Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 38

Chapter 38

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

dan gannin da gaske ne abinda abinda Rukayya ta fada cewar ai ga Najeeba ta shige filin rawar Ai kuwa itama sai da ta zaro ido dan rawar da take din bata san a ina yar ta koya ba, uwa uba ita din kanwar sarki ce, gashi sarkin yana cikin gidan yana falonsa , falon da yana iya hangen du abinda yake wakana ta nan ta droon din dake yawo yana daukan dukan rahoton wajen ko ta windows dinsa wanda tana fitowa droon din kuwa na daidai ita Ajiyar zuciya ta sauke gannin gaba daya mawakiyar ta nufota tana ta kodata da larabci hakan ya saka har wani yam yam take ji Abin fa ya karkato da hankula dan harta kannen mahaifinsa sun maido hankalinsu, wasu daria suke sunna tafi wasu kuwa cike sa takama sula cire kai sunna dan tabe baki irin abin ya basu haushin nan Yarinyar baiwar dake bin Anmy da jakarta ne ta bi bayanta a lokacin da ta nufi wajen kidan Ido ya kura a hankali daga kwoncen da yake yana biye da droon din daidai anmynsa dan shi har ga Allah baima ga abinda ke faruwa ba ya dai ga fitowarta ne Gannin tana nufar wajen kidan nan ya dan lumshe idannuwansa a ransa ya furta" anmy, me zaki je yi wajen nan ne? Bai karasa tunaninsa ba idannuwansa suka sauka a kanta Irin yanda take kada kugunta tana yiwa anmy murmushi gefenta kanwarta ce itama tana kokarin yin irin na yayar wato mai sunnan gimbiya Aubahannalah Shine abinda ya furta a fili a hankali Fuskarsa ne ya shiga hadewa yana mai bin abin da wani kakausan kallo kamar a gabansa take Tunaninsa Anmy zata janyota ne ta fitar da ita, sai ya ga ta yi mata magana a kunnenta kafin ta kalli yarinyar dake rike da jakarta Buda jakar yarinyar ta yi ta duka sosai gaban Anmy Anmy ta saka hannunta ta dibo wani irin damin kudi dami har hudu masu aku ta dora saman kan NAJEEBA mai dauke da dan kwalin nan Bata gama hautsina wajen ba sai da ta ciro sarkar zinari ta dora sama Ai kuwa mawakiyar nan me zata yi banda kara kwarin muryarta da rangada guda sannan suka duka Najeeba ta sauke masu karinsu Hannunta Anmy ta riko suka fice a hankali suka fita baki daya Sunna fita ya kuma binsu da droon din Anmy ta juyo ta kalli abin Yar karamar yatsarta ta nuna ta ce" kin kyauta Najeeba, kin san sarai yayanku ya tsani rawa ko? Shine yau kika cashe a gabansa domin wannan abin da kike ganni yana nufin a hannunsa abin sarafashi yake Wani mukut ta yi da yawun bakinta ta matsa kusa da Anmy ta rage muryarta ta ce" Anmy ai kina nan ba zaki bari a min komai ba, kuma anmy alkawari ne na yi idan zai kara aure sai na yi rawa ni so na yi fa na kirawo Annabo Gaba daya ya zaro ido domin baki daya wani motsi da magana idan kana son ji zaka iya dannawa ka ji hakan ya saka shi dannawar dan jin da me zara kare kanta sai ya ji ashe ita so ta yi ta dauko makadin nan dake kade kade a cikin garin ta kawo shi wannan gida na alfarma ya kada mata me? Sai kawai ya ji yana sakin wani kakausan murmushi yana girgiza kansa Shi kadai ya san da abinda zai yi masu daga ita har makadan sai kamaninsu sun sauya Anmy ta ringa gyada kanta tana kallon yar tata A hankali ta ce" Najeeba, maza zo cenza kayan nan ku je tare da yan uwanki ku yiwa amaryar kwaliya domin daga an shiga salar magariba za'a shigo da ita ta baya Kanta ta gyada ta yi gaba abinta Sai da sukai salar la'asar suka fito su hudu reras cikin wani irin danyen lesh kowace da kalar da ta dauki fatarta Wasu tsadadun alkyaba ne suka dora sama wanda dole ka kale su ka kuma kallo sannan ka yaba koda baka shirya hakan ba Bayan wata dankareriyar mota fara kar suka shiga su dukansu Direba ne gaba da wani bajimin dogari zaune fuskar nan tasa uwa an zagi mamansa sam ba fara'a Da wani irin gudu yake ratsa manyan titunnan garin fit fit fit Kasancewar motar da number gidan sarki ne ya saka sojojin dake hanya da polisai sam basa gigin tsayar da ita duda ba sarkin ne a ciki ba A hankali NAJEEBA ta ce" *kudi* masu gidan rana kuna gannin mutannen mu da su sai kallo basa tsayar da motar dan tambayar takarda Ummulkhair ta yi murmushi ta ce" aa Najeeba, sarauta dai Kudi ai kowama yana iya yinsa Sarauta kuwa gado ce Ko baran gidan sarki wani ne a cikin garin sarki bale ka shiga wannan mota? Inaga ko kwaya ka dauko zaka samu hanyar shiga da ita je ba tare da an san ko meye a motar ba Najeeba ta lumshe idannuwanta ta furta" *Sarauta* wani sa'in sai ma ga sarauta ta cika izgili Kun ga cewa a fada aka daura auren nan? Maimakun gidan su budurwar tasa? Zahrau ta yi murmushi tana kallonta ta ce" baba da karamin kennan Najeeba ta yatsina fuskarta ta ce" ai shi girma ko wani iri ne hawa yake yana sauka Akoy wajen da zaki ga girman zai samu yaya wanda dole zai sada Idan har sarki nada zuciya a cikin kirjinsa.......to tabas zai saurari kidan wace ke motsa masa ita Ummukulsum dake kallon wajen da suka tsaya ne ta yi murmushi duba da irin wajen da sarki ya dauko mace Tabas ta yarda a yanzu cewa sarkinsu baya mu'amalantarka dan kana mai kudi ko talaka Yana mu'amalantar kowa ne bisa tsarin da ya zo masa Ashe da wata motar a bayansu wace ke dauke da wasu yan matan bayi su su shida Irin kayan gidan sarautar ne a jikinsu sun yi kwaliya daidai misali Hannayensu dauke da sako du suka layu a bayan su NAJEEBA A hankali suka ringa takawa inda Dogarin nan ke ta fama wajen ture yaren dake son taba su Najeeba, wajen kaiwa du wani wanda ya janyo waya dan yi masu hoto ba tare da sun amince da hakan ba Gannin gidan cike da jama'a ya saka dogarin sada kansa da neman alfarmar su koma mota ya fitar da mutanen ciki Da sauri Zahrau ta girgiza masa kai a fili ta furta" zamu cudu da su dan bama kyamatarsu Murmushi Najeeba ta sakar mata da ido ta jinjina mata Duda hakan sai da ya fara shiga ya shela cewa a bada hanya kannen mai martaba na tafe Sannan ya dawo da sauri ya koma gefensu da zabgegoyar bulaliyarsa a hannunsa yana kuma sama masu hanya sunna ratsawa a hankali a hankali Kallo fa ana binsu da shi gaba daya sun mimike sunna faman yi masu sannu Wani daki aka nufa da su wanda suke tunanin a ciki amaryar take Zaune take da zumbulelen hijab dinta da kawayenta su hudu Ba kujeru a dakin sai tabarma su kansu sunna zazaune ne saman wata yar katifa wace take ta kanninta domin dakin kanninta ne Kanta a sade yake tana jin gabanta na faduwa cike da tsoron dago da

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191