Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 128

Chapter 128

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

salon takun kidan Ba komai bane sai irin yanda yawancin maza suka fi son farar fata kan bak'a, Zaki ji namiji ya furta shi fa farar ko maya ce, ko mahaukaciya ce yana so, koda bata da nasaba!, hakan ya bada gudunmuwa sosai wajen shafe shafen yan matan zamani, Najeeba, ke shaida ce irin yanda kawarki burinta ta taba magana da shi, sai kawai Allah ya malaka mata shi, Wa'inda basu kaishi bama daraja sun samu ana wawarsu bale shi? Ki cire masa rawanin ki ajiye shi ba ko sisi na tabata jinnin Ammi da mai martaba zai kawatu a idannuwan da zasu furta: ko bashida ko sisi sunna so!" Hannun Najeeba ta kamo ta rike a nata ta ce" zaki iya zama da shi?" Najeeba ta kasa budar bakinta, du kuwa da irin yanda take son yin magana, sai ya mata nauyi na gaske Zahrau ta ce" zaki amshi abinki cikin ruwan sanyi! Bakya son sa? Ai kin fahimci an wuce wajen so ko? Baya son ki? Zamu jaraba mu ganni......, matansa? Zasu yi yaki ne dominsa, kema kuma zaki yaki abinki .......kowa salonsa ya fishe shi" Najeeba ta kifta idonta a sanyaye ta furta" bana son hada bawa da wata, ban taba tunanin kasancewata a gareshi ba, lalle Allah shi ke da byro da takardar bawansa" "Hakkun, kuma a yi masa biyaya koda ba'a so a hakan za'a samu rabauta" Zahrau ta karasa fada Da sauri Najeeba ta kamo hannunta tana kallonta, a sanyaye ta furta" ta ina zan fara? Ta ina zan iya wannan yakin? Aminiyata da kuma ZINARIA, wa ya fi so cikinsu? ta yaya zai dubi bak'ar fata bayan ga farare nan a gabansa?" Zahrau ta yi yar daria tana jin sanyi a ranta, sannan a lokacin ta ga tsantsar yarintar NAJEEBA, wai ita nan ta yarda da kalamansa cewar ya tsani bak'ar fata? Sai ta tsinci kanta da kuma yin yar daria, tun a yau zata fara gwadawa, ita kanta ta fi so mijinta ya dawo da kansa su koma dan kawai ta maidawa Gimbiya maganar da ta yi cewar ya halarci auren nan dan zumuncin dake tsakaninsu na sarauta ba wai dan zai kara aure ba, bayan auren kuma ta furta mata lalle bakake kun fara kasuwa fa, aman ki koma mu gani.....tana son ya zo da kansa su koma sai ta tabatar cewa lalle bakaken sun yi kasuwa A hankali ta ce" kan abinda kika fi kwarewa, ina so ki buga wasan da kike bugawa a kan kowa, idanma yana tunanin karantarki ya yi ya san ko wacece ke to zamu yi anfani da sannin nasa mu gwada masa bai san komai ba! Najeeba kallonta dai take, Zahrau ta mike tsaye tana mai kokarin kwontar da ita ta ce" abinda nake son ki kula wanda da alama idan kina tare da shi yake bale kansa shi ne *Harshen ki*, ki kiyaye furucinki, ki tsadanta muryarki da kalamanki Kallon yayar tata take cike da wata kaunarta, tabas ita kanta da ta irga irin abubuwan da ta ringa furtawa sai ta ji wani iri, kamar wata wace aka kunna? Abin rufa ta ja ta rufa mata har wajen wuyanta kafin ta yi murmushin tsokanarta ta ce" zaki iya jure kwana shida baki je turaka ba?" Ido Najeeba ta zaro a dan rikice ta ce" Aunty fa" Zahrau ta yi daria ta ce" yeah, zan rikita iyayenmu, da yan uwanmu dan fara gannin zargin da nake yi idan har gaskiya ne? Ko kuwa hasashena ne Najeeba kam bata iya cewa komai ba sai rakata da kallo da ta yi kafin ta maido dubanta waje guda, wani irin dukan jikinta ke kwasa du idan ta hango shi a kasan idannuwanta, gaba daya jikinta sai ta ji wani irin yar yar yar take iya bude idannuwanta da sauri ....................... SULTAN Yana cikin aiki da computersa bayan ya gama da taron mutanen da ya gama da rigimarsu yan kasuwa ne sannanu da suka kawo karar junna kan a masu tsakani da junnansu bayan sun kasance makota ne sosai, wannan shara'a sai da ta saka aka kirawo manya manyan malaman da suka zo suka ringa kawo manyan ayoyi bisa hakan, dayan ne ya kasance mai neman fitina ko rufe ido ne? Sun hada makotaka da junna, layi daya aman sana'a ta zamo tak tak iri daya, kuma abin kamar da gangan yake yi domin baya tashi siyan abu sai ya ga dayan ya siyo ya zuba shima sai ya kawo da yawa ya zuba sannan da neman fitina ya rege kudinsa sosai ta yanda zai kwacewa wancen mutanensa sai daidaiku, yana yi masa haka sosai da sosai har asara yake saka sho tafkawa wanda karshe ya gane da wata a kasa, domin shima ba wani uban kudi yake sakawa kayansa ba, yar ribar da zai bi shi sai ya ki dorawa ya bada kayan a yanda ya sara, hakan ya matukar saka masa tashin hankali duba da shi din yanzu ya fara tashi yana ta kokari ne dan ya ciyar da iyalansa ya fi karfin yan matsalolin rayuwa, shi kuwa dayan shagonsa cike yake makil sannan zai kai ukun na dayan kuma sana'arsa wace aka fi saninsa fa ita saifa kayan abinci ne, aman tsabar neman fitina a yanzu ba abinda baya saidawa domin daga makocin nasa ya saro wani abin shima sai ya saro ya kima karya, sam baya so ya ga yana samun na rufin asiri shi kuwa abin ya kaishi bango ya maka shi a gidan sarki Lamarin ya so ya ja daga sosai sakamakon mutumen da aka baiwa damar magana ya nuna Niger din shin ba kasa ce ta republic ba?, yana da yancin yin sana'ar da yake so da zarra ba satar kudin ya yi ba, ya dora da fadin ya san yancin kansa ba zai kawo shi kara kan wannan ba Wannan lamari ya saka sai da ya yi kira ga manyan malaman fada da na garin baki daya, suka amsa kira kafin a fara gabatar masa da nasiha mai ratsa jiki, da manyan hujoji da ayoyin da suka zo da maganar haka, kafin ya samu ya gabatar da shara'ar Hakan ya saka kansa ya dauki zafi sosai ga harkar kasuwancinsa da yake son zama ya hada kan irin abubuwan dake shigowa da irin abubuwan da aka fi muradi wa'inda yaronsa baba zai je shaina da kansa ya yi oder su A hankali ya mika hannunsa ya dauki cofin glass mai dauke da jus din ananas ya kai bakinsa ya dan sha kadan kafin ya ajiye ya ci gaba da dane danensa Yar karamar wayarsa wace yawanci ahalinsa ke nemansa ta layin ce ta dan motsa alamar vibration Dauka ya yi ya duba Sakon Zinaria ne, rabonsa da ita yau zai kai kwana hudu, sako ne tana son zuwa bangarensa idan ya gama hutawa Amsa ya tura mata da ok kawai kafin ya ci gaba da aikinsa Yana nan zaune a falon nasa kamar da minti talatin, har ya gama dane danen ya rufe ya daga kansa sama ya lumshe idannuwansa ya tsinkayo tafia daga corridor din dake kawota bangarensa Bai daga kansa ba, har ta shigo ta karaso dan kusa da shi kadan Kamar yanda ta saba ta zube kasa kanta a

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191