Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 138

Chapter 138

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

maki ire iren hadin da muke yi na sabulun wanka na macen da bata Bleating da kuma wace ke son fatarta ta koma fara (a gaskiya zan fada maku gaskiya, zan kawo iya na bak'ar🤣 kar yan Allah tsine su ce na kiyawa y'ayansu shafa man bleating) Da farko zaki samu sabulun VICTAGO ana so a same shi isashe domin kuwa shi wannan sabulun anfaninsa a jikin fata shine kashe kuraje da du wani fari fari da sauransu na fata, ko wace irin fata kuwa ki gwada zaki bani amsa, sai ki samo hade haden sabulu irin su carotte, na zumar nan, su Mon savon, su la vie belle, su savon de Marseille, su Roger Cavalaisses, idan kika hada wadinnan sabululukan sai ki sayi zuma mai kyau sosai wadataciya, ki sayi madara peak, ki sayi dankalin turawa ba da yawa ba wanda zaki dan yanyanka shi ki dake shi ko ki markada shi yanda dai zai narke, ki sayi resain shima murje shin zaki yi a ciki, ki sayi kankana wace ita kuwa zaki cinye saman sai kasan nan zaki yanyanke ki markade, idan kina son fatarki bayan bakinta ta dan kara haske kadan kina iya saka kurkum yellow ba da yawa ba, sannan ki saka dilka ita kina iya daketa sosai sai ki zuba kadan dan warin nan nata, haka kuma ki je wajen masu hada turaruka ki ce da su na hada sabulu kike so, sai ki zabi kamshin dake kwontar maki da hankali ki sayi madaidaici ki kawo ki hada a hadin sabulun ki , idan kin gama hade sabulun nan baki daya da kayan nan sai ki samu turmin karfe baba ki kara wanke shi ki kara dake hadin nan sai ki zuba a bokici ki dadane shi sosai sannan ki ringa bude shi dan ya kara hade jikinsa. Iya wannan kika rike matsayin sabulun wankanki zaki rabu da kuraje da wasu kananun matsaloli na fata in sha Allah (na Bak'ar fata kennan, sannan da farar fatar da take so fatarta ta kara laushi da santsi kennan, aman fa ba na wanda ke son na bleating bane, na bleating dinma akoyshi dan dai ina tsoron iyayen y'ayanmu😅) Zaki iya markada tumatir danye ki hade shi da colgate ki ringa shafawa, yana gyara fata da sakata sulbi Ruwan Alovera yana kashe kuraje, aman kafin ki shafa ki goga a gwuiwar hannunki, idan baki ji zafi ba zaki iya shafawa fuskarki , idan kuwa da zafi kar ki shafa bai karbi fatarki ba Dan tsagaitawa ta yi a lokacin da Zahrau ta gama rubutawa ta ce" ba dai za'a bamu na bleating din ba?" Dan murmushi Balaraba ta yi ta ce" ku dai na san bakwa shafa man bleating, baki data gidanku bakwa wannan, bakwa sabulun bleating to me zaku yi da shi?" Itama murmushin ta yi, ta so ta fada mata ko dan gaba, shi ai ilimi ne sani ne sannan ita du farinta ai tana anfani da sabulun na bleating shi yasa tamkar kwai kulun haka take sheki gashi dai da shekaru a kanta aman sun boye , Zahrau ta ce" to mayuka fa?" Balaraba ta ce" kin san shi mai da kika gani daukan fata fata ne, zan iya baki wanda ba shi ke karbar fatarki ba shi yasa idan ka tashi siyan mai to ka san wani meye baya son fatarka wanda ke iya saka maka kuraje ko wata matsalar daban, kin ga ni ko ido rufe aka bani carass zan jefar da shi domin ko a miya na ci shi sai na yi kuraje, shi ya sa ko siyan mai na tashi bana siyan wanda aka hada da carass komai kyansa, aman akoy dangin su Roger cavaills, su secret de teint da dai sauransu mayuka ne masu kyau dake kama yawancin fata Ummulkhair ta ce" abinda ke bani mamaki Balaba, yanzun an rage shafa mai dan samun hasken fata sai ki ga sabulu kawai ya wadatar ko kuwa sabulun nan na ruwa da ake hade hade ki ga baki daya jikin mutun ya dauka ba bambanci harta da kafa da take da taurin kai" Balaba ta ce" haka ne, kin san shi mai idan ba iya shafa shi ka yi ba yana haifar da matsala ta hanyar saka maka jiki ya yi daban daban, ka samu bakin gurbin ido, bakin kunne, wanin hannunsa baya taba jin mai ko wani irin ne, duda shi mai idan kana so ya kama maka jiki zaka ringa shafa shi da dare ne idan ka gama komai ka yi wanka sai ka shafa ka bi lafiyar gado, a lokacin da ka tashi salar asuba kuma sai ka yi wanka, sannan saka tube a mai ke saka fuska ta yi bakin gurbin ido domin a lokacin da rana ta daki wajen an gama in dai ba nikaf zaka ringa anfani da shi koda yaushe ba, su sabulan ruwan da na wanka shi yasa suka fi anfani a yanzun, domin sabulun ruwan nan mu ba na yanda bama hadawa a shagon nan dan kuwa su baki daya suke kama fata basa barin wani wajen daban" Ummukulsum ta ce" ni dai ba wannan ba, kin ga du cikinmu nice marar gashi mai tsayi da kuma kyau, sannan tafin kafata tana min wani mugun abu ta cika yin kaushi idan sanyi ya zo har tsatsagewa take, ki taimaka Aunty balarabarmu" Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonsu, kafin ta ci gaba da fadin" dan gyaran gashin ki ki samo *kwai, sabulun salo, ruwan tumatur* ki hade su waje guda ki shafa a kanki, zai sa gashinki ya yi kyau da shikin, sannan ki ringa markada albasa idan har zaki jure warinta kina wanke kanki bayan ki shafata zaki dan jima da ita a kanki sai ki wanke da sabulun *salo da yodo*, Kina iya hada man gashinki da abubuwa kamar haka *Man kwakwa, man albasa, man zaitun, Man Oil, Man kadanya, Man alayahu, wadatacen man shannu* hade su zaki yi ki ringa shafawa a kanki Idan kuwa na mutanenmu na gida zaki iya jurewa sunna anfani ne da iya dungulen mai, wato man shannun nan mai wari danye, anai masu manyan kisto a lafta sai su kawo bakin dan kwali su nade kan😆, akoyfa wari aman akoy result mai kyau, Sannan *Gyaran kafar* kuwa kina iya samun Man shanu, Man kwakwa, Man ridi, Man Alayadi , zaki hade su ne waje daya da dare ki shafa koda a wajen kaushi ne ki saka leda sai ki dora safa a kai, da safe ki wanke da ruwan dumi ki shafa man zaitun da man ridi" Wadatacen murmushi ne ya wadaci fuskar Zahrau bayan ta gama rubucewa ta ce" kwanaki kin min magana a kan na kiyaye cushe cushen magungunnan nan na zamani, harma kin ce min garin neman gira kar na rasa ido, kin nunan cewa yawanci magungunnan nan na zamani su ke haifar da cutar sanyi, sannan wasun sunna hadasa ila a mahaifa, gashi kuma lamarin nan fa yanzu na shigo aman na gama gane cewa idan ba gyara akoy matsala, dole sai da gyara, me kike iya gabatar min dan na ringa anfani da shi? Idanma ke ke siyarwa muna so" Balaraba ta gyara zamanta tana kallonta ta ce" Gimbiya Zahrau, ba

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191