Chapter 54
Chapter 54
cikin wata riga doguwa mai shegen kyau, kyanta zai shaida maka kudinta Sai ihu take tana kallon Najeeba, dan kaf a cikin yayun nata babu wanda ta shaku da shi irin najeeba dan goyata take ta yi ta mata doki , sannan du idan zata shigo sai ta shigo mata da tsarabar sweet Wani uban tsaki ta ja ta dangwarar da yarinyar saman cinyarta ta dale keyarta ta ce" zan ci ubanki Nusaiba ki zauna min yau ga jaraba ba inda zaki je Da sauro Najeeba ya kama bakinsa yana kallon yayansa, a fili ya ce" yaya Mardiya na zagin kanwata bayan ka hanamu zagi walahi Duban Mardiyar ya yi ya ce" walahi ki bar zagar min kanwa Mardiya da a cike take irin yanda Abih ya tasota ya tiso keyarta ya kawota a zaunar da su kan laifin da bata san me ta yi ta harareshi ta ce" sai ka hanani zagin nata shege mai katon kai Da sauri ummulkhair ta dubeta ta ce" aman me yasa kika cika son neman fitina ne ke? Anmy ta yi mata wani kakausan kallon da ya sakata sada kanta aman kasan zuciyarta a bace yake Ai kuwa Bilkissu da ba kallon Anmy take ba ta ce" to fa, an tabota Ranta ya kara baci ta ce" ke bilkisu an taboni ni ga mahaukaciya ko? Yan iska kawai da iyayenku kuke kuma du irin rashin hankalina na fi su domin ni na fi uwar kowa cikinku jimawa da ubanku Da sauri Anmy ta dago kanta a karo na biyu ta sauke dubanta a kanta Zahrau ta sada kanta tana jin hawaye na son zubo mata Ummukulsum ta ce" me yasa idan kin tashi masifarki kike sako iyayenmu? A kan me zaki ringa koya mana muguwar tabi'a ne? Kin dai san uwa ba fin uwa ta yi ba ko? Kuma yai da gobe sai Allah kin san watarana zaki ji kunya? Kar ki manta a damagaram muke idan wannan bai san sirrinki ba wani ya sani balema a tafin hannuna sirrin naki yake Rufe min baki shashasha, siriin nawa da kika sani meye? A ciki akoy cikin shege ne? Ko akoy yawon ta zubar ne? Da sauri Dayabu ya dubeta, da yake mahaifiyar Ummukulsum bata zama waje dayan nan ba kennan gori ne ta mata na hakan NAJEEBA ta kara sada kanta tana jin zuciyarta na yi mata tukuki, sam bata so ta furta ko A a wajen nan domin ba a ko'ina take son raba hali ba Ummukulsum ta ce" Alhamdulilah, haka ne, na sani na kuma yarda uwata haka take, ke fa ubanki kafin ya zama malami meye bai yi? Ta fada muryarta a dan dage Fuskarta da Anmy ta tsinke da mari ne ya saka du suka firgice sunna kallonta Sai a lokacin Anmy ta buda bakinta a hankali ba a tashe ba ta ce" ashe lalacewar tarbiyar naku har ta kai ina zaune a waje kuna tozarta kanku ta hanyar sakarwa harshenku linzami? Kun san ikon harshe a tare da mutun kuwa? Harshe kan saka bawa ya zama sakarai a cikin al'uma, Idan baka iya rike harshenka ba zai fada maka maganar da zata saka ka da na sani a cikin duniya baki daya! Ku shikenan a wajen da ya dace a ji muryarku da wajen da bai dace bama sai ku saki baki ku furta kalma daya? Ummu a gabana kike rashin kunyar nan? Ummu ni zaki tozartawa iyali? Wuyanki ya yi kwarin da ya isa yankan da zai jazawa mahaifiyarki zagi daga bakin mai nemanki da fitina? Abih da kansa ke sade yana cike da mamakin rayuwa irin yanda yau shine mace, matarsa take budar baki tana zagin y'ayansa a gabansa aman ya kasa furta mata komai Sunnayen Allah ya ringa kira ido rufe domin baya so rashin kunyar Mardiya ya kaishi wajen da zai kuma aikata kaifin rabuwa da mace, irin yanda ya rabu da matansa ya yiwa kansa alkawarin ita wannan ta birne shi ko ya birneta, sai dai kash ya yo hakan a lokacin da yake aure da matar da bata san darajar kanta ba, ya yi zama da mata kala daban daban, har yar bariki da ustaziya, bai tashi daukan wannan niyar ba sai a kan wace zata tarwatsa masa nutsuwar zuciya Tun da Anmy ta fara magana sauranma suka kara sada kansu Ummukulsum kuwa sai ta fashe da kukan nadamar sakin bakinta da ta yi har haka ta faru Kanta ta dora a gefen kafadar Najeeba tana kukan inda Najeeba ta rintse idannuwanta tana jin kukan yar uwar tata har cikin zuciyarta Bata taba jin tsanar matar abih irin na yau ba, tabas bata zo wajen nan dan furta kalma daya ba aman ta rantse a yau b sai gobae ba sai ta tardata du gidan ubanda ta shiga ta ci uwarta! Sanarwar shigowarsa ya saka Anmy sada kanta tana jin kamar ta fashe da kukan itama, kai ina, dole ne ya bara mata yaren nan dan walahi ba zata yarda ya kara tafia da su ba ya kaisu tarbiyarsu na kara shiga hatsari! A haka zaa aurar da mace a kaita gidan miji a kai me? Ta tabata irin yanda ummu ta kasa dane bacin ranta ta nuna shirme ko miji ya fada zata fada ne! Ya kai minti ashirin kafin yake karasa shigowa cikin shigarsa ta kamala Da hannayensa ya dakatar da amintacensa kan ya tsaya a kofa domin shara'ar ta cikin gidansu ce Direct wajen kujerar ya karasa yana tsaye yana bin kowa da kallo Yarinyar dake sheka kuka kamar zata sike ya bi da kallo, mahaifiyarta da ta riketa gam ya kuma bi da kallo kafin ya maida dubansa inda yarinyar ke nunawa tana son a saketa ta karasa wajen Najeeba aman an hana Murmushi ya yi a kasan zuciyarsa domin nan take ya gama fahimtar matsalarsu baki daya sai dai kamar yanda ya kasance sai ya saurara to fa zai sauraran ne dole A hankali murya a tausashe ya ce" *KI SAKE TA TA JE WAJEN YAN UWANTA* A hankali ya yi maganar, sai dai kasancewarsa mai cike da kwarjini da bulaliyar dukan magana ya sakata tunkudo yarinyar a biye wanda ita a boye ta yi aman du an gani Yarinyar kuwa da gudu ta karasa jikin Najeeba Tana zuwa ta ringa dora kanta a jikinta tana rukunkumeta, sai dai Najeebar bata riketa a jikinta ba itama Zuciyarta na mata tsale, so take ta riketa ta rungumeta aman ba hali a hankali ta saci kallon yayansu wanda komai a kan idannuwan sarki, shima duban nasa ya kai wajen DAYABU sai ya ga idannuwansa a rintse suke, ya gama hawa stage din da ba zai iya furta kalma daya ba tare da ya yi maganin matar nan ba! Murmushi ya yi ya idasa gani kan matsalar kafin a hankali ya kai zaune Sai da ya zauna ya gyara zamansa sannan ya yi sakama a hankali Baki daya suka dago kawunnansu daga sadawar da suka yi, Dubansa ya kara kaiwa wajen yarinyar dake ta wawuwar Najeeba dan bata yi shirun ba so take ta kulata ta yi mata wasa ta rarasheta aman ta ki yi mata hakan A tausashe ya ce" Abu hauraira Allah ya yarda da shi yana cewa"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191