Chapter 157
Chapter 157
nutsar da zuciyarsa UMMU ta kama hannun nata da take wasa da shi, a sanyaye ta ce" ki shiga ruwa masu zafi ki jima a ciki sosai, sannan ki sha ibuprofen" NAJEEBA ta dan gyada kanta tana hadiyar yawu masu zafi a makogwaronta cike da yannayin damuwa UMMU ta dago habarta a sanyaye ta ce" my BEEBA? " Najeeba ta kaleta jin wani sunna da ta fada Ummu ta yi dan murmushi ta ce" SHAHEED ne yake ce maki MY BEEBA, a lokacin da ake kawo ki wuni wajen AMMI din ki " Da mamaki a fuskarta, muryarta a sanyaye ta ce" Dama yana min magana ina karama? " Murmushi UMMU ta yi ta ce" yana son yara kananu, burinsa AMMI ta haifa masa kani shima, ganninki a wajenta sai ya samu abin nishadi idan ya baro fada da wajen horo da hawa doki, yakan yada zango a bangaren da aka zuba maki kayan wasa da masu kula da ke, sukan bara maku wajen shi kuwa ya ringa saka ki tatata kamar yanda kike tafiarki a hankali sai ya ce *ZO NAN MY BEEBA* , tun baki iya sunnansa ba, irin yanda yake zuwa da ke wajen mai martaba shi kuwa yana kama sunnansa ne kai tsaye har kika iya da maganar yara sai ki ce " JAHITT, wai SHAHEED " Wani murmushi ne ya dan subuce mata , sai kuma ta kalli UMMU ta ce" to me ya da daga baya ya tsane ni? Me ya sa daga baya na kasance babar makiyiyarsa? Kaf cikin yan uwana na dawo ni ya fi tsana? " Ummu ta lumshe idannuwanta, a hankali ta ce" ni kaina ina son sani, ko zaki yi kokari ki samo mana amsar nan?" .............hi............ [3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 57 Kanta kawai ta sada bata iya baiwa mahaifiyarta amsa ba, a haka UMMU ta saki hannunta ta bi bayan AMMI Ta jima nan tsaye tana saka tana kwoncewa, Tana ta nazari ne a kan rayuwarta ita kanta, kafin ta daga kafarta da kyar ta shiga takawa ta nufi dakin da a ranar ta ga ya fito da Nadia daga ciki A hankali ta idasa saka kafafuwanta tana bin dakin da kallo, ba sanyi domin Ac a kashe, sai dai da kamshin sansanyan turatan wuta A haniali ta taka ta nufi bayi du kuwa da irin yanda take jin jikinta ba karfi kwata kwata Ruwa ta tara masu zafi ta rintse idannuwanta a hankali ta fara saka kafafuwanta sannan ta rintse ido ta zauna wanda hakan sai da tmya sakata kama abin nan ta rike da karfin gaske Idannuwanta rintse suke kakam, abubuwan rayuwa take ta tunawa, yau gata a gidan da ba saki sai ka aikata kisa ko zina, biyu daga cikin abubuwan da rana bata fitowa ta fada bata nemi da Allah ya tsareta daga mumunar kadarar da zata kaita aikatasu ba Yau gata a matsayin matar aure, matar farin mutun, Sai dai abinda ya ki barin kwakwaluwarta shine irin yanda yake son ya jata da dan wasa duda ba wai wani sakewa ya yi ba aman yannayin da yake nuna na kamar zai tsokaneta na bata matukar mamaki Kafarta ta riga dan wanawa a cikin ruwan tana kara hauda shi jikinta a hankali ya ringa salabcewa har zafinsa ya ragu sosai Wannan karron sai ta hada na sabulu mai kunfa sosai mai sansanyan kanshin da ya sakata lumshe idannuwanta, Ta jima a cikin ruwan nan har sai da ta ji kiraye kirayen sallah sannan ta dauro alwallah ta fito daga bayin da tawul din da ta gani Tsaye ta yi a dakin daga ita sai tawul, tunaninta kayan da zata saka A hankali ta fara leko kanta dan so take ta je wajen wayar cen dake ajiye ta yi kira bangarwn AMMI a kawo mata kayanta, sai dai tana lekowar sai ta hangi akwatinta wace take malakinta Da dan sauri ta fito ta kama tana janta har ta shige dakin sannan ta datse tana sauke ajiyar zuciya Bata buda akwatin ba sai da ta je wajen turarukan dake ajiye Ido ta buda sosai gannin turaran nan, sai kuma ta turo baki tana dan gunguni ta dauki guda ta buda ta shiga yiwa jikinta barinsa sosai har kai tana ta kara juyawa da daria a fili ta ce" Na rama cicije min nan da ka yi malan ehe" Sai da ta gama barnar da gangan dinta sannan ta koma wajen akwatin ta shiga bubudawa Wata doguwar riga mai hade da hijab dinta har kasa ta ciro wace ta tabata an saka mata ita ne dan sallar Pant da bras ta ciro sababi ta ajiye Sai da ta fesa masu tyraran nan son ranta sannan ta saka ta zira rigar ta shiga neman abin sallah Sai dai sama ko kasa babu, tana nan tana ta zagaye kamar da wasa ta tsinkayonkiran salar isha'i, hakan ya sakata zaro idannuwanta da sauri ta fito ko kashe fitilar da ta kunna bata yi ba tana son yin saurin sosai aman har yanzu ba wai ta saku yanda ya dace bane, ta dai rage jin azabar da take ji dazun aman kuma har yanzun wajen na sukanta Ba tare da tunanin komai ba ta tura dakin nasa da salama kasa kasa ta shiga Tsayuwa ta yi tana kallon dakin, ba kowa ciki aman da kanshin turarrn wuta da ya garwaye da turaran daki da kuma na jikinsa da ya fesa sai abin ya bada kamshin ya hade ya cika ko'ina na fakin Ga sansanyan sanyi dake dakin na AC din da bai kashe ba Dan tabe bakinta ta yi ta nufi kebantacen wajen da ake sallah a dakin Wajen a kawace yake, ga alkur'anai mai girma a saman wani dan sif fari kal a jefe da litatafan musulunci da carbunna dai masha Allah Sallah ta kabarta a hankali ta shiga gabatarwa, tun daga Azahar da bata samu damar yi ba, la'asar da bata yi ba, magariba, sannan ta dora da isha'i Tana salamewa ta ji muryarsa kasa kasa ya ce" du kina me kika tara sallah haka a kanki NAJEEBA? " sai da gabanta ya fadi, domin ita dai sam bata ji shigiwarsa ba bale takun tafiarsa, uwa uba kanshin turaran nasa dake shaida mata zuwansa waje itama shi din ne ta kilkila a jikinta ya kasance har hancin nata ya daina jiyo kamshin zabar ya shaka da yawa Sai da ta dauke numfashi kadan sannan ta dan sada kanta da carbin da ta dauka fari mai kyau a hankali ta ce" Nafiloli na yi " Dan murmushi ne ya kwace masa a kan labansa, bai ce komai ba ya koma ya gyara zamansa saman gadon ya jinginar da bayansa a jikin kan gadon kadan sannan ya ci gaba da binta da kallo kasa kasa yana mai jan carbin dake hannunsa Du sai ta kasa jan lokaci mai tsayi tana jan carbinta, tana ganawa ta daga hannunta a cikin zuciyarta ta yi adu'o'inta ta shafa sannan ta ajiye carbin ta mike ta dan ninka salayar ta bi wajen kur'anan nan da kallon sha'awa tana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191