Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 45

Chapter 45

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

suka shunna masa ke ya aura Ke kin san kina cin ribar baba malan ne Ki kiyaye Mardiya, ki kiyaye dan wannan kadai ya isa ya shaida maki cewar Allab na tare da shi, kwarai kina haye masa da izgili kala kala aman Allah ya hanna rabuwarku, ke kanki nan da ya sake ki saki daya a nan kika ringa zuba mana hauka sai da muka neme shi aka mayar da ke Kin je kin saba da rayuwar gidansa idan kika ce zaki balo ki fito kece da shan wahala Ki duba ki ga jikina, kwoncen kayan da kika bani ne aman ni kaina na zama abar kwatance a cikin sa'a dan kina bani su ina ketawa ina shiga cikin jama'a har fadi ake kanwarta ce ke auren MUTALAB fa, me kika rasa a gidanki? Mijinki ba ke ba ko mu idan ya tashi tsokanarsa zai sako mu gaba ne sai an sha wasa da daria, Kudi sai dai ki ba wani A wajen kwonciya ya gaza maki ko a me? Mardiya idanma muzgunawar ne fa kin masu , ya dace ki gane cewar kece da faduwa idan kika ci gaba da rayuwa a haka domin ko a irin yanda kansu ke hade zaki gane mai shiga tsakaninsu fa walahi ba dai mutun ba sai dai Allah! Mardiya ta zauna tana hucin maganar yayarya bayan baki daya gaskiya ta fada mata Sai a lokacin mamansu ta kawo kujerar zama irin tayani tsegumin nan ta zauna tana kallonta ta ce" ke kuwa, rashin wayo ne ko rashin hankali ke saka ki aikata abubuwan nan? Jiya yayarki ke ce min wai kin yiea yaren iyaka da taba Yarinyar nan Ashe baki da hankali? Ke din kin isheta tuwo da miya ne? Ke yau ace mijinki na raye har ta kai aure yaran nan suka fita a harkarku yaya zaki ji? Ko macen nan ta isa ta yiea yarki kayan daki idan kina da hankali ai y'ayan miji abin so ne abin a jawo a jiki ne domin baka san waye wane ba, koda baka kwadayin lada ai kana kwadayin duniyar tunda ita ta rufe maki ido har kike tafka iskancin nan Mardiya zan fada maki, ba zan kuma barin yarana shiga fadanki na iskanci ba Da ace kece da gaskiya kin san wacece ni ko ni ba zan yarda a wulakanta min ke ba, aman na lura dadi ne ya maki yawa kike ihun Allah ya kasheki ki huta Bana son ki yi nadamar haka, Aman kuma dahuwar mutun mai kosai Ita dai sauraronsu kawai take, ita ita ta san me take ganni da yaren nan Yaren dake tunanin ita tsararsu ce? Yaren dake kiran sunnanta kai tsaye? Muryar yayarta dake idasa shanyar mamansu ta ji da haushi haushi tana fadin" wai wani ita ya dace ta gaishe mu, matar da idan haihuwa ne ta haife ki dan kawai kina auren yayanta kuma tana matsayin shugabar garinkima sai kawai ta wani gaishe ki? Ai da na rainata kennan, ke da ko bakinta ta buda ta ringa mana zuba ni sai na raina mata wayau! .......................................... Tsuru ne ta yi sanye da hijab baki har kasa mai hannu ta saka Anmy a gaba tamkar ta fashe da kuka tana kallonta Muryarta na rawa ta ce" Anmy mana, dan Allah a bar tafiar nan na yafe Anmy ta juyo da mamaki tana kallonta ta ce" NAJEEBA, a kan me za'a bar tafia gannin likita bayan zuciyarki na maki suka? Mai martaba zai yi fitar boye dan dole sai ya ga wani bincike a tsaye a gaban idannuwansa dan bai yarda da kowa ba, gashi kuma clinik din daya ne zaku je shikenan da daren nan sai na barki ki tafi ke daya ko a fasa? Ki fita a idona na rufe ba za'a fasa ba kuma tare zaku je kima dauko alkyabarki dan kin san ba zaki bi shi haka daga ke sai hijab ba ko? Gabanta ne ya kara tsinkewa ya yanke ya fadi har tana dafe gaban nata, ita? Ta shiga motar sarki? Ta zauna a ina? Wato ya makure mata wuya ya karya mata kai ya halakata ya kasheta dama abinda yake nema kennan ya ga ta mutu? Bama wannan ba, ita da zata je wajen cen dan ta yi neman magana ta hanyar samun kula alakar soyaya da mijin matar nan idan suka je aka yi mata binciken a gabansa aka shaida masa lafiyarta kalau yaya zasu kwashe? Ita kam ta rasa meye aikin wannan jarababen! Idan ba jaraba ba ko abin aunawar ka nemi a kawo maka ai kawo maka shi za'a yi har dakinka na baci ka yi aune aunen aman shine zai wani je da kansa? Fuskarta ta kara shagwabewa ta ce" Anmy, to ya bani sakon mana na yo masa ni, ko kuma ki ce da shi ya tafi kawai ni fa na warke Anmy ta dago daga danna watar da take tana magana da mahaifiyar Najeebar kan Najeebar ne kuwa uwar na so ta hasko mata ita a hoto ta ganta aman ta rasa ta yanda zata daukar mata ita ta harareta ta ce" YAU NA YI DA YAWAπŸ˜“[1/27, 7:59 PM] Ummu Suhan😍: πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 19 Sai da Anmy ta harareta ta ce" NAJEEBA MUTALLAB, tashi ki dauko min alkyabarki Najeeba ta kara turo bakinta ta mike jikinta a sanyaye ta dauko alkyabarta fara aman kuma adon baki ne ya fi yawa a jikinta ta saka sannan ta bade jikinta da turare ta dauki yan cenji da wayarta ta dawo falo Jakadiyar dake duke ne ta shaifa mata cewa har sun fito ita suke jira Kollan Anmy ta kuma yi, sai ta ga Anmy din ta dauketa hoto da wayarta tana dan murmushi ta ce" ki fan saki fuskarki mana kema an mata Bakinta ta kara turawa gaba ta juya tana tafe a hankali tamkar wace kwai ya fashewa a ciki jakadiyar na biye a bayanta tana nuna mata inda zata bi din hanyar da zai bi ya fita ba budadiyar hanya bace Gabanta banda faduwa ba abinda yake, har sai ta fara jin da gaske wani zazabi na son kamata da karfin gaske ba da wasa ba Ita dai ta san ya tsaneta, duda bata san falilinsa na tsanar nata ba Takan kama mugun kallo daga gareshi, harma da kallon da zata iya kiransa na kyama Tun fa ta nuna mata motar sai ta ja ta tsaya kanta sade Najeebarma ta tsaya tana kallonta, muryarta na dan rawa rawa ta ce " mu, mu je mana Da sauri Jakadiyar ta dago, sai kuma ta mayar da kan nata tana dan girgiza kai ta ce" Allah ya huci zuciyarki amintacen sarki kadai ke shigowa wannan waje ko ZINARIYARMU bata taba saka kafarta a wannan hanya ba, domin hanyar boyayiyar fita ce ta sarki Sai ta ji ta kara tsorata da bayannin jakariyar, hanyar boyayiyar fita? To a kan me za'a zo da ita nan? Ko dai a nan ne ya yi niyar kasheta ya huta? Idannuwanta ta rintse tana jimke wayarta a hannunta Najeeba mana, meye haka ne? Ki je, ki

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191