Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 188

Chapter 188

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
Download Book

tsoro a tatare da su ba, abin kaunarta ne, farin cikin zuciyarta ne, mutanen rufin asirinta ne tunda suka nuna mata kauna du irin arzikinsu da sarautarsu suka rungumeta a jikinsu sai kawai take ji a kasan zuciyarta lalle adu'ar samun miji na gari da dangi masu saukin hali da ta taso tana yi tun tana yar karamarta ne Allah ya amsa mata Ba su su bar gidan nan ba sai kusan salar isha'i, shima kira ne ya shigo wayarta tana dagawa a dake ya furta" Zaki ja abinda zaki shiga kule ke da fita sai na maki wani cikin kin haihu, kin manta jariran da kika bari a gida ne?" Murmushi kawai ta yi tana sakawa kitson da aka kusan gama mata ribom suka mike sukai masu salama Nan suma suka yo masu bajintarsu daidai karfinsu inda aka hado su da uban tukudin nan cike da katon kula har biyu da kayan damunsa wanda hakan ya masu dadi dan kuwa sun ji dadin gumbar nan sosai walahi Sunna zuwa gidan ba zama ba suka yi, a nan aka gamawa Najeeba kitsontsa suka tarar UMMU ta ci karfin kitson Ummukulsum wace ake mata wasu irin kannanun kitso masu shegen kyau Ummukulsum ta yi wani irin fresh da ita, ta kara fitowa das da ita, dama du ta fi su hasken fata sai fatar ta kara haske sosai da santsi, ko a ido ka kaleta zaka so kuma kallonta domin abar sha'awa ce, a zaunen da take daga kasa wata yar kujera ce ta tsuguni wace balarabar ta ajiye mata, ana mata kitson tana kawo turaran wuta na tsuguni lokaci zuwa lokaci tana saka mata, wannan turaran da irin gyaran kasan da akai mata 6a saka ko yar yatsarta bata gigin gwada sakawa a jikinta domin kuwa ta yi wani irin matsewa abin ba'a cewa komai Nan Najeeba ta zauna bayan ta watsa ruwa ta shayar da yaranta, sannan ta mikawa masu kula da su ta kama kan AMMI ta shiga kitsa masu du kuwa da irin tarin gajiyar da suka shigo da ita Zahrau kuwa ta shiga kunsa mata lalle namu na hausa Ummulkhair ce ke ta turo baki tana hararar wayarta ta dago daga saka farcen da take yiwa Ummi ta kalli Ummukulsum ta ce" AMMI kin ga ba, walahi na san ita ta ba Yarima numberna ya ba wannan mutumen da suka zo tare, ni su fita a harkata ba zan iya ba gaskiya" Ammi ta ce" to wai meye aibunsa? Dan kawai yana nesa da gari Ummulkhair ai idan abin ki ga gidan ya kama zaki zo ki ga gidan ko? Ni walahi nutsuwar yaron ne ta birge ni, gashi kyakyawa mai ladabi da biyaya to meye aibunsa? " Dan bakinta ta kara turowa tana jin Najeeba na gyara zamanta tana tsaga kitson kan AMMI ta ce" Ammi, balema kudi ne da shi na rantse, kin ga fa a Abujar da yake zaune a cen aka haife shi, mahaifinsa ya rasu da wuri ne ya bara masa tarin dukiyar da shi kansa bai san adadinta ba, a haka mahaifinyarsa itama ta rasu, shine ya ki kula kudin ya je karatu , a waje suka hadu da Yarima har suka kula abota ke kam an yi solofiyo " Da mamaki Ummi ke kallon Najeeba wace itace bakuwarta, ba komai ya bata mamaki ba kuwa sai ta yanda aka yi Najeebar ta samu information a kan mutumen UMMU ta ce" Idon naira ta ce ki amince ke meye ki amince mana?" Ammi ta ce" kin ga dai kar ki yiwa y'ata, ai gaskiya ta fada, to tsakani da Allah meye aibu dan ka so kudi? Ke yar albarka kudi abin so ne ehe!" Ita dai mesage ta tura masa kamar haka" Ni dai ba zan iya auren mai yaren inglish a bakinsa ba, kai da baka da RRR a harshenka, kumama ni bana son mai kyau gaskiya " A lokacin da ya karanta sai ya saki murmushi yana kallon Yarima dake yi masa mitar shi bai ga anfanin hanna masa gannin mata da aka yi ba wai sai an daura aure bayan matarsa ce, ya dora yatsunsa ya rubuta mesage kamar haka" Ma ji ma gani, aman mai yaren RR din nan sai ya zamo uban y'ayanki da izinin Allah domin ba inda zan je Sarkin Damagaran uba ne ga kowa, ya kuma bani daki" Haka suka yi ta raha tsakaninsu har zuwa shiga kwonci kafin kowace ta labe da waya tana dan taba hira da mijinta, ciki kuwa harda Najeeba wace a irgenta bai fi kwana takwas zasu koma bangarensu ba, wato zata fara daukan duty Hotunnan dinkunnansa da aka kawo ne take ta bi daya bayan daya tana kallo, bakinta ta turo ta danna voice tana shagwabe muryarta ta ce" Ni du kayan nan na rasa wanda kyansa bashi da yawa, Ni gaskiya haka kawai ka saka masu kyau ka fita daurin aure Har ka samo mana wata? " Murmushi ya yi daga kwoncen da yake yana mai jin dadin irin yanda lokaci zuwa lokaci take nuna kishinsa a fili wanda hakan ke saka shi jinsa wani gingirigin, kafin ya danna ya shiga bata amsa daidai da maganarta Asubah alkhairi Fari mijin Najeeba A ranar dake gobe daurin aure sun wuni ne sunna tsaye kan harkar tsare tsaren tarbar baki da irin abincin da za'a girka wanda baki daya girkin larabawa ne za'a yi a wannan taron aure na y'ayan Mutalab Sai da magariba ta yi suka kile a baban filin dake zagayen wajen AMMI ya su ya su suka shiga gabatar da sister Days, wanda ya dauki larabawan da suka zo da tsuma su Ummu, da su Ammi da Ummu, sai yan matan da su Najeeba Kwaliya ce suka dauka irin ta larabawa, sun shirya shiri mai tsarin gaske ga turaran wuta sun jojona waje waje sun zuba uban turaren da ya ringa game masarautar ba iya nan ba, a wajen kuwa harda DAYABU wanda yake tare da kannen nasa tun da yama, sallah kawai ke tashinsa Raguna har uku aka gasa masu, irin gashin nan mai fita daidaya, aka gabatar masu da komai da komai sunna shan kidan larabawa sunna cin gasashen ragon nan sunna korawa da jusss Ai kau rawa suke sha abinsu iyayen na shan dariya Daga inda yake ringeshe da computer a kunne a gabansa da tablettt dinsa yana bin yanda suke gabatar da bikin nasu ya fi kurawa Najeeba ido, wace kugunta ke daure da irin abin nan na larabawa wanda sunna rawa yana bada sautin cas cas cas, hannayenta rike da wata yar igiya fara, gabanta kuwa wani kwanon silba ne karami, sai kafarta da ta dora kafa daya kan daya ita kuwa dauke da sarkar kafa mai walwali, kasancewar wajen da wadatacen haske sai ya zamanto komai yana ganni Hirarta take hankalinta kwonce, sannan ba abaya bace a jikinta, sket ne budade da wata bak'ar riga wace ta bi lafafen cikinta wanda ko shi da ba dan ya san shine ya yi mata cikin da ta raina a gabansa har ta haife shi ba da shi zai fara karyata cewar ta taba haihuwa a wannan shafafen cikin, sannan ko a zaunen da take duwawunta da cinyoyinta sun kara wani

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191