Chapter 8
Chapter 8
ba da yar farar jakarta da kuma farin dogon takalminta ta karasa bangaren likitan dake duba mararsa lafia Gannin yannayinta a wanke ya saka ba wanda ya tsayar da ita, ita kuwa kai tsaye ta karasa ta dan yi knocking Yana kokarin saka farar rigarsa ta likitoci ya bata damar shigowa domin a tunaninsa nurse din da zata kawo masa liste din mutanen da zai duba ne yau Kamshin turaranta ya saka shi juyowa da sauri Lokaci daya fuslarsa ta fadada murmushi yana kallonta Gannin fuskarta ba murmushi da alamun baci bacin rai ya saka shi saurin kara juyowa yana kallonta ya ce" oh angel, waye ya taba min ke da safe haka na ga fuskar ki a hade kamar wace aka batawa ko baki da lafia ne? Jakar hannunta ta ajiye saman fararan takardun table din tana kara yatsina fuskarta ta ja dan kwalinta baya gashinta ya kara bayana ta sauke ajiyar zuciya ta kale shi Sai da ta ja wata yar shasheka sai kawai hawaye ya shiga bin kuncinta Lokaci daya ya rikice, ya bi ya daburce, ya kai hannunsa da niyar kama hannunta sau uku yana fasawa sannin da ya yi cewa a duniya ta tsani a taba jikinta, du irin yanda take da iya wankar samari kana yin wannan kokarin na kwatanta zaka tabata zaku bata , batawa kuwa wace ba zaku shirya ba Kansa ya dafe yana jin zuciyarsa na bugawa, a duniya yana son yarinyar nan, idan kuwa ya ga ranta bace yakan fita a hayacinsa, bai san wani irin so ne yake mata mai tsanani haka ba, dalilinta ya sa ya daina fade fade a garin domin tana da kawaye kai bama maganar kawaye ba saloon dinta du wata mai ji da kanta a cen take gyaran kai ne, gyaran jiki ne, ko kunshi, ko mak up shi yasa ya nemi biye biyen matan da yake ya ajiye gefe, matarsa kanta yana kiyayewa kar ta san yanada aure domin shifa a kanta yana iya sakin matar tasa, Baban burinsa ya sameta, ya cin mata ta aure ko ba aure, sai yana gannin abu ne mai wuya ba auren domin har yanzu baban abinda ya fi bashi mamaki a kanta du irin wayewarta da tarin shagwabarta ko soyayar shan minti ba'a yi da ita, mutane da yawa na mata muguwar fasara, shi dake tare da ita shi ya san wacece ita Agogon hannunta ta dan kunce tana kallonsa ta ce" kudin jakana sun kare shine hankalina ya tashi domin yau ba zan bude saloon ba kai kuwa ka san inada kashin kudi shine na zo Kabsa ya dafe cike da kulawa ya ce" Angel, kuma shine sai kin taso? Haba baby idan kika yi kirana ko ina ne sai na zo na kawo maki aman shine zaki taso har ki zubar min da tsadadun hawayenki? Mikewa ya yi yana maganar ya dauko jakarsa ta laptop ya buda bayanta ya ciro kudi masu kauron gaske ya buda jakarta ya zuba mata Catin Airtel ya ciro ya buda jakar nata ya kuma saka mata sannan ya dubeta ya ce" kin karya? Idannuwanta ta juya masa cikin yannayi na lumshe su kafin ta dan cije lebenta na kasa ta kuma sake shi Jin an kuma buga office din ya saka ta tashi ta dauki jakar nata ta sakar masa murmushin da ya saka saman kuncinta cen sama kamar kusan idannuwanta lotsawa kadan wanda hakan ke kashe masu begenta, ta kara yi masa wani warwar da idannuwanta sannan ta kuma gyara tsayuwarta ta ce" jarumina, ka kula da kanka, sai mun hadu Bai iya amsawa ba sai wani irin sakai da ya yi da bakinsa ya rakata da kallo tamkar ya janyota ya maidota ya rukunkumeta a jikinsa yake ji har ta fice a office din Wata wawuyar ajiyar zuciya ya saki a fili ya furta" dole na malaki babyn nan, tawa ce ta ni kadai! Ita kuwa daga nanma direct shagonta ta nufa, wato saloon dinta Motarta ta parker ta sauka bayan ta ciro gilas dinta pink coler mai yannayin heart ta dora ta dauki jakarta ta nufi cikin wajen da tun daga kofar take hangen da alama sunna da mutane sosai yau bayan ta hana a dauki mutane da yawa yau sakamakon amaryar da zata shirya Tana shiga wajen ya dauki ihu, domin kawarta ce bahija da kuma Ramlat suka kawo mata ziyara, kai ziyarar tafe take da son jin abinda ake cicirawa a gari wai sun kai mahaifinsu kara gidan sarki Itama da murna ta karasa wajensu ta zauna tana kallonsu Sai da suka gaisa, masu aikinta suka kawo mata jus da ruwa, da sauri dayar ta je ciki dan gyara mata abin kari ita kuwa ta sakarwa Bahija murmushi ta ce" bahija ina zuwa bara na cenza kaya Bahijarma murmushin ta sakar mata sannan ta dauki Iphone dinta ta danna kira Shiga ciki ta yi ta cire abayar nata ta dauko wata doguwar riga marar nauyi ta saka mai dan gajeran hannu Gashin kanta ta hade ta yi sama da shi ta saka masa dan karamin ribom ta daure shi hakan ya sa yake ta reto da cikarsa da kuma tsayinsa ga bakinsa Tana fitowa gaban madubi ta je ta shiga bin aiyukan da akaiwa mutanen, Biyu ne atach din da aka saka masu bai yi mata ba domin ya yi tudu da yawa dan haka ta sa a kunce ta shiga hada zare a jikin katuwar allura ta harhada da yawa su kuwa suka shiga sauke masu sai da aka gama na fari ta kama cike da kwarewa da kaunar aikinta ta gyara masu ya yi tsaf tsaf da shi ya kwonta kafin ta caje masu ta masu yanda suke so da shi Sai da suka gama suka biya kudin da aka yanke masu na aikinsu cike da farin cikin samun biyan bukata suka tafi Sai da saloon ya rage mace daya ta maida hankali ta saka mata gashin ido ta gyara mata girarta sannan ta saka mata akaifun nan da ake kira natural masu tsadar nan ta gyara mata su sukai wani iri kamar nata domin an rage tsayinsu sosai da sosai sun bada kala Itama biya ta yi ta tafi cike da farin cikin sakin fuskar NAJEEBA Sai da suka gama tafia ta je jikin madubin ta juya takardar dake nuna a bude suke zuwa a rufe suke ta dawo wajen ma'aikatan nata Fuska tamke ta ce" Nadia yaushe kika zama uwar gidana? Nadia da ta san ta yi laifi ta ce" aunty dan Allah ki yi hakuri, walahi tun jiya suka tambayeni yau zasu zo a masu aiki, kuma ke baki ce min kar na bude ba sai dazu a lokacin tuni sun zo na yi na yi na ce da su su tafi suka kiya, clients dinmu ne aunty ke ke hana mu wulakanta clients dinmu Wani huci ta sauke ta ce" to maza maza a gyara wajen a tatare komai a tsaftace, minister ya yi amarya nan za'a kawota nan da awa biyu, ku tanadi komai domin tun daga kurkun zamu silleta dan uban mama zata gani ba tace ba za'ai mata kishiya ba? Daria kawarta ta fashe da shi tana kallonta ta ce" NAJEEBA, wai waye ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191