Chapter 75
Chapter 75
fyade sannan suka kwashe komai na matarsa ita kuwa suka sumar da ita Najeeba ta zauna dabar kusa da Anmy ta ce" Anmy, aman shima mai martabar yana da asiri ne? Ummulkhair ta sauke ajiyar zuciya ta ce" Najeeba, daga nan muka yi kallon abinda ke faruwa, Najeeba kin ga irin yanda ya murde jikeken katon nan kuwa? Dogarai suka zaburo da polisan dake tsaitsaye aman da hannunsa daya ya dakatar da su ya kuma murde masa hannun sai da ya hadiye layar da balaki wanda layar ana sakata a baki ake bacewa sai gashi dar a tsaye ba inda suka bace , Najeeba wai kin ga wani irin abu da ya ringa bin jikina na tsoro wani yam yam yam, ni walahi baki daya sai na ga kamar ba uaya shaheed da muke gani a nan dakin Anmy ba, kike maganar asiri, ai da uban asiri yake takama shine ayar Allah Anmy ta sauke ajiyar zuciya, a hankali ta ce" na san shi da zafin zuciya, aman ban san cewa yana da karfi irin wanda idannuwana suka gani a yau ba, baki daya dogaransa sai suka bude filin kirari maganar da nake maki da kyar yan jarida suka watse suka barshi ya shige ciki dan yin sallaj, tun dazu ina son shiga na kasa Najeeba ta yi wani malalacin murmushi, a kasan ranta kuwa fadi take, oh yanzu haka wani sarkaci ne ya samu marar karfi, in ba haka ba mutumen dake cikin malunmalunma bashi da wani girma sai tsayi me zai iya yiwa gagarumin barawo? ............................................. A yau kam cike da wani irin takama ta sadar da kanta da dakinsa, baki daya yau tun da abin nan ya faru aka zagayeta ake mata wani irin kirarin da ya sakata jin du duniya kai babu matar sarkin da ta kaita isa da takama, mijinta jarumi ne a kowani fani, irin yanda ya nan da nan labarin yanda ya yiwa wannan barawo da ya gagari gida da waje, barawon dake tsinkawa manyan alhazawa mari idan ya yi niya, ko kuwa sai ya yi kiranka ya shaida maka rana da lokacin da zai maka sata yana takama da layar zanarsa zai shiga kuma ya dauka ya kuma tafi ba yanda zaka yi da shi, shine yau ya shiga hannun SHAHEED wanda ya jima yana jiran irin ranar da zai kasance gashi gashi su gwada ga da ga su ga wanda zai ci Wannan lamari ya saka gidanjen TV da radio suka dauka, nan da nan labarai ya shiga gama garin sai murna ake ana shewa ana fadin" wane yaro wane uwar yaro! Wane dan karamin tsagera da tarban babansa, Gurnanin zaki mai ban tsoro yake, shine sarkin sarakuna, tabas a shekarunsa ya kasance yaro ne a kan karagar mulki wanda a lokacin hawansa da yawa sun shiga zulumin yarintarsa zai hau karagar mulki? Da yawa sun shiga tsoro da firgicin lamarin , sannu a hankali suka dawo suke dukan kirji su fadi cewa" su yan kasar damagaran ne, sarkinsu na nan ya kwana lafia, kuma du wanda ya taka su zai taka shi! Har yanzu bata yi waya da mahaifiyarya ba, hasalima wayar ta kashe ta fi so ta je gata gata su yi wace zasu yi Cikinta ya fice, tun a jiya kuma jinnin da ta dan zubar ya tsaya duda ba samun karfin jikinta ta yi sosai ba aman ta yi niya zata je ta mika gaisuwarta Ta san bata isa ba, bata isa ta kawo masa wargin a kan me ya daurawa mahaifinta aure ba, aman ta rantse sai ya yi dana sannin auren da ya daura daga shi har du wani wanda yake tare da shi! Amarya kuwa ko? Zata dawo gidansu da kafarta ko a kawota...... Tun da ta shigo tana binsa da kallo bayan ta zube ta gama yi masa kirari da gaishe shi Agogon da ya ciro yake dubawa ya dan dakatar yana kallonta Har ta dan fada, ya san barin da ta yi ne ya hadasa haka ko? Da kansa ya ringa takowa har inda take Hannunsa ya saka ya mikar da ita tsaye Cikin nutsuwa ya janyota jikinsa ya bata kyakyawar rungumar da ta sakata jinta a cikin nutsuwa nan da nan A hankali ya ringa dan kawo hancinsa jikinta har wajen kunnanta na dama Muryarsa ciki ciki ya furta" shin jinnin nan ya barki ko yana nan? Sai da ta ji gabanta ya fadi, a hankali ta so girgiza kanta dan irin yanda take da sarau din haduwarsu a bed abinda ya saka kennan har a yi a gama take a takure da kasa sakin jikinta sai dai jin da ta yi da gwuiwarsa ya gane bata saka abinda zai tare mata daudar ba ya saka shi tun daga tsayen ya shiga haukatata ta hanyar yin anfani da sajen fuskarsa da dan gemunsa yana giga mata shi a wuyanta Alkyabarta ya sabule ya yar nan kafin ya saka hannayensa duka biyu ya dauketa cimak ya yi saman bed din da ita Shinfideta ya yi kafin ya bi bayanta ya shiga cire mata tufafin jikinta, yana yi yana kara kallon yannayinta idannuwanta a rintse suke sannan ta yi aikin da ta saba ta kwonce masa luf ya kasance ko cire tufafinsa ba zata taya shi ba dan ta kara saka masa abin a ransa Haka ya dane ya shiga dan kokarin gannin ya samu nutsuwar dake matukar damunsa Ba wani wasa mai armashi, domin du inda ya kai hannunsa ya taba maimakun ta bashi dama sosai ko ta nuna masa tana jin dadi duda ta fi son romance fiye da komai aman ba hali ta sandame idannuwanta rufe Bai yi kasa da gwuiwa ba ya ringa damkarta yana son ya ringa jujuyata ya samu stl kala daban daban ko zai samu ya samu nutsuwa da wuri, aman abin ya ci tura dan kwonciya daya tak take iya hakuri itama ba wai a daneta da kyau a raraketa ba aa sama sama Shi da kansa sai da ya wahala bale ita da take wani irin shashekar da ya skaka shi jin abin du ya tsaya masa a rai Da kyar ya iya kawowa ya sauka a kanta dama ko rigarsa bai cire ba iya abinda ya san zai anfanar mata ya fitar domin ko ya cire din aikin banza ne ba shafa masa jiki zata yi ba bale ya ji dan dadin da yake hasashen ana iya ji idan an yi hakan Bayi ya nufa yana jin wani iri a cikin zuciyarsa, shin ko zai samu wata malamar dake wayar da kai a irin wannan fannin ya kirawota ta shiga ta wayewa Zinaria kai ne? Ko zai samo irin shawarwarin hakan na wa'azuzuka na waya ya zaunar da ita ya kunna mata ne? Irin yanda idan yana neman agajin ya samu nutsuwa yake nuna mata cewar ta rike shi, ta shafa masa jikinsa ta taya shi, aman sai ta ringa rintse ido kamar wace ke shan wahalar kasancewa da shi? Shin ya fi karfinta ne take boyewa suke zaune da cutarwa haka ko ita a rayuwarta bata dauki sex da mahinmanci ba? Ko bata da lafia ne? Ruwa ya kunna ya shiga wanke najasar dake tare da shi da niyar ya yi ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191