laifin su da ake son daga na kawo su a ringa binsu ana kashewa tamkar kiyashi? Shin daukar fansa ne ko kwacen kujera ne? Menene ribar biyowa ta bayan fage bayan ni ake son kuntatawa gani a bagas ba zan iya yin komai ba ana iya koda gile kaina ne domin nima mutun ne kamar kowa, sai dai maimakun mai aikatawar ya biyo kai tsaye sai yake lungu lungu da ni yana cutar da y'ayan mutanen da basu ji ba basu gani ba" Dan sasautawa ya yi gannin da yawansu basu san inda zancen ya nufa ba, hakan ya sa sukai sakayau da su, a cikinsu kuwa akoy wa'inda suka san inda zancen ya nufa suma sai kara yi suke irin zancen basu gane inda ya nufa ba A hankali ya dora da fadin " baka jin tsoron Allah ne? Baka tuna akoy ranar tsayuwa ne? Wa'innan da kake kashewa dan son zuciyarka baka tsoron irin huja da hisabin da Allah zai wanzar a kanka a gobe kiyama ne, ko kai zuciyarka ta kekyashe ka zabi duniyar ne wace baka san iya adadin wa'adin da ya rage maka ka cika ba? Shin idanma Allah ya ara maka nisan kwanan ka tabata ita duniyar da kake tunanin yi domintan zaka samu abinda kake son samun ne? Idan *MACE CE?*, idan *LAFIA* ce, ko tunanin mulkin da Allah ya nada bawansa bai cencenta ba dan kannanun shekarunsa ne? Ko wani lamari naka na kanka da ka barawa zuciyarka?, shin ana anfani da damar da aka sani a kaina cewa ko jama'ar garina da inada hali da na hanna masu saka laya a cikin kasata ne ake son kasara min tunanina ta hanyar kashe min iyalaina?" *ALLAH ya huci zuciyar maza* aka ringa maimaitawa, kowane na tsarge da dan uwansa, sannan magangannun Sultan karara sun fito fili SHAHEED ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191