Chapter 185
Chapter 185
ta ce" Shaheed, ka kawo kin ita nan, ko ta tsaya yanzu yanzu ana kawo mata abin fitsari maza ta yi a kawo min " Bai saka komai a ransa ba sai tsayuwar da ya ci gaba da yi da ita a jikinsa har kunnayensa suka tsinkayo masa tafia kafin ya ji an tsaya Bai bude idannuwan nasa ba ya furta" Bani " Ummulkhair da ta juya da sauri ta juyo har jikinta na rawa ta duka ta miko masa robar da aka bata ta kawo Najeeba kuwa sai ta kara boye fuskarta a kirjinsa ta kasa dagowa dan tana jin kunyar Ummulkhair da kuma irin abinda ta tabata zasu yi mata idan sun hade A hankali ya kuma shiga da ita yana janta a jikinsa har suka dangana da bayi Sunna shiga ya shiga son cire doguwar rigar dake jikinta ta sallah Bata iya yi masa musu ba har sai da ya cireta baki daya kamar wata wada zai yiwa wanka, ya mika mata abin muryarsa ciki ciki ya furta" Ki yi ki bani " Da bakinta ta ringa mutsu mutsu tana tunanin kuma a gabanka zan yi? Tsumamun idannuwansa da suka cenza kala dan rashin samun amsa daga gareta ne ya kura zuba mata hade da kakausan kallo A hankali ta juya ta nufi wajen WC Ta haka ta yi tabara ta zuba fitsarin ta cire hannunta kanta a kasa ta dago hannunta tana mika masa Idannuwansa a kanta har ya amsa sannan ya juya ya fita Ajiyar zuciya ta sauke mai nauyi tana cije lebenta na kasa tana shafa mararta tana jin irin fitsarin da take yanzu mai yawan gaske ne ya fi na da yawa, sannan idan tana yinsa har ji take mararta ta yi mata sakayau sannan ta dan kwashi dumi A hankali take huci mai hade da tsantsar kaunar bawan Allahn nan Acting dinsa na tsaye mata a zuciya, irin yanda baya kyankyaminta na halaka tunaninta Ta jima a cikin bayin wannan karronma domin tunani ne ya yi gaba da ita har sai da ta ji ta kage a zaunen da take sannan ta janyo ruwa masu dumi sosai ta kimtsa jikinta ta sake yin wanka ta ja rigarta da tawul ta fito Du a tunaninta ya jima da barin dakin domin a kadan ta dauki minti talatin a bayin nan fa, sai dai yana tsaye ne jikin bango kansa a kasa yana tunani, kwata kwata yarinyar ta iya dauke natsuwarsa da kwonciyar hankalinsa, bai san ta yada zai kwatanta irin yanda take tafia da shi ba, bai san ta inda zai bi ya samu ta furta masa kalmar nan ba, du ji yake komai nasa ragage ne, yaya zai yi ta yafe shi? Shin bata son sa? Me ya rasa ne? Kar dai har yanzun wancen din ne a ranta? Kar dai du wannan bata lokaci da falasa akwatin sirrinsa da ya yi mata ita din a banza take kallonsa? Hannunta mai danshi ne ya taba damatsunnansa masu cika, A hankali ya dakata yana kallonta Dan murmushi ta yi a sanyaye ta ce" Me ke damunka? " Bai bata amsa ba, sai hannayen nata dake rike da damtsensa, dayan kuwa na rike da tawul din da ta dauro da ya kurawa ido Sannu a hankali ta ce" Ina missing din buga basket, zaka je terrain mu je mu buga kwalo? " Leben nata yake kallo har ya saka hannu ya janyota gaba dayanta jikinsa Kyakyawar runguma ya bata kafin ya shiga aika mata da zazafan sako wa'inda suka saka jikinta ya dauki rawa idannuwanta suke marmarmar kamar zata side dan azabar shaukin da ya dauketa Ihu ne kawai bata yi na, tana rike da kansa idannuwanta rintse hakama lebenta dantse Dif ya yi sakamakon kiran da ake ana karawa, kuma kukan kiran AMMI ne Da sauri ya laluba idannuwansa na rufewa yana bude su da kyar dan jarabar dake cinsa ya daga kiran aman ya kasa yin magana domin komai ya ki fitowa daga bakinsa A hankali ya saki wayar sakamakon wani irin abu da ya tsirga masa tun daga kansa har kafarsa sanadiyar abinda AMMI ta fada tana ta daria tana ambaton Alhamdulilah Alhamdulilah Cikinta dake shafe ya kurawa ido, da duba irin na tsanaki, A hankali ya yi sama da dubansa har zuwa fuskarta, Sannu sannu ya mayar da ita saman bed din ya kwontar da ita Kasa ya yi sosai nd verry slowly ya dora jajayen lebunansa a saman mararta A hankali ya ciro harshensa mai dumi ya ringa lasar marar tata, hakan ya sakata rintse ido da karfi ta rike kansa tana jin jikinta na kara dauka Bai bari ba har sai da ya ji zata sume tana fadin" wayo Shaheed ka bari wayo wani yamyamyam ake min " Cikin gagawa ya ringa ruda mata jikinta, da kyar bakinsa ke kwacewa yana fadin" tell me you love me , kiss me baby, please lv me hearty " Rukunkume shi ta yi hawayen shauki na zirara daga gurbin idannuwanta muryarta na rawa ta ringa furta kalaman a rarabe " *i..........l................o........v.......e............JJJJJJJJJJJJJJJSHAHHHHHHHHHHHAD* " Kamar ky din kara kunce dokin jikinsa ne, sai da ya zabura baki dayansa ya saki hanniniya sannan ya ringa tafiar da su cikin salama idannuwansa na zubar da wasu irin tsadadun hawaye masu yawa da shauki, tamkar zai hadiyeta, ba tare da ya ji mata rauni ba yake nuna mata wata irin soyayar da ita kanta ta saki sansanya kuka mai ratsa zuciya tana rungume shi a jikinta, ta yi sadaranda ta zubar da makaman yakinta, ta yarda Allah shi ke dasa so a zuciyar bawa a lokacin da bai shiryawa hakan ba, yau gata ta zubar da komai a gaban dan fari mai mata mai sarauta, yau gata ta gane dan Namiji na saraki ba zai hanna masa nunawa matarsa soyaya da bata kulawa ba, a hankali ta ringa kara yarda da shi harma ta buda idannuwanta ta sauke a kyakyawar fuskarsa mai saje a lokacin da yake tatareta yana mai furta" Ki bi min a sannu kar ki sauka da karfi, dan Allah ki hau bayana na goya ki na kaiki falon mana to waina Sapni Suhani din nan a wace tasha ne ake yinta, ni banma san akoy tashar ko babu ba dan bana iya rabona da kallon TV BEEBAAH" Najeeba ta sauke ajiyar zuciya ta daidaita ta haye bayansa, ya mike da ita tamkar wata yar baby ya karasa falo da ita a jikinta gajeran wandonsa ne sabo da farar rigarsa, ta kame gashin kanta ta soke da macajin kansa Tana bin dukan motsinsa ne har ya gama hada TV din dake makale a bango wace rabonsa da kunnata har ya manta, kai shi mantawa yake akoy TV a duniya, ko labaru yakan dubawa ne ta yanar gizo Zama ya yi bayan ya dauko masu abinci ya sakata jikinsa da spoon yana ciyar da ita tana ciyar da shi cike da farin ciki da kwojciyar hankali sannan sunna kallon series din na indiyawa wato YOUNG LADY (SISINA GATA FA MUTUNIYAR TAKI) cikin shauki ............................................ Alhamdulilah maganar auren Yaya Dayabu ta kankama, an gama komai rana kawai ake jira wace aka tsayar nan da wata biyu da sati biyu domin mahaifiyar amaryar ce ba lafia
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191