Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 103

Chapter 103

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

Nimporte quoi! Ita zata yi kishi dan kawai ya yi aure? Kishi? Na me? Auren so ake yiwa kishi, mutumen da aka sani ake kishinsa, mutumen da ya gama kafa soyayarsa shi ake kishi ba wai haka kawai ba, ita ba kishi take ba, sam ba kishi take ba, tana jin haushin a mata kishiya da aminiyarta ne, me ta yi? Meye laifinta? Nadia ba abokiyar gabarta bace aman shine za'a had'ata gaba da ita? Wani ihu ta tak'ark'are zata saki sai dai abinda ya d'auke mata shi saukar yan yatsu biyar a fuskarta. A firgice ta d'ago dan ganin waye ya mata wannan hukunci a saman fuskar da ta gama shan gyare gyare? To mema ta yi na marin? Sama sama ta ji muryar kamar ba tata ba tana fad'in" Zaki min shiru ko sai na b'ab'ala maki k'afa a nan? Shirme! Shirmen banza! Maza mik'e ku saketa, maza mik'e zaki fice a kimtsaki ki je ne b'angarensa idan ya so dan Allah a kawo ki gunduwa gunduwa *Najeeba MUTALAB!* Yarinya an wani shagwab'aki kina iskanci? Ke kin san wanda kika bud'i baki kika yi magana sama sama a gabansa ko uwarki da ubanki ba zasu iya yi ba aman alfarmar Gimbiya ya biki da kallo? Au ke ga marar kunya, ga isashiya ga mai bakin magana ko?" Du a wannan lokacin kamaninta ne suka dawo wa Dayabu dake tsaye ya hard'e hannayensa. Tabbas ba'a tab'a kawo mace mai laushin da ta ringa kwana da su a saman katifa d'aya tana cencana su ba irinta , sannan ba'a tab'a kawo macen da idan ka yi abin hukunci zata hukuntaka ko a gaban ubanka ne irinta takan kashe dukiyarta domin baki d'aya y'ayan, bata tab'a ware tata ba, idan ta tashi wanka d'aya bayan d'aya take wanke y'ayan daga shekara zuwa shekara ne, da d'an girmansa yana hankalce da ita bata tab'a dan ta zo kan tata yar ta fi wanketa ko ta fi binta a laluma ba. Hararan da ta sakar masu ta cire d'aurin da akai mata na zarah Buhari sannan ta dakatar da Anmy ta ce" Wallahi, walahi da ba dan idan na fita na tatakata ba nima na raba rashin kunya a gaban SHAHEED ba, da sai na tataka banzar yarr nan! Ke har tunani kike dan yana son ki ya aure ki?" "Ummu?" Anmy ta fad'a da d'an k'arfi. Ummu ta ce" Oho shiiiiit, Anmy pls ki barni haba, wai ita uban wa ta fi zuciya ne? Ke? Ke najeeba? K'anwar bayansa zaki bud'i baki ki wani nuna baki damu ba dan an maki kishiya Nadia? To ki yiwa Allah kar ki damun idan kina so ki k'aro masa da Barirar! Aman fa ki sani, ko Ubanki MUTALAB da ya d'aure maki gindi kike iya shege, ko uwar taki gata a tsaye, ko su yayun naki nasu isa sultan Shaheed gurnanin zaki na zaune su ringa iya shege ba! Yau na ga ikon Allah! Dan an d'aura maki aure da shi ba yana nufin har kin kai wajen da zaki masa iskanci bane! Ke ko murza namiji zaki yi ki murza a k'uryar d'aki aman ba wai a gaban mutane ki nuna ke kin isa ba!" "Zaki daina bina da idanuwa kina wik'i wik'i da su ki mik'e Najeeba ko sai na nuna maki wacece *MARIAMA BIN ABDALLAH* *UMMU?*!" Zabura ta yi daga zaunen da take a kasa ta mike tana kara zaro idannuwan da sauri ta aniya kokarin yin wajen Anmy sai kara kallon Mahaifiyar nata takeπŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 39 Har waiwayen Ummu take tana hada kafa wajen sauri Anmy ta kamata ta juyo ta kalli Ummu ta yi kwafa ta jata suka shige ciki Dama wace ta yi saura datijuwar nan ce kadai wace zata kimtsata wato Fadimatu Hankali kwonce ta sakata cikin wani ruwa mai kanshin gaske da sanyaya zuciya Tana fitar da ita ta kara bin jikinta da wani mai lalausa mai sanyin kamshi Wasu kayan baci dake cikin kwalinsu ne ta ciro, rigar fata ce doguwa da pant dinta da bra dinta Rigar mai shegen kyau ce abin ba'a magana, iein mai santsin nan ce hakan ya sa take bin jiki masha Allah Cike da nutsuwa ta zauna ta kara gyara mata gyaran gashin da akai mata Wannan uwar kwaliya baki daya an wanketa an zubar da hodar Kamaninta natural shine a tatare da ita Baby face dinta ta bayana, ga lebenta mai kyan tsari Man lebe mai wani irin kanshi aka bi da lebunnanta Kwali kawai aka saka mata kafin a rufa mata bargo wani sansanyan kanshin turaran wuta ya shiga bin jikinta baki daya Har gashinta da kalar turaran gashin da aka mata anfani da shi A yau dai Najeeba kanta ta san ko wa ya sameeta a haka ya samu gata mai matukar girma da tsayawa a zuci Hijab fari kar, hade da Alkyaba wata kalar blue mai duhu sabuwa dal aka luluba mata a saman suturarta Zaunar da ita ta yi tana kallonta A hankali ta ce" Najeeba, ko me zaki tarar ki kasance mai yin biyaya da Hakuri Ki sani ko me kike ji a zuciyarki ki dane shi, domin kuwa idan har kika ringa falasa shi to fa kece a matsala kin ji? Kanta ta daga a sanyaye, domin baki daya jikinta ya gama mutuwa ne, wata faduwar gaba take ji, takan yi tunanin wai da gaske zata je dakin mutumen dake miji a gareta? Wannan shiri da ake mata shin hasashen da take ne zai faru da ita? Wannan rakiya ba kowa ya yita ba sai Jakadiya A lokacin da aka yi kiranta itace mafi datijantaka, ita ta raka Anmy, yau gata zata yi rakiya ta uku a matan sarki Cike take da fargaba, ta so ta ti tambayar aa, yaya za'a raka masa mace biyu? Sai dai ba hali domin ta san idan da ba da sanninsu ba, ba za'a iya kai masa wata kuma a kara kai masa wata ba A hankali suke takawa sunna kara kusantar dakin Yanzu yanzu ta dawo daga rakiyar Gimbiya NADIA bisa umarnin amintace ya shaida mata umarnin mai wukar yanka ne Ta shiga rudu, mace biyu zai tare da ita ko me? Jiki sanyaye ta karasa da ita tafkeken falon da ya kasance shine falonsa na karshe wato na sirrinsa, wanda matayensa ke shiga, daga su sai dakinsa na baci Ta jima tsugune kanta kasa tana jiran uban gidansu Najeeba dake zaune saman kujerar da ta yiwa kanta masauki ta daga kanta cike da nutsuwa tana bin falon da kallo Tabas bata taba gannin wajen da ya birgeta irin wajen nan ba Tsarin falon nan ya sakata yin saranda cewar lalle sarkin Damagaram ba karamin mutun bane Sanyin Ac din ya sakata yin lakwas tana sauraron yanda cikinta ya dan fara neman agaji domin a gaskiya yinwa take ji rabinta da abincin kirki har ta manta, sai kima mata abubuwa suke, Dubanta ta maido wajen Jakadiya Kanta a kasa tun gurfanar da ta yi, Hakan ya bata mamaki tana dubanta ta ce" aman mama ki daga ki huta mana Da sauri Jakadiya

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191