Chapter 134
Chapter 134
ya yi aiki da yan yatsunsa biyu ya zare yan kunnayen ya mayar gabansa ya ci gaba da dan cin abincin Baki ta turo gaba sosai ta ringa kallonsa, shi kuwa sam baya kallonta, su Ammi kansu sun kula da yannayinsu aman ba wanda ya nuna ya ga wani abin Nan da nan kowa ya gama cin abincinsa banda Najeeba da ta yi ta cika tana batsewa Ammi ta kalleta ta ce" Najeeba, ya haka? Ki ci abincin mana na ga baki ci komai ba" Najeeba ta kara takwakwafe fuskarta sai kawai ta saki dan kukan shagwaba ta ce " Ammi, yan kunnayena ya dauka bayan da tsada sosai na siye su fa " Shi kansa da mamaki yake kallon fuskarta da lebunnanta da take hadawa tana kukan tabarar da su, haka kawai ya samu kansa da kara tsare fuskarta da ido yana jin wani irin abu tamkar tabarar tata na birge shi Dan tissu ya ja yana goge bakinsa ya tabe bakin nasa bai ce komai ba Ammi ta kale shi, ta ce" eyah yayansu bata abinta mana baka ga itace karama, ai ummuna ta bar mata ko?" Ummu ta turo baki itama ta ce" Ammi, to tace na bata sai na bata aman ta daina yin karyar wai ita ta siya " Najeeba ta gala mata harara ta ki yin magana tana kara matsar kwalar dole sannan baki daya ta saki jikinta rigar jikinta bata dameta ba tana ta kara tura bakinta da yannayi na rigima take ji Dan murmushi ya yi a lokacin da ya mike tsaye, tura yan kunnen ya yi a aljihunsa sannan ya kai dubansa wajen su Nusaiba Hannunsa ya mika mata a hankali ya ce" Nusaiba zo" Nusaiba dake kallon fuskarsa da yar dariyarta ta yi wajensa ta kama hannunsa ta rike tana ta kara kallon fuskarsa so take ta tina inda ta sanshi Murmushi ya kuma yi mata ya dauketa baki dayanta sannan ya yi wajen babar kujerar fallon ya zauna yana ajiyeta gefensa kafin ya shiga yi mata wasa Da yannayin farin ciki iyayen suka karasa wajensa gannin da gaske zama ne zai yi tare da su du sai suka bar yaren nan zaune Kasa kasa Bilkissu ta ce" auntyna dan girman Allah wannan shine sarki?" Ummukulsum ta gyada mata kai tana murmushi Bilkissu ta ce" wauh, walahi haka yake da kyau? Kuma ashe ba tsoho bane auntu Najeeba ke cewa za'a aura mata tsoho, kuma Aunty ya fita kyauma ko?" Najeeba ta ringa share fuskarta ita a dole fushi take, kuma Ammi bata amso mata yan kunnen ba, ita haka kawai take son yan kunnayen ba wani na zinari ba karfe ne sak aman an masu tsari ne sosai, Yar dariya Ummu ta yi tana kallonta ta ce" SORRY sis, ba zan kuma ba na bara maki yan kunnayen kin ji kanwata?" Zahrau da ta gama amsa waya kasa kasa ta kashe tana binsu da kallo a hankali ta ce" ta ina zamu fita ne? " Ummulkhair ta sauke ajiyar zuciya tana kallonsu ta ce" gaskiya gwara ya ringa rufe maku kansa, ina wannan da budewa yake ai da rikicin mai yawa ne, lalle Najeeba baki da kunya wannan ne kike cewa ke bakya son fari waye waye? Tap, yanzu dai Aunty Zahrau tashi mu je kawai kar mu yi da sanyi, walahi mu je, kai ni daga yau na daina jin haushin kishin Zinaria a barta ta yi kishin mijinta walahi" Su dai kannanun karasawa suka yi suka hadu da shi da su Ummu sunna wasan su Da yake AMMI ta san da fitar salamarta kawai suka yi suka tafi su uku tare da dogaran da zasu dafe masu baya har mutun hudu Sai da ta gama zamanta saman table din sannan ta mike bayan ta yiwa yaya DAYABU mesage cewar tana son ya shigo mata da babar waya da layi Niyarta ta ratsa ta yi shigewarta daki domin yayunta fu sun fice, kannen nata kuwa kowane ya shiga wasansa kafin malamin makarantarsu ta islamiya ya zo A tausashe, yana sauraran hirar iyayensa da suke bashi labaru kala daban daban ya bi bayanta da kallo kasa kasa har ta bacewa ganninsa Ajiyar zuciya ya sauke ya dago dubansa ya dora saman AMMI, a sanyaye ya ce" *SHIN LAFIA UMANI AKA RIKEN MATA YAU KWANA HUDU BATA ZO INDA NAKE BA?* Ammi ta kale shi da sauri tana kara jin dirara magangannunsa a kunnayenta, UMMU kuwa sai ta kaida kanta a kasan zuciyarta tana murmushi, AMMI na kallonsa da kulawa ta ce" *SAKON GAISUWA DA FATAN ALKHAIRI ZUWA GAREKU A DUK INDA KUKE, NA SAN KUN SAN DALILIN SHIRUNMU BAKI DAYA YAN NIGER, ALHAMDULILAH MAY BE KOMAI YA DAIDAITA, SOSAI NA TARAR DA SAKWANI MASU MATUKAR YAWA YAN UWA DA AMINAN ARZIKI, DA YAWA NA NUNA TASHIN HANKALIN RASHIN JI NA, DA YAWA NA NUNA KULAWARSU DA SAKON GAISUWA, NA GODE ALLAH YA BIYA ALLAH YA SAKA MAKU DA ALKHAIRI YA BAR KAUNA, HAKAMA WA'INDA SUKA RINGA SAKWONNINSU NA KYAUTATAWAR DA SUKA YI NIYAR YI MIN DAN JIN DADIN WANNAN NOVEL NAWA SAKWANNINSU SUN SHIGO KUMA AN SHAIDA MIN ALLAH YA KARA ARZIKI YA BIYA, MASOYA, A DUK INDA KUKE SAKON GAISUWATA ZUWA GAREKU, ALHAMDULILAH GRUP MAGE BANI DA TAMKARKU, ALLAH YA BIYA YA KARA DANKON ZUMUNCI, GASU FA, KADAN NE....AMAN IN SHA ALLAHU MUN DAWO BAKIN AIKI😅😅😅😅, daga taku ce SAJIDA*🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 50 Cike da basarwa AMMI ta ce" eh ta dan yi rashin lafia ne" Idannuwansa masu girma da ladaftar da mutun ya zubawa mahaifiyarsa yana kallonta, bai ce komai ba aman a yannayin kallon da ya kurawa fuskarta ya fasara irin tarin tambayoyi ko nace tarin son karin hasken da yake, Cire kanta ta yi daga dubansa ta maida wajen tanfatsetsiyar tV din dake jikin bango wace ke kashe tana dan girgiza kafarta daya ta dora da fadin" idan kuwa ita dinma gaba za'a yi da ita a hanna min ganninta sai na ji karin bayani " Dan murmushi ya yi yana sauraron Nusaiba na tambayar ya saka mata Game a wayarsa bayan shi ko kwaya babu a cikin wayar, ya maida dubansa wajen UMMU, Cikin yannayin wadatacen murmushin fuskarsa ya ce" UMANI, me ke damun kawarki ne daga farin ciki sai na ga kamar kawarki zata bata ranta fa ko menene?" Itama dubansa ta yi, ta yi dan murmushin zata bashi amsa Mardiya ta fito daga dakinta, Karar rufe kofar da dan karfi ya saka UMMU yin shiru bata ce komai ba Niyar Mardiya ta fice ta karasa diner, ta gaishe da Ammi kawai, sai dai hango wani mutun mai girman jiki, kyakyawan gaske, uwa uba tarin tarin kwarjinin dake fita daga jikinsa, tarin haske da lamari mai girman dake hanna tunkararsa kai tsaye, irin tarin hasken Azhkar da salar asuba, da tarin nafilfillu dake dakushe du wani karamin tsagera, sai ko wadinnan idannuwa nasa masu zabgawa tsagera mari da suka hadu suka sakata rage saurin da ta kwaso da niyar shigewa Da dan mamaki ya yi mata kallo daya ya cire idannuwansa a kanta, domin kuwa ya ganeta matar Abih ce,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191