Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 131

Chapter 131

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
Download Book

ta yi ra'ayi dan kanta halasss Nana suka hade a dakin sunna ta hira da wasa da daria harda DAYABU da ya fito daga zance, Mardiya kuwa tana dakin da aka kaita ta yada zango da waya sai karbar banzayen hudubobi take daga wajen kawayen duniya, ita a dole miji zai saurareta, kasancewarta a gidan sarki kusa da tsohuwar matar mijinta kuwa ta yishi ne dan ta nunawa shegiyar Najeebar nan cewa uwarta bata isa ta dawo gidan MUTALAB ba! .......................................... Karfe goma ce ta gota a agogon bangon dakinsa Kwonce yake saman lalausar shinfidarsa mai dauke da zanin gadon ruwan ashe color irin manyan zanin gadon nan ne da ake dorawa bayan an shinfida bargunnan nan na lybia manya manya masu nauyi da kyau Jikinsa sanye da riga da wando farare kar na baci, wandon mai dogon kafa ne rigar ce mai yankaken hannu aman itama baba ce rigar domin budadiya ce sosai A irin gajiyar da ya yi yau, ya hau gadon nan ne da burin rinyse idannuwansa dan ya samu ya shiga baci, Sai dai tunda ya kwonta din sai ya kai idannuwansa kan kofar shigowa wajen bacin nasa ya kura ido kawai yake kallo Lokaci zuwa lokaci sai ya maida duban nasa wajen agogo sai kuma ya kalli kofar Juyawa ya yi ya baiwa kofar baya ya shiga adu'o'in tsari Ya jima yana yi ya tofa ya shafe jikinsa, sai kuma ya kuma juyo dubansa ya kai kan kofar Mikewa ya yi zaune a hankali ya sauka daga saman bed din ya kama hanyar fita Yana fitowa ya shiga bin falon da kallo Shiru ne falon ba kowa sai kamshin turaran wuta da sanyin AC Fitilar dake kara haske ya kunna ya kuma bin dakin da kallo Idannuwansa ya dan kikifta gannin har karfe goma sha biyu ce ta gota A hankali ya karasa wajen doguwar kujerar falon ya hau sama ya kwonta hannayensa tokare da keyarsa kafafuwansa daya kan daya yana kallon bakin hanyar coridor din bangaren Ammi Irin motsin da ya yi jin kamar kiran sallah ya saka shi idasa bude idannuwansa da kyau Hannayensa sun yi tsami sosai ya kai dubansa da mamaki wajen agogo Tabas lokacin salar asuba ne har ya yi Da sauri ya kara kai dubansa falon sama ko kasa abinda yake son gannin bai ganni ba Lebensa na kasa ya tsinci kansa da dan cijewa yana jin kamar damuwar son sannin dalilin hakan na son kutsowa cikin lamarinsa Tabe bakinsa ya yi ya mike ya nufi bayi dan shiryawa ya gabatar da sallah A wunin ranar ya yi ta tunanin lamarin duba da Ammi bata yi masa maganar ba, shi kuwa sam bai nemi jin ba'asi ba, sai ya ci gaba da harkokinsa da yau da kulun Wasa wasa sai da ta kwana uku bata waiwaya turaka ba, domin tun tana na wasa har ta hadu da na gasken domin athsmanta ne ya ringa tashi gadan gadan sakamakon kurar da aka yi ta bude window din dakin da suke Ammi kuwa ta shaka ne, a ganninta ya dace ya bi bayan Najeeba, ko dan a yanda aka rakota daga bangarensa dan haka itama ta ki kawo masa maganar ko irin gaisheta da yake na asuba bata taba kawo masa maganar Yau ta kama kwana hudu, a yaune Zahrau ta yi niyar garin Allah na wayewa zata je anguwa wajen Hajia Hadiza Awilo , matar dake gyara kala daban daban Kamar yanda ya saba zuwa da asusuba yauma hakan ce, AMMI ce da UMMU zaune a dakin AMMI din, a yau tataunawa suke na lamarin da ya shafi AMMI din da kanta Cike da damuwa take gabatar mata da abubuwa irin na halayan da Zinaria da mahaifiyarta ke nunawa, irin na Nadia da ta shigo jiya tsal itama ko sau daya bata zo ta gaisheta ba, da yannayin damuwa ta furta" ki duba ki ga yaron nan tun da aka rako NAJEEBA bai waiwayota ba, me ke damunsa? Me ya sa matansa basu dauke ni da mahinmanci ba? Ko dai laifin daga shi ne baya saka su a hanyar da ya dace su bani girmana? UMMU ta ce" eyah Ammi, inaga lamarin nan dole sai da adu'a, bana so ko daya ki ga laifinsu, shima haka ina so ki masa uzuri, kin ga fa abubuwan kansa da yawa, wani abin yana iya shige masa a duhu ne bai san da shi ba Aman in sha Allah ni zan nemi kusanci da matansa dan na gane meye matsalar, sannan shima zan zauna da shi daga ya samu lokaci A hankali ya yi salama muryarsa a ciki aman kuma kunnaye zasu iya jiyowa Amsawa suka yi baki dayansu shi kuwa ya karasa har inda suke zaune wato bakin bed Hannayensu dake rike da junna ya saka hannunsa ya raba sannan ya shiga tsakiya ya zauna Da yannayin sakin fuska ya saka hannunsa ya dago, dubansu ya yi da yannayi mai tarin kaunarsu da jin wani irin girmansu a zuciyarsa , a hankali ya furta " barka da asuba ummani" Murmushi ne ya wadata fuskokinsu, cike da girmamawa, fa kaunarsa suka amsa gaisuwarsa A hankali UMMU ta ce" Yaya fama da al'umah?" Sai da ya sauke ajiyar zuciya a sanyaye ya furta" ALHAMDULILAH " mukewa UMMU ta yi cikin dubara ta furta" zan leka kicin na ga idan an gama Ammi " Har sai da ta kusan fita ta ji muryarsa cike da kamala yana fadin" shin zan samu dan kwano tare da kowa Umani? " Dakatawa ta yi ta juyo da dan yannayin mamaki, AMMI ce ta ce" kana nufin zaka karya a nan tare da ni, ko tare da mu? Murmushi ne ya mamaye fuskarsa gannin yanda wani irin yannayi na farin ciki dake mamayar kamilaliyar fuskar mahaifiyar tasa, yana kallonta ya ce" du wanda zai kara daukaka wannan ni'imatacen farin cikin da nake ganni a kan Fuskar da ta fi kowace fuska tsada a zuciyata " Mikewa Ammu ta yi tana ta murmushi, sai ta kalli UMMU ta kuma ta kalle shi, idan ba zata manta ba rabonsa da ya zauna ya ci abinci da ita har ta manta, kai an jima, gashi yau yana nufin harda yan uwansa? Sai kawai ta manta dan fushin da take ji a zuciyarta nasa du wani farin ciki ya maye gurbin hakan UMMU ta fadada murmushinta tana jin wani irin farin ciki ita kanta har AMMI ta karaso da sauri ta rike hannunta Muryarta kasa kasa ta furta" zaki iya ke daya kuwa? Me ake girkawa yau a kicin ne? Table a goge yake? Yara du sun farka kuwa? An kawo alkyabar kowa kuwa? Shin zasu shirya a kan lokaci kuwa? " Daga inda yake zaune sai ya tsinci kansa da sakin wani irin murmushi, wai dama haka jin zai kasance da ita ke sakata a farin ciki? Sai ya ringa jin wani irin dadi zuciyarsa A hankali ya ce" *AMMI, ki bar ahalina su fito cin abinci da ni a kan lokacin da suka saba, a irin shigar da suka saba fitowa, UMANI zan zauna a table din cin abincin falonki ba tare da rawani ba "* Wannan karron ita kanta UMMU sai kawai ta ringa dan yarfe hannu tana jin wani

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191