Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 150

Chapter 150

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

ni asarar likacina da tunanina ta hanyar mayar da kanki wawa kamar ba ke ba? Na ji na sanni mijin Najeeba kika aura wanda yake mijinki kema a yanzun sai me? Ina ce aure kika ce, kuma auren nan ba wai kin san za'a yi shi bane kika yarda, kuma ba tashi kika yi kika je kika auri mijin kawarki ba dan cin amana aman shine sai ki ringa irin abinnan kamar wata sokuwa? Me kike so yanzun? Da kike baya baya bakya anfani da koyarwar da akai maki dan mijinki ya san da ke so kike ki zama ta karshe a cikin matayensa? Kin san dai ba saki idan har ba kama ki aka yi da laifin zuna ko kisan kai ba, a kan me zaki ringa irin wannan abin?" Mahaifiyar Nadia ta karasa mata magana ta waya tana yi kamar ta shiga cikin wayar ta ganta gata ga ita Nadia dake cikin hali na tsoro, tun dazu da safe ta budi muryarta dake rawa rawa ta ce" Mama, ba wannan ne damuwata ba, ina tsoron a je na kawo kaina gidan halaka domin kuwa a dazu da safe na ga abinda bai dace a ce na gani ba, baban tashin hankalina zan je na samu sarki da maganar ne ko zan yi shiru ne? Wanda na gannin ya ganni ne? Idan ya ganni me zai min? Mama na shiga uku na lalace ana neman rayuwar sarkina ido rufe na je bangarensa na yi na yi wajen ya ki buduwa ban san dalili ba, ina tsoron wani abin ya same shi ko ni ya sameni, una tsoron ace wanda na kama shima ya kama ni? Magangannun da na ji dole sarkina ya sani ya kuma ji daga inda na ji su Hankalin mahaifiyarta ne ta ji ya tashi, dan kuwa a muryar yar tata kana iya gannin tsantsan tsoro da tashin hankali da kaka naka yi, da sauri ta mike tsaye tana kallon agogo ta ce" Kuka ce na baku shi a haka ko? To gashi☹️ ni dai oh sunna sai ya kare a bakin maman abdul, [3/31, 11:30 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 55 Baki daya a rikice mahaifiyarta ta ce" kina ji na? Kar ki kashe wayarki, ki barta a haka Nadia gani nan zuwa" Nadia ta ce a sanyaye" mama, idan kin zo zaki samu shigowa ne? Ina tsoron ki rasa hanyar bi idan har magautan Sultan sun san da na san abinda ke faruwa, mama ina jin tsoro sosai" Ai kuwa hakan ya sa ta kara rikita mamanta, da gudu gudu ta fito da kys din motarta da wata wayar tana kiran number mijinta haka kuma dayar wayar bata kashe lasge ba, sannan sai maimaitawa Nadia take cewar kar ta kashe kar ta kashe Kira kan kira a irin wannan yamaci aman ta kasa samun mijinta, hakan ya sa ta nufi ma'aikatarsa duda bata da tabacin samunsa Sha'ani da waya, a lokacin da ta kusa karasawa kampanin wayar suka shiga shaida mata kudinta sun kare bai fi yan second a yanke layin ba, hakan kuma ya yi daidai da lokacin da Nadia ta zabura hankali tashe ta shiga furta" innalilahi wa'ina ilaihi raj'une, muryarta sama sama, wanda hakan ya saka mahaifiyarta maimakun ta take birki kusan office din mijinta sai ta take accelerator motar ta je ta daki abin dake kafe da sunnan mijinta goshinta ya daki sitoyarin motar ta koma ta kuma dakar kujerar Goshinta ne ya fashe a lokacin ne kuma mutane du suka taso a guje ana ta fadin Subahannalah, ciki kuwa harda mijinta baban juju datijon da ya rike datijantakarsa Gabansa ne ya fadi gannin motar matarsa, uwa uba kafarta da ta fitar waje tana son karasa fitowa hankali tashe ya nufeta yana matsa mutanen dake son taimaka mata ta fito A rude yake tambayarta lafia, bata ji ciwo ba, me je faruwa ta fito haka daga ita sai dan kwali da doguwar rigar shan iska? A rikicen itama ta kama hannunsa, ido rufe fadi take" Nadia, Nadia, Nadia ce sun kashe min ita, Nadiata ta mutu, shikenan sun kashe min ita, dama tun da aka ce min auren gidan nan ba na Nadiata bane na nuna ta hakura, aman tsabar son sarauta da sarkin nan ya saka ta nuna ta ji ta gani, shikenan sun kashe ta" Gannin kamar bata cikin hayacinta ya saka mijinta kama damatsunnan hannayenta da hannayensa bibiyu ya shiga jijigata ya ce" ke Hawau ki nutsu, me kike son fada min haka? Waye ya kashe Nadiar?" Wani irin kuka take, ta shiga labarta masa abinda Nadia ta fada sannan tana ta nuna hanyar da ya dace a bi dan zuwa gidan Sarki, fadi take" sun kashe min ita " Shi kansa hankalinsa ne ya ji ya tashi, nan da nan ya fara jin zufa na neman karyo masa, rabonsa da barin jiki irin wannan har ya manta, da sauri ya koma ciki, iya wayarsa da kys din motarsa ya dauko ya bar yarensa a ciki ya fito da wani irin sauri Budewa sukai suka shiga, ya harba motar bakin titi yana yi yana gwada kiran Nadiar, sai dai tana shiga aman ba'a daga ba Gani yake kamar an ninka nisan wajen , du irin yanda yake sheka gudu kuwa sai yake gannin ya kasa karasawa, sau uku yana gwada kiran Shahees sai ya yi gagawar kashewa domin dai Shaheed ba mutumen zuben da zai iya dirowa kai tsaye haka bane, hakan ya saka shi ajiye wayar a lokacin da suka karaso gate na farko mai dauke da manyan dogarai Ai kuwa duda sun kasance sirikan gidan sai aka tsatsare su da tambayoyin da suka kara rikita mahaifiyarta So take ta furta an kashe mata y'a, sai dai mijin ya tatareta ya hanna mata magana, karshema sai ya nuna sarki ne ya basu damar zuwa Gannin irin kukan da Maman Nadia take ya saka suka nemi layin sarki wanda suke samunsa a kowani lokaci dan su ji daga bakinsa A lokacin ya gama gasa Najeeba ya dawo da ita saman bed din ya fito ya ja ya tsaya dan ya afka tunanin ta yanda za'ai ya sama mata tea mai zafi wayarsa ta shiga kuka wace take a kafe a falonsa wace dogaran kofa baba ke kiransa da ita ne Sai da ta katse aka kuma kira sannan ya karasa ya daga muryarsa a sanyaye ya amsa salamar da sarkin kofa ya yi masa a risine sannan ya shiga kora masa bayani cike da ladabi da biyaya da sada kai Jim ya yi cike da mamakin jin mahaifan matarsa ne suka zo, mahaifiyarta na kuka , mahaifinta ke tukawa sannan sun yi zasu hadu da shi Dan gyaran murya ya yi da fadin a basu damar tsalake get din Ajiye wayarsa ya yi ya koma dakin Da sauri ta mayar da idannuwanta ta rintse da karfi sannan ta yi lamo tamkar wace ta fara baci A hankali ya cenza tufafin jikinsa zuwa manyan kaya kamar yanda ya saka ko gajiya baya yi, sannan ya yi simple rawani ba mai girman nan ba sai

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191