Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 35

Chapter 35

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

cira ta fara taunawa hakan ya saka ta kasa ci gaba da taunawa sai kawai take kallonsa Ko maye ne? Abinda ta tambayi kanta Idan ba raini ba shi a nan bai gane ni ba sai yanzu? Ta kuma tambayar kanta Sai da ta juyar da kanta ta labe fuskarta ta karasa taune abin bakinta sannan ta juyo tana dubansa ta ce" aman bawan Allah fisabililahi me na yi maka ne? Ka dai san tunda na baro gidanmu na zo nan kadaicewa nake da bukata kuma shikenan sai ka shiga zayano mon magangannun da ya shafeka? To waima an rubuta a goshina cewa ga NAJEEBA maganin damuwarka ne? Plz ka girma ka je ka iya da matsalar budurwarka haka kawai ka wani matsa min , to ni ba ni ka ganni a inda kake tunanin ka ganni ba Tana gama fada ta mike ta bara masa ledar a nan ta yi gaba da sauri ta karasa wajen motarta tana jan tsaki ta fada ta rufe ta tayar ta warceta da gudu gudu ra bar wajen Zuwa wannan lokacin har sai da ya talabi habarsa dan mamaki Wato ita bata tsoro ga tashen iskanci ko? Bata tsoron ko shi wani mugu ne ya fafalawa fuskar nan tata mari ta zo ta saka abin idannuwan nan dake mayar da ita tamkar wata aljannah ta tata masa rashin mutunci ta tafi Kansa ya girgiza ya kai dubansa wajen ledar Dauka ya yi ya buda ya ciro abinda ke ciki Jujuya abin ya ringa yi kafin a fili ya furta" da na halal din ko da na haram din aka siye ku? Mayarwa ya yi ya ajiye a nan ya mike yana tafe kamar mai jin tsoron taka kasar ya bi ta cikin duhun da ya ratso ya shigo wajen yana mai ayanna" sanu sanu dai bata hanna zuwa, zaki yi bayanni ne daga bakin lokacin da na kama ki da laifinki, na rantse maki sai na fitar da ke waje zan hukunta ki a wajen da ba wada zan iya kallo na daga maki kafa marar mutunci kawai! ....................................... Hotunnan y'an matan da aka turo masa ne yake bi ta compte professional dinsa A gajiye yake tilis, ga kallon hotunnan da yake yana son a yau a yau din nan sai ya fitar da yarinyar da za'a kawo masa a matsayin mace ta biyu gidansa Yana son kara auren nan ba yau ba sai gashi da banzarsa ta buda masa hanyar yi Ya yi hayaniya mai yawan gaske hakan ya hadasa masa da gajiya mai yawa sai kawai ya dawo juyawa a saman bed din yana sauke ajiyar zuciya Shi kam a kan hitunnan wasu yan mata uku ya tsaya Ba dan komai sai dan irin shigarsu ta kamala sannan iyayensu mutanen kirki ne Biyu y'ayan hausawa ne sak, dayan ce bafilatana Turawa wanda ya turo masa ya yi, kafin ya mayar da kansa har ya turo masa da message kamar haka" *Su duka ukun uban gidana?* Tambayar ya kurawa ido, su duka ukun? Sai ya ji wani abu na ce masa me zai hana ka dauke su su ukun? Idan ka yi hakan ka gama cikewa sai ka koma gefe ka karbi salon kowace Bai bashi amsa da gagawa ba, shi kuwa ya yi ta jiran amsar karshe shima ya bar wayar a kunne ya kasa kashewa dan gudun ya sauka a je ya turo amsar bayan ya gama salar asubah ya dawo bangarensa ya kwonta yana duba agogon dakinsa ya lumshe idannuwansa Irin yanda zinariya ke ta tsatsareshi da ido aman ta kasa tambayarsa abinda ta masa ke bashi mamaki Me ke damun kwakwaluwar yarinyar? Shin sarautar ce ko sakarci ne? Yakan cika da mamakin wasu abubuwan nata Tabas shi mutun ne mai son sauki a rayuwarsa bai san dalilin da ya saka mutane da yawa ke tunanin ya cika son zafi ciki kuwa harda abokiyar rayuwarsa wace ya dace ta fi kowa sanninsa da fadin halayansa Yana so ace matarsa ta san cewa shi mutun ne mai son shakuwa da mace Yana son ya gabatar da rayuwar aure irin yanda ma'aiki ya koyar Yana so koda bai cika komai daidai hakan ba ya kwatanta Ya so ace shi din mutun ne marar nauyi a kansa, da ya rantse abinda zai hana shi zuwa ga matarsa lalle baba abu ne Sun yi auren biyaya ga iyayensu da zinariya, ya sameta a matsayin cikakiyar budurwa, sai dai a kulun abinda yake nema ido rufe ya rasa shine kasancewarta irin matar da yake so Yana so idan ya fita ya bayar da umarni idan yana daka a umarceshi cikin kissar da shi kansa ba zai gane umartarsa aka yi ba Yana so tsakaninsa da matarsa idan da ido ta yi bayani ya fasara abinda take nufi koda a cikin duban mutane ne Yana so tsakaninsa da matarsa ace idan akoy wani abu mai sunna kirari to fa ta yi shi ne a lokacin da idan ta yi shi zai kara kaimin faranta mata ya farantawa kansa ya lula da su a cikin duniya mai dadin gaske Sai kawai aka samu matsala tasa matar takan kwashi kirari ne kamar wata jakadiyarsa a duk lokacin da suka hadu Shin sai ya koya mata ne ko sai ya karo auren ta ga yanda wata zata wakanar sannan itama ta dauki hannu? Murmushi ya yi yana adu'a dan samun hutu, ya gaji walahi yawan maganar nan ta jiya ba karamin gajiyar da shi ta yi ba hakan ya sa ya takaita maganarsa daga jiyan zuwa yau a wajen gaishe da mahaifiyarsa ta hanyar sirrinsa ne kawai ya budi baki ya yi wata maganar Bai waiwayi wayarsa ba sai da garin Allah ya waye sosai har kusan karfe goma sha biyu Yana gama daura agogonsa ya janyo wayar nasa Direct cikin message dinsu ya shiga ya rubuta" halayanta su zamo nata ne ita daya, ta kasance mai halayan dawissu Ina son wace ta san kanta Ina son wace ta rufe kanta A yanzu ka ware daya a cikinsu ka tabatar komai ya gama a yau dan ina so nan da kwana hudu a gama komai ba zan ja ba, ba zan yi wani gangami ba dan ba aurena ne na fari ba! Yana gama turawa ya zauna bakin bed dinsa yana jin wani haushi haushi Ya tabata bai isa ba, komai yanda zai kiyaye tara mutane sai sun taru an masa yawan magana da tsarewa Shi kuwa alkawari ya yiwa kansa sati ya baiwa kansa sai ya ajiye wata macen a saman bed dinsa wace zai raya sunnar ma'aiki da ita, Wace zata cike zargin zinariya, ta faranta ran Anmynsa ta hanyar bin umarninta, Ajiyar zuciya ya sauke duba da bata lokacinsa ne yake sannan ya mike ya koma dakin da yake hangen abubuwan dake wakana a masarautar Kansa kan daukan caji fiye da tunanin mai karatu Matsalolin cikin gidan marauta a gaban idannuwansa suke, da yawa sun fi karfin titsiye su tashi daya dole ta sannu yake binsu ya ruguje su, da yawa rainin hankali ne yakan yi kamar bai ji ba bai gani ba Shi dai a matsayinsa na sarki mafi yaro a wannan karni yana iya yinsa dan gannin yana kare wasu abubuwan Shi mutun

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});