Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 104

Chapter 104

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

ta kara sada kanta ta shiga Fadin" ALLAH ya taimakeki ai ban gaji ba, Allah ya kara maki lafiya Gimbiyar Gimbiyoyi, sannunki da zama uwar gidan Mai damagaram Murmushi Najeeba ta yi tana kara kallonta ta ce" to tashi ko tafi idan ya zo zan ce da shi kina gaishe shi Jakadiya kam abin ya gama kasheta da mamaki, kai? Tana gaishe shi? Ita wa? Kara sada kanta ta yi ta ringa neman afuwa da fadin ba sai an ce tana gaishe shi Wannan lamari ya baiwa Najeeba Nishadi har kara kallonta take tana so lale lale sai ta dago kanta kamar wara wace take gaban sirikinta? Ita dai Jakadiya cike take da tsoro da al'ajabin Najeebar, so take ta bata damar da zata kara gurfanawa aman Najeebar ta hanna Najeeba ta kara sakin murmushi ta ce" ki tashi ko ki bata min rai fa? Na salame ki Ai kuwa da sauri ta kara gurfanawa tana Allah ya huci zuciyarta, kafin ta mike ta yo waje da sauri Najeeba ta zaro idannuwanta a fili ta furta" kai? To meye dan kin bata min ran? Lalle gifan sarauta na tare da wani lamari mai girma Komawa ta yi ta kara zaunawa da kyau ta shiga tunanin rayuwa Saloon dinta, yaya yake tafia? Kudadenta ina aka kilace mata? Kayan aikinta shin ana kular mata da su? Domin fa, zata koma bakin aikinta, zata nemi kudinta kamar yanda ta fara, auren sarki ba zai hannata nema ba! Kamar wasa zama ya sameta Tun tana daga kanta tana kallon agogo har karfe dayan dare ya yi bata ga alamun kowa ba, bata ji motsin kowa ba A hankali ta cire kafafuwanta daga cikin lalausan takalmin da aka saka mata na baci ta dora kafafuwan nata saman kujerar nan ta juya ta yi kwonce ta mike kafafuwan nata sannan ta sauke alkuabar daga jikinta baki daya dan ta ji dadin baci A kasan ranta ta furta" ai da gannin jajayan idannuwan nan nasa na mashaya ne, mai yiwuwa an labe wani wajen ana aiki marar kyau Kafadunta ta daga tana ayanna ta fi nono fari, sannan ita kuwa da ta mareni sai na fadawa Abih! A hankali ta lumshe idannuwanta tana mai neman baci, baci take so ta yi ta huta, ta ajiye matsalolinta gefe zata waiwayesu ne daya bayan daya domin a yanda ta fahimci rayuwa zuwa yanzu idan ba ita da kanta zata daukarwa kanta mataki ba, to fa bata da wanda zata fadawa ya shige mata gaba A hankali ta ringa lumshe idannuwanta tun tana cike da tunanin duniya da matsalolinta har ta fara gyangyadi Cen cikin gyangyadinta ta ji wani ihu daya tak wanda ya sakata zabura a firgice har tana gurdewa ta fado daga saman kujerar da take kwonce A tsorace ta kai dubanta wajen agogon dakin mai dauke da gilass Karfe uku har da minti arba'in da bakwai, wato hudu dai ta kusa A tsorace ta kara saurarawa dan jin shin ihun ta ji ko kuwa mafarki take cike da mamakin har ta yi bacin awa kusan uku? Murya ce ta shiga kunnenta a galabaice ana furta" *wayo Allahna zan mutu, wayo na tuba ka sarara min haka, wayo dan Allah kar ka kara turawa zafi nake ji kar ka yaga ni biyu, innalilahi wa'ina ilaihi raj'une wahala* A hankali ta kifta idannuwanta sukai mata dan luuuuuu sannan ta kuma budawa Irin kalaman da kunnayenta suka kuma tsinto mata sune kamar haka" *ta fi karfina, wayo zan mutu wayo ni Allahna ka taimakeni Sarki* Wani irin ras, hade da kamewar bayan kai ne ya sameta lokaci daya, Mikewa ta yi tsaye ta juya wajen da ta fi jin magangannun na fitowa Muryar kawarta ce, aminiyarta ce, wace take tamkar yar uwarta ce ke fitowa daga cikin dakin cen wanda ya fi kowane nuni da shine dakinsa Irin magangannun dake fitowa ko mahaukaciya ce ita sun kai su nuna mata ga abinda ake nufi da su, aman sai zuciyarta ke karyatawa take ce mata" ke kuwa, yau din ai ranarki ne Wata zuciyar ta furta" ranata kuma? Wata ta bata amsa da cewar" kwarai , ai a gaban kowa aka tsayar da hakan, sannan har aka kawo ki dan karbar ranar taki To ko dai an cenza ne basu sani ba suka kawo ni? Kai ina, wani cenji? Irin kalaman dake kara fitowa suka saka a hankali ta ringa jin hannayenta na yi mata rawa, gaban jikinta na kwasan rawar hakama zuciyarta na yi mata barazana da tarwatsewa *WULAKANCI NE, HAKA GIDAN SARAUTA YAKE NE, KO KUWA IYAKANTARWA CE?* a hankali tun tana jin kukan sama sama har ya ringa ragewa Sam ko sannin cewa a tsaye take ko a zaune bata yi ba, abinda ta sani ita dai kunnayenta na jiyo mata abubuwan da zuciyarta ke bata fasara nan take An kuma daukan wani lokacin a haka har ta daina jiyo kukan Nadia, da magiyarta Tana nan tsaye har kunnayenta suka fara jiyo kiraye kirayen sallar farko Kafafuwanta sam bata jin su a jikinta, abinda ta fi ji a yanzun shine irin yanda zuciyarta ta cinkushe da baki sannan idannuwanta suka rufe da zubar da hawayen da bata san sunna fitowa daga gurbin idannuwanta ba Kofar take kallo A lokacin da aka shiga dan kusur kusur din son bude kofar Kara tsurawa kofar ido ta yi tana kallo har aka gama budewa Bayan budewarma an dan dauki yan mintuna kafin fuskar ta fara bayannuwa a idannuwanta Fuskar nan mai haske, mai walwali, mai dauke da kyakyawan saje, mai yalwatacen gashin gida da ido, mai dan fadi , mai dauke da dogon hanci mai dogon karan hanci, mai dauke da idannuwa masu zanen Kwalin Allah ne ta bayana a gabanta A yanzun, tana tunanin cikin biyu daya, ko ta samu matsalar gani har amininta ya fara yi mata gizo a gidan aurenta, ko kuwa ta haukace, ko kuwa ta samu shanyewar barin jiki Tun tana hangensa daga nesa, har kusancinsu ya kara tsananta har ya kasance ya bayana gashi gata face to face sunna kallon junnansu a daidai lokacin da ta tabata shi ne a gabanta a tsaye Lebunnanta ne suka kwashi rawar da hannayenta ke yi a lokaci daya ta dago da yar yatsarta ta yi nuni a kansa Ta jima tana barin lebe kafin da kyar ta samu kalaman su fito daga bakinta ta ce" *KAI? ME KAKE A GIDAN NAN? WA KE KUKA?* fuskarta yake kallo tsai har cikin kyawawan idannuwanta masu dauke da eye ball masu shegen kyau da gashin idonta natural domin an cire mata karin sai nata da suke cike da baki sidik, sai lebunnanta dake rawa rawa tamkar ba nata ba da kalaman da suka fito daga bakinta A zabure kamar an tunzurata ta daga kafarta da ta mata nauyi sannan ta dauki mujirya ta damko hannunsa na dama wanda hakan ya saka shi sada dubansa wajen da ta riko hannun nasa da nata hannun ta dago sosai tana kallonsa Muryarta a yanzu ta hadu da kamar zata fashe da kuka ta ce" dan Allah, ka taimaka kar zuciyata ta tsaya, ka fada min abinda ya kawoka gidan nan, har dakin nan, har cikin dakin cen, sannan nake jin muryar aminiyata a ciki?

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191