Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 59

Chapter 59

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

ta ringa yi shi kuwa rabonsa da ita an jima, bai san me ke dauke hankalin yarinyar nan ba kamar itace sarkin ba shi ba, Uzuririkanta sun yi mata yawa, uzururikanta kamar wace keda nauyin talakawa a kanta? Har ya zama uzururikanta sun fi shi mahainmanci Shi kennan haka zai yi ta rayuwa ne? Sunna kusa da macen da suka fi nisa da junna Sunna karkashin innuwa daya aman tafiarsu nada tsayi Bai san me yasa ta dauki wasu lamura da zafi ba Ya dace ya ringa samun kulawa ta miji da matarsa wace ta amsa sunnanta a cikon dakansa Takan saka shi jin nauyinta idan tana masa kirarin nan Wani sa'in har sai ya dubeta da sauri da mamakin shin mata ya aura ko baiwa? Sam mace bata da lamari irin na tafiar da soyaya yanda ya dace? Shi dai ba mai kallon film ko sauraron labarun soyaya bane Yana anfani ne da ilimin da ya karanta na islamiya Kwarai adininsa ya koyar da yanda zaka gudanar da rayuwar aurenka koda kiwa kai din shugaba ne Annabi Muhammad Sallalahu alaihi wa salam , shugaba ne na duniya baki daya, aman irin yanda tsarin tsaftataciyar soyayarsa da matayensa ta kasance dole mutun ya yi sha'awar gudanar da irinta Idannuwansa ya mayar ya lumshe yana jin wani takaici guda gefe guda dake yawan zo masa Ko tunani take yanda na iya dane tarin rigingimun talakawana zan iya dane rigimar dake jikina? Ko ni din bana tare da sha'awa ne? Gannin kamar tunanin ya sako shi gaba ya saka shi mikewa ya shiga nafila, zai fi kyau ya samu ladan nafilar tunda dayan ladan ba zai samu ba, ba zai fita ya je bangarenta ya lalabota ba, idan har ba'a nuna mata mahinmancinsa a islamiyarsu ko a gidansu ba ba damuwa, zai kuma kwatanta wani auren! Dinkuna masu rai da lafia ke shigowa daga wajen telan Anmy na yaran baki daya Sai dinkunnan da aka ware tela biyu aka kilace suke zuba aiki na gimbiya Zahrau Aure har ya zama saura kwana daya tak wanda tun fitar nan ta su Najeeba Anmy bata kuma barinsu fita ba baki dayansu Abincinsu su ke shiga kicin bisa jagorancinta su girka, Hirarsu sunna dakanta daidai da masu yi mata hidima ta dakatar, su kuwa basu sako komai a ransu ba domin takan yi haka dama idan y'ayan nata suka zo yi mata yan kwanaki Bakin da suka zo gidan a daren yau ne suka dan fara daukan hankulan mutane Sai dai ba wanda ya kawo wannan lamari a ransa Wayewar garin safiyar juma'a, tun da sasafe ana ta karatu da sadaka a baban masalacin juma'a na gidan sarki Sosai ake kara gyare gyaren masalacin da zagayensa an saka turaren wuta mai wani irin dadin kamshi ya zagaye ko'ina har cikin anguwanin kusa da gidan sarki Lokacin sallar juma'a na yi wajen ya gama daukan musulmai Ko'ina ka duba sune cikin shiga mai tsafta tarin musulman garin damagaram ne sun fito ba yara ba manya ba tsofafi, kowa ya fito cikin tsafta da turare a jikinsa ya zo da karfin gwuiwarsa da tarin son kasancewarsa a wannan waje mai albarka wajen da zai gabatar da sallar juma'a Dawakai biyu dake tafe da ado irin na sarakuna ya shaida cewa yau zunna da baki bayan sarkin garinsu harda wani sarkin Sosai aka ringa bada hanya ana miko gaisuwa har suka idasa shiga ciki sannan fogaren dake kakare da dawakansu suka rike dawakan aka rurufe saukarsu Sallah aka gabatar cike da nutsuwa, kafin a ja doguwar Adu'a sai kuma sanarwar a dakata za'a daura auren SARKIN GARIN AGADEZ Da yake akan yi daure dauren aure wasu har sun fara tashi sai dai jin daurin auren ya saka su komawa suka zauna Abih ya saki murmushi a lokacin da yake bayar da auren Zahrau, sai kuma wata nutsuwa da farin ciki ya shiga cikin zuciyarsa a lokacin da ya amshi sadakinta a hannayensa Daurin aure ya tafi cikin tsarin islama, ya amshi adu'o'in manyan malamai Lasifikar dake ajiye ce ke sanarwar daurin auren da ya saka zuciyoyi da dama neman tarwatsewa Daga kwoncen da dake a saman doguwar kujerar falonta daga kasa bayi ne ke yi mata hidima wasu na yi mata tausa wasu na hada mata abin bukatarta ta wuntsilo ta fado daga saman kujerar sannan ta ruruko idannuwanta tana kara kasa kunnayenta dan jin abinda ke fitowa daga spiker masalacin gidan mijinta Alhamdulilah, Alhamdulilah muryar liman ta furta a lokaci daya ya kuma maimaita kalmar" An daura auren SARKIN GARIN AGADEZ TARE DA GIMBIYA ZAHRAU BISA SADAKIN JAKA HAMSIN TARE DA DOKI MAI KWALIYAR ZINARI WANDA YA ZAMA HALALIYAR GIMBIYA ZAHRAU wani irin ihu ta saki daga tsayen da take Bata tsaya ta dauki alkyabarta ba ta juya da gudu ta nufi bangaren Anmy ta biyayiyar hanyarsu Hanya ce dake boye, wace ba kowa ya san da ita ba aman a yau ta tashi tonata bata tsaya wata wata ba ta bude kofar ta fada falon Anky dake dauke da Anmy da zuga zugan yan matanta da suka fito a gimbiyoyi reras a jere abin ba'a cewa komai Tana shiga hannayenta saman kanta ta furta" Anmy, me nake ji? An daura auren mahaifina da Zahrau wacece zahrau? A kan me sarki zai yarda a zo garin nan a yiwa mahaifiyata kishiya? Anmy kin san irin yanda Aya ta tsani maganar kishiya shine zai jaza min bakin jinni a wajen mahaifiyata? Walahi ba zai yiwu ba Anmy, Anmy wannan wani irin abu ne bai jima da tozartani ya min kishiya ya bara min abin fade a duniya baki daya ba shine yanzu zai jagoranci tozarcin uwata?? Baki dayansu idannuwansu a kanta suke Shigar jikinta riga ce diguwa irin ta shan iskar nan domin bata da kauri ko kadan sai malalalen gashin kanta dake daure da dan ribom Ga cikinta nan ya tasa sosai dan kamar ba cikin watani shida ba sosai ya fito dama alkyaba ke boye shi Anmy ta cire kanta daga dubanta a hankali ta furta" subahanallah Zulaihat, auren ne tozarci? Dama auren da mai martaba ya yi tozarci ne a wajenki ke a matsayinki na uwar gidansa? Sannan a yanzu kin ga halin da kike ciki kika fito a haka kina irin magangannun nan muryarki a sama sama tamkar ba ZINARIYAR Sarkin Danagaram ba? Dama haka kuke ko a yau ne abin ya sameki ? Kallonta Najeeba ta yi ta kuma kalli Anmy ta ga Anmy ta kawar da dubanta wato ita kunyar kallonta take ji a haka ita kuwa ta tsaya kikam sai surfa tambayoyi take da sakin zance haka Dubanta ne ta kai har wajen cikinta sannan ne ta ga shatin pant din dake cikin jikinta Itama da sauri ta cire kanta tana kallon Zahrau, Gani ta yi Zahra'un ta hade hannayenta ta rike da dan karfi Bata hannata ba, bata kuma yi gigin rarashinta ba, dan bata so tun yanzu ya zamanto ta ringa shiga wani hali bayan bata ga komai ba Juyawa ta yi ta shige ta bugo kofar da ya saka Anmy dago kanta da sauri ta kai dubanta wajen kofar Idannuwanta ta lumshe, a hankali take tambayar kanta....shin itane Zulaihat ta bugawa kofa a yau? Lale idan kana raye

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191