Chapter 133
Chapter 133
fuskarsa bayana karara, jikinsa kuwa sanye da bakar shada ne sai dan agogo a tsintsiyar hannunsa ta hagu Cikinta ne ya bada wani irin kurrrr , lokaci daya jikinta ya dauki bari ta aniya neman dukewa dan boyewa ita kuwa jikinta sanye da rigar baci ne doguwa ruwan hoda mai siririn hannu sannan ko rigar mama babu sai pant dinta da ya bi rigar ana gannin shatinsa Cirw dubansa ya yi daga kanta ya nufi UMMU da ta mike da farin ciki gannin yaran du sun zuba masa ido gannin daga inda ya fito, gashi ba sannin fuskarsa suka yi ba banda Zahrau da karara fuskarsa ta dawo mata a idannuwanta ta mike itama tsaye da sauri har jikinta na daukan rawa rawa domin da wayonta ta manta ranar da ta ganshi ba rawani, tun kafin a yi masa nadin da Abih ya je da su dan taya shi murna da adu'a A lokacin da UMMU ta gabatar masu da shi, baki daya sai suka ringa zaro ido, harma suka rasa inda zasu saka ransu, abu daya suka yi a tatare shine mikewa, sannan cike da yannayi na sunna tsoron hada ido da shi du suka ringa kawar da dubansu duda tsantsar son karewa kyakyawar fuskarsa kallo da suke son yi Murmushi ya saukar a kan fuskarsa kafin ya mamayeta da fara'a ya idasa wajen da UMMU ta bude na zama Zama ya yi da bismillah sannan ya kara bin mutanen wajen da kallo, 'MASHA ALLAH' yake ayannawa a kasan zuciyarsa, ashe haka yan uwansa suke da yawa da kyan kallo?, yaren du sai suka shige masa idan ka cire daga bakin marar kunyarsa sai namijin sai yar karamar da ta shiga ransa sakamakon wasan da ya ringa yi da ita harma ya rike sunnanta Ta kasan ido ya saci wajen da ta duke, ganni ya yi sunna yar kiciniya ita da uwar kafin ta dagota tsaye ta dan harareta sai kuma ta waske ta janyota ta zaunar da ita kusa da ita wanda hakan ya zama ta fi kisa da shi a gefensa na dama A tausashe ya ce" ku zauna mu ci abinci mana " Du bin umarninsa suka yi, wanda shi kansa ya kula umarninsa ne suke bi kai tsaye domin yar hayaniyar da ya tarar sunna yi sun yi gum sai kallon junna da suke a sace du sun nutsu Murmushi ya kuma yi, a lokacin da kamar an budi bakinsu da Zahrau ta kawo masa gaisuwa du sai suka ringa yin irin nata sunna fada a tatare Ba na wace ya amsawa, sai dubansa da ya kai wajen Ammi ya sakar mata murmushi a hankali ya ce" Ammi, y'ayan naki hala makarantar gaisuwa kika saka su? Na ji sai maimaici suke uwa wa'inda suke kawo harda" Ammi ta yi yar daria a lokacin da ta fahimci ya tsokani yaren ne, hakama UMMU dake ta bubude kayan abincin Ummu ta ce" aa fa SHAHEED, kar a haskawa my stars " Shima dan murmushin ya kuma yi, Ummu ta kai dubanta wajen yan matan da suke serving tare a da, tun daga kan Zahrau har kan Najeeba aman a yau du sun nutsu irin kamar sunna tsoron su motsa su mutun nan Da kulawa ta ce" yan mata yau ba za'a zuba ba? Oya maza ku tashi ku yi serving dinmu " Du sai suka kuma mikewa su hudun nan, sai ya kasance sunna hada ido da junna kowace na son fashewa da yar uwarta da kuka Ammi cikin jin dadi ta ce" Ke NAJEEBA, ki zubawa mijinki " Gaba daya sai suka waiwaya suka kalleta, hakan ya saka ta dan zaro ido ta kikifta su a kan yan uwan nata da kuma lokaci daya suka dauke dubansu a kanta kafin ta maida kan Ammi, Ganni ta yi sam bata kuma bi fa kan maganarta ba, gashi shi din kansa ya yi wani irin zama kamar wanda ya lumshe idannuwansa yake barci bayan idannuwan nasa a kanta suke, kare mata kallo yake haka kawai ya tsinci kansa da tambayar kansa 'yanzun da wani ne ya zo gaishe da Ammi haka zata fito a gujen nan da irin shigar nan kanta ba ko dan kwali' (ta hade gashin kan nata cen sama irin idan zaka yi bacin nan ta daure hakan sai ya kawatata sosai) Korar tunanin ya yi, ya ci gaba da bin yan uwanta da kallo ya ga yanda suka yi serving din kannensu baki daya bayan sun bubude sunna tambayar kowane abinda yake so Ajiyar plat a gabansa ya saka shi bin hannayenta da kallo, kamar da wasa sai da ta ajiye har hudu wanda hakan ya saka shi bude idannuwan da dan mamaki yana binta da kallo Komawa ta yi kujerarta tana maida numfashi kamar wada ta yi tsere kafin ta ja nata da Zahrau ta zuba mata da har cokali mai yatsu ta shiga dan cacaka aman sam ta kasa ci Na gabansa ya kuma bi da kallo, harda gayya wannan lamari sai kace wanda mutun shida ne zasu ci abincin? Du ta zuba iya kokarinta sannan babu abinda bata zuba ba ta ajiye Ammi da Ummu kam summa cike da farin ciki suka shiga kokarin jan nasu, a sanyaye Ammi ta yi adu'ar cin abinci a bayane wanda hakan ya saka da sauri wa'inda suka sha'afa suka kama aka idasa da su kafin du a fara cin abincin Ina iya cewa yaren da su Ammi su ke gwagwarmayarsu ta hanyar cin abincinsu hankali kwonce, Sauran yan matan da suka dan fara tasawa da wa'inda suka tasa din sam sai suka kasa cin wani abin kirki sakamakon irin yanda tarbiyarsu take na kasa cin abu a waje gaban wani bakuwar fuska , hakan sai ya zame masu wani irin cin abinci su din nan gaban SULTAN SHAHEED Shima a hankali yake tsakurar wanda ya janyo gabansa yana hankalce da yanda NAJEEBA ke ta wasa da spoon din cikin salak zala da aka zuba mata wai ita ba zata ci mai nauyi ta zama katotuwa ba Hannunsa ya mika a hankali ya dauki yan kunnayen da suke rigama a kansu, hakan ya sa ta dago da ta sauri ta bi hannun nasa da kallo har ya maida kusa da plat dinsa ya ajiye sannan sam baya kallonta kamar bai yi wani abu ba ya gimtse abinsa Satar kallon su Ammi ta yi, sai ta ga su ta farin cikinsu suke, duda ba mai magana aman sun kasance masu yalwataciyar fara'a a fuskokinsu Hannunta ta mika ta dora saman yan kunnen, ba zato tana shirin daukewa ta ji nasa a saman nata A hankali ya shafa saman hannun nata wanda hakan ya sakata zare ido da zare hannun nata da sauri tana kallonsa Da sauri Zahrau da su UMMU suka kawar da kai cike da mamaki, ita kuwa sai ta harhade fuskarta kamar zata fashe da kuka sannan sunna hada ido ta murguda bakinta gefe tana kara tura bakin haka kuma tana son zare hannun nata aman jin nasa take ya riketa taf Ido ya zaro gannin rashin kunyar da take masa, sai ya dan yi murmushi yana gannin su Ammi har sun kamala hakan ya saka a hankali ya kara murza bayan hannunta sannan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191