Chapter 190
Chapter 190
kashe dauri ita kanta fuskarta da mak'up simple, uwa uba Amaryar tsarin kwaliyarta ba'a cewa komai du sunna kallonta Karar buda bangaren shigowarsa ya sakata saurin kai dubanta wajen, haka kuma du wani mahalukin dake falon sai kake jin tsitttttttttt ya yo, yan matan har sun kai kasa dan girmama mai girma, wa'inda basu rigaya sun zube ba AMMI ce da Ummu da Najeeba, da matar Yarima, Ita Najeeba ta ki dukawar ne dan bata so ya bayana a cikin tsarin da ba rawani, a yau tana jin kishin du wata mace ta gane mata shi ba rawani ciki kuwa harda matar Yariman! Kanshinsa ne ya fara rufe kofofin hancinsu, kafin sandar girmansa ta fara shigowa baka mai lankwasa da adon zeba sai farin hannunsa mai dauke da zoben azurfa da agogon azurfa sannan jijiyoyin sun mimike rado rado ana ganni a jikin A hankali yake kara bayana lokaci daya ta ji wani irin abu na mata yawo a jiki da kwakwaluwarta da zuciyarta, Bayanuwarsa cikin shiga mai duhun haske ya sakata sada dubanta kafin itama ta zame ta kai kasa ta dukar da kanta cike da jin shayinsa da matsananciyar kaunarsa A SARKINSA YAKE, SARAKI NE, MANYANMU NE, MASU MULKINMU NE, UBA GA ABDALLAH DA MUHAMAD, BABA A WAJEN YAKUB MIJI A WAJEN NAJEEBA DA NADIA, cike da kasaita ya dan juyo da kansa bangaren mahaifiyarsa wace ta kai zaune itama cike da sada kanta domin kuwa ita ta kawo shi duniya aman ko ita takan bambance lokutan da take iya kama kunnensa ta ja, da kuma lokutan da take sada dubanta a kan nasa dan kuwa daukaka ce daraja ce da Allah ya bashi, Kansa ya mayar wajen UMMU, itama kan nata a sade yake a kasa Matar Yarima na idasa gane komai itama ta zube a kas wajen da su Ummu suke duke, AMMI kuwa a kan kujera ne take, Ummuma a kasan take kanta kasa Duban kowa yake daya bayan daya har idannuwansa suka sauka a kanta, Yana kallon nata kallo na kurullah, kallo na soyaya, kallo na bege, Salamar Yaya DAYABU da ya kwana a gidan amarya ne ya saka shi kai dubansa inda yake shigowa, yana karasa shigowa ya duka shima nan kasa da sauri yana mai kawo gaisuwarsa Shiru bai amsa ba, hakan ya sa ya kara sada kansa kasa A haka mutun uku suka shigo da salama, wato ABIH, YARIMA, DA AMININ YARIMA Bayanuwar yannayin wajen ya saka su zubewa suma sunna mai gaishe da MAI DAMAGARAM MAI WUKAR YANKA GURNANIN ZAKI Da sauri ya cire dubansa daga kansu bayan ya gama gannin bakin Yarima harda shi a wajen da matarsa take, ta dauki wannan kwaliyar da ta tsintsinke masa zuciya, tana baza kanshin nan da yake matukar kishi, sai kawai bakinsa ya kara yin nauyi ya kasa amsa gaisuwar sirikinsa da yariman da abokinsa A hankali ya kuma cirw dubansa ya dora shi kyam a saman kanta A hankali ta ringa dane idannuwanta dake son dagowa dan dubansa, har matse hannunta ta yi du dan ta hannawa kanta kallonsa sai dai ina, abinda ya zame mata jiki, ya rigaya ya zame mata sabo bata tunanin akoy wani hargagin da zai hanna mata dago da kan nan nata da take jin yanai mata balin bal A hankali ta idasa dago da dubanta ta zuba idannuwanta cikin nasa Irin TSADADEN kallon nan da ya saba yi mata wanda a da take dauka da na tsana, kallon nan mai yi mata nuni da tsantsar kaunarta da matsanancin kishinta da madaukakin bukatarta, kallon nan mai tsuma zuciyarta ya sakata lumshe idannuwa koda bata shirya ba ne ya kafeta da shi ko kyaftawa baya yi A hankali ta ringa jin zuciya da gangar jikinta na mikar da uta tsaye daga zaunen da ta yi Tana gama mikewa ta ringa takawa da kafafuwanta dake dauke da farar safa kal kal da alkyabarta har ta karasa gabansa Sakamakon ya darata a tsaye sai ta dago dubanta tana kallon idannuwan nasa Gannin a yau yan sarautar aka tashi da su, ga shara'a ta samu a irin wannan lokacin sai ta saka hannayenta a hankaki ta dan ja rawanin nasa kasa kadan ya kasance lebunansa a waje sannan da girarta ta yi masa tambayar menene? Ajiyar zuciya ya sauke, a hankali ya dora hannunta na dama daifai kahon zuciyarsa sannan saman labansa ya furta" *KISHINKI NAKE, SON KI NAKE, ND I NEED U A SAMAN GADONA* " Murmushi ta sakar masa mai tsada kafin ta dube shi da kyau itama a kan lebenta ta ce" *BURINA NA DAWAMA A CIKIN JIKIN KA, ZAN JE NA YI JURANKA HAR ALLAH YA KAWO MIN KAI....* hannunsa ta ja ta dora a wajen mararta ta dan shafa ta kara tsura masa ido ta ce" *Marata a shirye take da daukan ajiyarka ko da kuwa mace na iya dauka sau billion a rayuwa.......zan amshi ruwa daga mai dauke da ruwa, zan baka hardar karatun da kake koya min fila fila KHALB* " Har ga Allah sai kawai ya ji jikinsa ya fara bari bari, yana kallonta kamar wani wawa har ta shige ta kofar da ya biyo Ji ya yi tsayuwa na neman gagararsa, da duba ya ringa bin jama'ar dake wajen du kawunnansu a kasa Wani yawu mai santsi ya hadiye ya ja ya mayar da rawanin har wajen bakinsa Muryarsa na crakin ya kai dubansa wajen Yarima ya dan limshe idannuwansa a kasam zuciyarsa kuwa fadi yake 'Ina, koda na ce zan gabatar da shara'ar nan ba zai yiwu ba, ta lalata komai ta tsatar da komai sannan ta tafi da komai', sai kawai ya dan kara gyara tsayuwarsa ya ce" *YARIMAH ABDUL JABAR, KA GABATAR DA SHARA'A WA AHALIN GIDAN SHAHEED ALIYU DA MUTALAB NA BAKA WUKA NA BAKA NAMA* Yana gama fada ya juya da dan hanzari ya shige ta hanyar nan, Ai kau ta dan dage alkyabar dake jikinta ta juya da niyar kwasawa da gudu tana daria dama ta dan tsaya ne dan ta ga shin zai zo ko sai ta yi jiran nasa? Shima dariar ce ta kubce masa ya shiga warware rawanin kansa ya kara hanzari dan cin mata domin kuwa shi Suktan Shaheed ya jima da gane cewa ifan yana daka shi din sunnansa Shaheed khalb din BEEBAH, sarauta na hannun *NAJEEBA MUTALAB* ALHAMDULILAH ALHAMDULILAH ALHAMDULILAH Allah yaa nuna min kamalawar wannan labari nawa mai sunna MAGE, Mage kirkiraren labari ne, idan har ya yi shige da rayuwarki/ka an ci sa'a ne, dan haka a gafartawa yar mutan Niger Ya Allah ina rokonka da sunnayenka tsakaka ka yafe min kuraran dake cikin wannan labari da wa'inda na yi a baya da wa'inda nake tunanin yi idan har da raina, ya Allah ka bani ikon rubuta alkhairi da yan yatsunna ka hane ni lalata tarbiyata , Ya Allah ka jikan iyayenmu ka sa mu cika da kyau da imani Sakon gaisuwa *Zuwa gare ku daukacin al'umar da sukan nunan kulawa, soyaya, a aikace da aljihunsu a kan wannan sako more specially Mage grup fans, ku din nawa ne, nima taku ce, ina mai baku albishirin cewa in sha Allahu zan dawo da sababi har kwaya uku, da ba dan daukan sunna ba da na furta maku
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191