Chapter 90
Chapter 90
*[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 35 Ajiyar zuciya Anmy ta kuma saukewa ta koma gefe tana kallon su Karasawa babar cikinsu ta yi ta saka hannunta a hankali ta yi bismillah Sauran du dukar da kawunnansu suka yi har sai da ta saka hannayen nata cike da kula ta talabo Najeeba Idannuwanta ta buda a hankali kafin ta ware su da sauri tana kallon matar A dan zabure ta so mikewa tana fitar da idannuwanta waje sannan muryarta da ta disashe dan kukan da ta sha ta ce" lafia? Menene? Wacece ke? Bata daina kokarin tayar da ita zaune ba kafin ta mika hannunta a miko mata alkyaba wata iri ta veloor kalar baki sidik Tana daga zaunen sai zaro ido take matar nan ta rufa mata shi a jikinta ta dora mata shi a saman kanta A hankali cike da nutsuwa cikin harshen larabci ta ce" a kowani hali shugaba ta farka daga baci ta kiyayi saurin buda bakinta ta yi magana ba tare da ta shiga bayi ha ta wanke bakinta, domin baban abinda zata aikata na bada hanyar da Uban gidanta zai ji zuciyarsa ta hautsine da tashin zuciya shine ya ji warin bakinta, shi kuwa baci idan aka tashi daga shi koda na minti talatin ne baki kan daukan wari marar dadi, irin warin nan na saka ciki ya rikice ko mutun ya yi gagawar kawar da kansa daga wajenka NAJEEBA ta kara zaro idannuwanta tana gannin wasu biyu sun zo sun hadu sun mikar da ita tsaye, cikin nutsuwa wace du ta fi su yarinta ta matso, sannan kana ganninta ka ga kakarfar mace Hannun Najeeba ta damka ta kamata ta cicibata suka kama suka dorata a bayanta Baki hangame Najeeba ke binsu da kallo ta ga an goyeta a baya luf ta aniya neman dirowa da ihu ihu ta ce" Anmy, Anmy meye wannan? Su waye wannan? Anmy ta matso da sauri tana son kamo hannunta tana fadin" Najeeba, ba wani abu bane zamu koma wancen bangaren ne kin ji? Ki nutsu kar su nutsar da ke Wannan kalma ta kar su nutsar da ita ya sakata yin wani irin sakalau tana bin kowa da kallo du a firgice Kara rufa wani zani mai kamshin gaske suka yi a saman kanta hakan ya saka ta daina gannin komai sai tafiar da ake yi da ita Kwata kwata aka fita daga bangaren Anmy aka yi bangaren da aka tanada domin gyrare gyaren Dakuna hudu ne a wajen, baban dakin nan suka shige da ita Mafarin barowar Najeeba daga cikin yan uwanta, mafarin shigarta sabuwar rayuwa mai cike da abubuwan ban mamaki, A wannan ranar tana ji tana ganni sai da aka tubeta zindir kafin a saka mata wata yar yololuwar riga baka kirin wace aka fara yi mata darzar fatar jikinta da ita Dakin wani irin dumi ne yake dauke da shi wanda da farko ta ringa zufa sosai sai daga baya zufar ta shanye a jikinta a lokacin da suka yi mata wata irin darzar da ta kusan fitar da ita daga hayacinta Sosai suka bi lungu lungu na jikinta suka darji fatar Najeeba da wasu irin abubuwa dake dame masu fitar da kanshi abin nan basu barshi iya fatar jikinta ba har fatar kanta sai da suka darza Da ruwa mai dumin gaske mai hade da ruwan turaren nan mai mugun tsada wato sandal FLEUR aka darwaye jikinta tas Sabon broch da maclean aka bata ta wanke bakinta sai kakare kirjinta take da kuma kasanta tana biye da su da wani kallon mamaki irin yanda du yanda take neman botsarewa sai su tarota idan ta so nuna karfi sai a barta da wannan matashiyar ta maida ita zaune Alwallah ta dauro suka fito Rigar sallar da aka ware aka miko mata ta kabarta sallah cikin nutsuwa ta gabatar Ta jima kanta a kasa tana hawaye, tama rasa me zata ce? Ta ina zata fara, abinda ta fi fada shine Allah kar ka bari su min auren nan dan kasheni zai yi Tana dagowa ta yi tahiya kanta sade ta ja carbinta ta gama Sai da ta gama sannan aka mikar da ita Rigar tata suka kama mata ta cire hakan ya saka ta tsare su da kallo ranta a yannayin bace ta ce" wai zir zan yi ta zama ne ko me? Datijuwar nan ce ta girgiza kanta tana kallonta cikin ido ta ce" idan mace zata yi magana, ya kasance ta ragewa idannuwanta tsauri da yawa, irin ta sada su kadan ita bata rufe su ba ita bata bude su sosai ba Idan maganar fada ce zata yi ya kasance ta sada idannuwan sosai idan ta faro a sanyaye sai ta bude su baki dayansu, bafa daga murya zata yi ba, aa, idannuwan nata ne zasu nuna yannayin da take son isar da sakonta Hannunta ta saka ta ja Najeeba ta zaunar da ita bakin bed mai dauke da zani mai duhu Wasu oil ne dake hannunta ta raba zamanta ta shiga tsaga gashin kanta a hankali tana dan shashafa mata shi ta ce" idan kuwa zata yi tambaya ne, ya kasance da kwayar idannuwanta zata dasa question mark din, wato ta yi yawo da su ta dasa su ta hanyar kai kwayar idannuwan nata kasa Manyan kitso ne ta fara yi mata irin da ake kira zane kwaya hudu ne ta yi niyar yi mata dan haka ta ringa yin kitson a hankali tana lalumata tana tufke har karshen gashinta A sanyaye ta ce" bale ke din daga yanzu kin zama uwar talakawa, nauyi mai girma ne ya hau kanki wanda yake a wuyan mijinki, zai kasance ke ce mai tarbarsa a du halin da ya shigo maki Shugaba kan daukan abubuwa, yana shanye duka a waje, yana shanye du wani tashin hankalin talakawansa, Daga bakin da ya shigo wajenki, sai ki ga ya gaza, a gabanki ne zai iya fitar da bacin ran da ya shaka, a gabanki ne zai iya fitar da tarin yannayi na tausayi, tsoro, ko firgicin da yake hange a tatare da talakawansa wanda hakan zai taba shi sosai, harma ya nuna maki hakin da zuciyarsa take ciki Ke kuwa *Kece mai shanye damuwarsa*, zaki mayar da shi a gabanki tamkar yaron dake da kiwya kike son ke kuwa sai ya saba da ke, hakan kuwa zai faro daga yannayin idannuwanki Zaki kasance idannuwanki dauke da haske da kwali, zaki kasance mai sada dubanki a gaban kowa bale a gabansa, zaki kasance mai lumshe idannuwanki a gabansa Dan saurarawa ta yi tana tsaga na karshe ta ce" sai movement din hannayenki da jikin ki baki daya Zaki kiyaye irin motsinki a gabansa, ba daga ya nuna maki bacin rai ba zaki tarbi magana da" wa ya isa? Aka yi haka? Ina ba'a isa ba? Ta hanyar maganarki zaki daukaka muryarki har ki ji maganarki ta girmi tasa, Daga bakin lokacin da muryarki ta girmi tasa zaki ga ya yi lakwas yana jin zuciyarsa na kara ruruwa yana son kara daukan abin da zafi Ke din nan, ke ya dace ki sanyaya muryarki ki sada kanki da dubanki Muryarki ta kara sanyi, ki nuna kin fi shi shiga damuwar da ya shigo maki da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191