Chapter 119
Chapter 119
yi maki wankan Janabar idan har kika kara d'aukan lokaci!" Baki ta saki ta raka bayansa da kallo, wannan karon a kasan zuciyarta ta ayanna" Allah ya isana mugu, ai nima me zan ci da farin mutun? Nan da nan ka wani koma ja uwa k'osai, daga an yo abu fuska ta zame maka ja, ko rana ka shiga sai ta dafe maka fata, Allah na tuba na ci me a farin mutun banda mugunta me ka iya, ka ci nasara ta biyu a kaina aman ba zaka kuma gannina bama bale har ka wulakanta ni! Kuma na fada mai cinye kudin talaka, yo in ba cin haram ba ji bayin da ake wanka ko na Anmy albarka, sai na yi girki a wajen nan na ci, to na godewa Allah nima ba mabaraciya bace, da sana'ata bale har kaka naka yi ta kawo ni neman taimako." Wankan take da ruwan masu zafi tana ta fadace fadacenta a kasan zuciyarta har ta gama ta dauki sabon tawul ta lulubama jikinta tana jin kirjinta na mata nauyi domin bata saba wanka tsakiyar dare haka ba gata da ciwon huka. A hankali take takawa, du irin ruwan da ya ringa sakata ji take uwa ana tsikarinta da allura, haka kuma wani fayau take jinta uwa an wawushi wani nama mai yawa a kasanta. A hankali ta idasa fitowa daga bayin tana sando, so ta yi ta ficewarta komai ahirun fadar da abubuwan tsoro yau a wajen Anmy zata idasa wayewa. Sai dai tana fitowa ta ji an kama tawul din nata an shiga gogoge mata ruwan dake jikinta. A tsorace take binsa da kallo har ya gama ya karb'e ya yi gaba da shi. Da sauri ta nufi wajen da take gannin abin rufa dan rufe jikinta sai kuma ta rage tana furta" aushhhhhhhh!" A k'asan mak'oshinta D'akin ya d'auki dumi mai dad'in gaske sakamakon abin dumama daki da ya kunna ya kashe AC din domin ya san tana da ciwon Athsma ga garin ba laifi garine wanda daukan zafi du kiwa da irin manyan duwatsunsu Lulubawa ta yi ta yi zaune a bakin gadon tana binsa da kallo dan gannin karshen gudun ruwansa Shima saman kujerar dake facing din bed din, inda take zaunen ya hau ya zauna, sai da ya dan gyara zamansa irin na sarakai sannan ya kura mata ido irin yanda take kallonsa Furtawa take" mugu, azalumi, mai kwacen abinda ba nasa ba, sai Allah ya saka min irin hararan nan da kake min, kuma na rantse daya bayan daya sai na tarda matanka na daki banza har dakinsu idan ya so ka kule ni a dakin kaji! Shi kuwa fuskarta kawai ya kurawa ido, yana furta" inama ace baki da taurin kai? Da na kwatanta mayar da ke yanda nake son ki kasance, idan dare ya yi ki kawata min lokacina ta hanyar wankeni da bakon yannayin da kika sakani, shin me kike tunani? Yanda zaki yi da ni ko? To nan gani nan bari, kuma ba dai saki ba? Ba zan sake kin ba, tunda na ci wake a lambun nan, ba wanda zai ci irinsa, MAGE KAWAI MAI KWONCIYAR DAUKAN RAI! ...........ma ji, ma gani, ma gane waye Magen tsakanin mutanen nan biyu........baci dai ya iya sata........kuma baya yafe bashi. Talatainin daren nan ya faru cikin wani lamari mai wuyar fasara Mutun biyu ne tsaye a cikin duhu, sunna magana wace bata fi a irga ba aman yannayin taba hannayensu ya fi yawa A shafe nake, tun shekarar da aka so shafe shi ta same ni, gashi ya ajiye har uku yana bin daya bayan daya bayan ni nawa iyalan sun barni Dayan ne ya furta" kai naka iyalan ai ka tara, ni ban tara ba, ba kuma zan tara ba har sai na rama! Abubuwan hannayensu suka cenza kowane ya dauki hanyarsa suka shige ciki ......................................... Kowa da irin shiryawar da ya fi ganewa da ita Kamar yanda magaifiyarta ta fantsama neme nemen malaka, abubuwan da zata kasance ta malake shi sai yanda ta yi da shi, tana zuba tsabar dukiya tana amso yan kuli bisa yarda da ta yi cewar wanda ya bata kulin ya isa ya zartar da hukuncin abinda take so ita da yarinyarta ta dawo ta kuma dukufa ta ci gaba da dadaure Zinaria da kalamai irin na....ki turara, ki tsuguna, ki yi wanka, ki kurba, mu binne inda aka ce a binne, ina mai tabatar maki na lungu baya karya Cike da kalaman nan har hankalinta ya fara dawowa jikinta, hakan ce ta kasance a yau tsakiyar dare suka fito suka yo bine binen, kafin ta bude mata abubuwan turaren ta saka mata A lokacin da ta fara turaren ne ihun NAJEEBA ya karade wajen, wanda in dai ka kusanci bangaren tabas zaka jiyo sai dai ka yi kamar baka jiyo din ba Wannan ihun ya kusan summar da ita harma ta shiga kuftayar son zuwa dan ta ga ko menene Janta uwar ta yi, a lokacin suka hade da munafukin nan Murya a kausashe Gimbiya ta furta" ko da rai, ko ba rai, ko da hankali, ko babu, ko da yarda ko da karfi sai sun bara maki fillin mulkin ki! Tana maganar tana idasa janta cikin bangarenta ne hankalinta du a tashe domin kuftaya Zinariyar ke yi kan lale lale sai ta je bangaren Sultan dake zazagaye da dogarai Niyarta daya ta idasa shigewa falon da ita tana kara rike abinda ta amsa a hannun mutumen kafin ta shiga kai kawo yayun Zinariar na tambayar abinda ke faruwa Rai bace ta ce " wani irin rashin mutunci ne za'a ringa jin ihun mace a bangarensa? Ba zai iya hannata ihun ba sai ya buda an san abinda ke faruwa da ita ko sallon iskanci ne tsagera ce itama wace yake taren da ita? Wacece? Me ta zo da shi? Tabas zan nemi mu je Agadez da Zinaria, dole zan kai y'ata na shiryata a wajen da zan yi abinda na ga dama ba tare da an dakatar da ni ba, dole zan nemi layin Sarki na fada masa rashin lafiyarta sai mun zo gida! Su dai yayun nata sunna son danarta ne, aman sun san da kamar wuya mahaifinsu ya yarda da a zo da ita gida, Zinariya kuwa bata taba jin tsana mai tsanani irin ta yau ba, bata san da wace yake tare ba aman abu daya da ta sani koma wacece sai ta ga bayanta, har ya kai ga zuwarma wata? Gujin kuka take ido rufe hannayensa a daidai kirjinta Hasko irin tsarin mijinta, sansanyan kamshin jikinsa, ni'imatacen laushin fatar jikinsa, takamarsa mai kara sakata macewa a kansa, kamshin bakinsa mai sanyi da saka nutsuwa, du ya anfanarwa wata? Sam bata son kawowa ranta cewar zai iya kusantar Najeeba, qbu daya take son tabatarwa cewar Nadia ce, idan kuwa ita din ce ta rantse sa hannunta zata kwakule mata du wani abin anfanuwa na jikinta! Ta tanata a irin yanda ta lura sam Najeeba bata cikin wa'inda zasu iya samun alfarmarsa, hakan ya sa ta yarda da maganar mahaifiyarta cewa ta sada kanta, ta yaki lamarin a hankali ta kasan kasa, .................................... A hankali wani baci mai nauyi ke fuzgarta , ga ciwon da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191